← Book details Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 110

Sashe 92

Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jikatuwa ta jikata, tun tana gane kalar hasken dakin har ya dawo mata mai duhu ta ringa gannin biyu biyu uku uku,
Har ta cirw rai da rayuwa kuma ta jita a cikin jikinsa ya hadeta harda abin rufar ya rukunkumeta har sai da ta ji kamar ya idasa fitar nata da numfashin jikinta sannan ya runga sasauta mata rikon har ya ji ya sasauta mata sosai sannan ya dago kansa da sauri ya zubawa fuskarta ido, a lokacin ne ita kuma ta rufe nata idannuwan dake shaushau da sauri kirjinta na bugawa, jikinta na babalewa, zafi ko'ina ciwo ko'ina kamar an kakaryata, komai nata kamar ba nata ba, a jikintan nan da yake ji take kamar sanda ce aka bankareta aka auna mata, innalilahi wayo Allah,mata na ibada, mata na gannin rayuwa, ciwo take ji kamar ta mutu, shi kuwa a sanyaye yake dan sake shafa gaban goshinta har ya samu ya janye jikinsa a hankali yana sake kallonta hannayensa cikin nata , tsoronsa daya kar ya motsata ya ga ya raba mata jiki biyu, fatansa daya Allah ya sa bai jinyatar da ita ba, dan a idannuwa kana kallo zaka gane ta jigata iya jigata ga kuma shedar budurcinta a tare da uta wace ya zama dole nema ai ta zubar da jinni, dan kuwa ta samu haka ta mamaki
A hankali ya dan jimke hannunsa da nata , muryarsa da amo a hankali ya furta" Fatimah?"
Idannuwanta ta sake lumshewa dan ba zata iya aiwatar da komai ba, duda tana son amsawar har ranta, ama kuma ba zata iya ba dan ciwo take ji sosai a jikinta
Dan kwalinta kawai ya iya ja ya daura a kugunta, sai a yanzu hankalinsa ya ga Hasken dakin tarrrrrrr a kansu, hakan ya bashi mamaki da sauri ya kalli jikinsa da bai idasa sadakawa ba, sai kuma ya yi dan murmushi yana girgiza kansa a hankali ya rufe jikin nasa da hannunsa, sai kuma ya duka a hankali ya shiga fadin" Zan dauke ki na taimaka maki?

Kin ga ba zaki iya ba, kin yarda?

Ko zaki ji saukin jikinki ko?"
Idannuwanta kawai ta lumshe, tana ji ya cicibeta kamar wata marar nauyi ya nufi ciki da ita, bata san wata launin azabar ke jiranta ta zaman ruwan zafi ba har sai da ya tara ya tsundumata a ciki duda ya sanar mata akoy zafi ruwan zata ji zafi ama ta jurw zai wuce, domin komai yake yi da wani irin kula da tarairaya ba kai sake yake yi ba, ko menene a hankali da bata darajarta irin na mace mai daraja yake yi, gashi sai riketa yake yi a jikinsa dan du gani yake yi ya jinyatata, yanzu haka da take hawayen zafin ruwan yana rike da ita ne yana tunanin idan suka fito in zata jure sai ya sadata da likita dan kar aje ya ji nata rauni, a haka a haka har dai ya idasa gasata yana ji a ransa ta gasu kam dan kuwa sosai ya ringa sakata a ruwan yana karawa har ya ga yannayinta ya fara cenzawa sosai da dazu, sai hamma da take faman yi mai nuni da barci take ji, koda yake karfe uku ne fa na dare, dolema ra ji barcin ai ga gajiya, dan haka ya sake taimaka mata duda a yanzun kunyar tasa ta gaza barinta dan komai ya saketa iya saki tana fahimtar komai, a haka suka yi wankan tsaftace jikinsu suka fito , ita dai tana kallonsa ya luluba mata zannun gado mai tsafta ya yaye na saman ya fice da dan kwalinta a jikinsa ya je ya kuma dawo yanzu da tawul sannan da zannan gado, tana kallonsa ya shinfida shinfida mai kyau sannan ya juyo inda take ya dan zuba mata ido, sai kuma ya yi murmurshi yana lumshe idannuwansa sakamakon wani irin tsirga masa da jikinsa ya yi, a hankali ya ce" Zaki iya tashi?"
Kai ta gyada a sanyaye kan nata na kallon kasa, shi kuma ya ki zuwa tashinta dan yana son fahimtar in ba zata iya ba bafa zai barta da ciwo ba sai an bata magani,
A hankali ta ciciba ta tashi , lokaci daya ta rintse idannuwanta tana jin suka da azabar dake ratsata, muryarta a raunane ta dube shi ta ce" Yayanmu ....zafi"
Da sauri ya karaso ya riketa , sannan ya dauketa ya karasa saman gadon ya shinfideta, ya dan hau yana kallon fuskarta, a tausashe ya ce" Akiy zafi sosai ko?"
Kai ta gyada tana lumshe idannuwanta, shi kuma ya dan zuba mata ido, a hankali ya ce" In bude na gani?

Kar aje na ji maki ciwo?"
Da sauri ta girgiza kai tana zarro idannuwanta, kunya na kasheta kamar ta sume dan kunya, lalle ita idan ta tuna ta debe pant dinta da kanta har ji take kamar ba ita ba, kai subahanalah wannan abu in dai haka zai ringa yi mata ai da ita da yar duniya ba maraba
Murmushi ya yi yana kallon dogon karan hancinta kasa kasa ya ce" Ni ina si na sake gani ZAHRA....."
Da mamaki ta bude idannuwanta, in ta gane yayansu tsokana ne irin na wasa yake yi mata?, Dan kuwa tana kallonsa ya kashe girman idannuwansa yana murmushi yana kallonta, hakan ya sake bata kunya dan walahi kunyarsa take ji sosai
Murmushinsa ya fadada a hankali ya mana mata kissss a goshinta sannan ya kwonta da kyau ya dauki cmd ya kashe fitilar dake sama dama itane ta haske dakin tarrr din nan
A hankali ya sakata cikin jikinsa ya rungumeta, habarsa a wajen gashin kanta yana dan sinsina cen ciki ya ce" Jazakillah ZAHRAH, na gode da baki yarda kin watsar da abinda yake nawa ba...., ZAHRAH na gode da kika bani dama a yau na samu abina bayan na saka hakuri a raina sosai, na gode ZAHRAH......."
Magangannun na amsa kuwa a zuciyarta tana masu fashin baki har barci ya yi awon gaba da ita, , shi kuwa yana sauraronta, yana kuma shafa bayanta a hankali ya ringa tunanin rayuwa da abinda ya ringa fuskanta a cikin rayuwar ciki harda ita......

ZAHRA baban lamari ne na rayuwarsa mai zafin gaske, mai saurin hasala shi, mai kuma saurin sanyayar da zuciyarsa
Bashi da bakin maganar da ta wuce godewa mahaifinsa da ya bashi damar nan, haka kuma bashi da abin yin da ya wuce rikewa da hannu bibiyu ya bada kula!

Ya yiwa kansa alkawarin in sha Allah babu mai zaginta ko ya wulakantata ciki harda mahaifiyarta, domin idan ta dawo ta samu lafiya ta kuma nuna bata bukatarta in sha Allah yana iya dauketa kwata kwata daga kasarma ba wai gidan ba, in yaso su rayu da wa'inda suke so....., Shi dai abinda ya sani shine ita din mai daraja ce a duniyarsa, kuma in sha Allah ba zai bari a wulakanta masa ba...........

Da wannan sansanyan tunanin barci ya yi awon gaba da shi, barci mai nauyi shima dan kuwa ya sake kwasar gajiya bayan ta wunin aikin da ya yi ga kula da sabuwar shiga....., Lamarin sai tarairaya da dauka idan da hali ..

Kukan wayarsa dake sake dauka da tsuwa sosai ne ya saka shi motsawa da dan karfi, hakan kuwa ya tasheta itama a barcin da tun kwoncin nan da suka yi basu motsa ba saboda gajiya
A hankali ta dago kanta ta dan kalle shi, sai kuma ta yi saurin sinne kanta
Dan murmushi ya yi yana jin wayar na sake daukan kuka, sai a lokacin ya lura da labulen dakinta haske na nuna kansa, hakan ya sanar masa safiya ta yi basu yi sallar asubah ba
A hankali itama ta janye jikinta ta samu da kyar ta sauka a gadon , sai dai tafiyar ta so gagararta dan jikin ya yi tsami hakan ya sa a hankali ta samu da kyar tana dafa garu ta nufi bayi, wanda hakan ya saka shi sake shiga damuwar yannayinta ya lalubo wayar ya daga ko duba sunnan bai yi ba karra a kunnensa
"Kai wai ina ka shige ne?

Yanzu ace tun karfe shida nake kiranka sai yanzu tara zaka dauka?"
Da sauri ya ciro wayar ya bi sunnan da kallo,
Idannuwansa ya lumshe a hankali ya ce" Barci ne ya daukeni"
"To kana me barcin zai daukeka MARSHAL?" Aban ZAHRA ya fada yana jin haushin ya ki daga masa waya da wuri
Idannuwansa ya dake budewa a hankali ya ce" Wai meye da asusubar nan ka wani mako min kira ?"
Takaici ya saka aban Ahmad shaka har ya kasa ce masa komai, sai daga baya ya sanyayar da muryarsa sosai ya ce" MARSHAL wai yau zamu hadu in ji Docter da Nanah"
Marshal ya dan sake gyara zamansa a hankali ya ce" Sai aka yi yaya"
Aban Ahmad ya raunana muryarsa sosai ya ce" Ka san dai Nana nace maka ko MARSHAL haba kaima?"
Murmushi MARSHAL ya yi a hankali ya ce" To wai tsoronta kake ji ne?, Ka je mutumena kanka tsaye ka fuske kar ka wani ji tsoronta"
A hankali ya ce" Ba zaka gane ba, ba wai tsoronta bane damuwar fa, damuwar ka ga a kan abubuwa da yawa ne, ka kuwa san maman docter yau kwanana biyu rabona da ita?

Wayartama na ki dagawa dan abinda ta min, tasss ta min wai na juyo gida ita ta gaji, nace dan Allah su zo mana ta fa san ga yadda docter yace kuma komai da ka sani sai na tura mata danma kar ta yi tunanin zuwa na yi na tare a nan ka san hali in dai a kan kishi ne, in fada maka shekaran jiya ina zaune ta yi kirana babu abinda ta rage min, nace na gode wai sai daga baya wai wani in yafe mata ranta
ne ya bace, ni kuma nima na kyaleta!"
MARSHAL ya ce" Gwara ka kyaleta, wai ita me take tunani ne?
Chapter 92 · 0% Book details