Sashe 7
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masha Allah kace bana akoy aurw aure, yan matan uku ne ko?"
Da idannuwansa kawai ya amsata,
Ita kuma ta ci gaba da magana ta ce" Masha Allah, bana muna da shagulgula, plz mijina kar ka saka rana daya da na gidan aunty, dan abin zai cakule min , yanzu haka kai kawai take jira da maganar kayan auren
an nata ta koma a ci gaba da shirye shirye, ina gannin a cen garin su mahaifinta za'a yi daurin auren"
Dan tsai ya sake yi da abinda yake yi ya sake dubanta, .......ita fa haka take, da ake cewa mace na daidaita lokutan tambayar abu daga wajen mijinta, ko ta kasance mai ragewa mijinta wani kashe kashen....., Noh, banda tashi matar, hajiar gidansa bata da wannan tsarin a cikin tsarin rayuwarta, yana gannin irin wannan taruwa ta yan uwanta ya san da walaki, ama bai yi tunanin kayan dakin
an yayarta ne zai yi ba, tunda a sanninsa ai da ubansu, ko dan bata gidansa ne za'a yi abu irin na gadarar nan,a nuna masa shine talaka ba'a son nasa?........
Lalle da sun fado babu nauyi, domin ba zai yiwa
an kadajen gidan aure ba, domin mahaifinsu da rai, yana da halin haka, ya kuma isa da gidansa, ba zai taba zamowa mai kama masu wajen yada wasu manufofinsu na jin dadi ba
"Ba zan yi gadaje ba, ba kuma zaki kayade min abinda ya dace na yi ba" daga wannan ya mike ya sake yin samansa dan hutawa
Cikinta sai da ya nemi hautsinewa, idan aka hada da ciwon da yake yi mata, ga kuma wannan magana mai son saka bawa hauka sai ta nemi zubewa a kasa daga saman kujerar bata shirye ba
A zabure ta mike tsaye hankalinta na neman dugunzuma ya tashi dan bata yi tunanin haka ba ko kadan
Da sasarfa take taka matatakalar, zufa na keto mata, cikinta na sake rikice mata har ta haye ta tura kofar dakinsa a sanyaye dan ba zata taba yarda ta shiga da girgirwar kai ko isa ba,
Yana sanye da kayan barci ne riga da dogon wando, yana shirin kwonciya ya juyo ya zuba mata idannuwansa a fuskarta
A dan birkice ta so fara magana tana dan dudukewa, sai kuma ta dafe cikinta a rikice ta ce"...
*Alhamdulillah.*
*DA
A BIYAR*
_MALLAKAR_
*SAJIDA NIGER*
*Da sunan Allah mai rahama mai jin
_5_
*Garabasa , garabasa,
, dole na gwongwajemu ai, in sha Allah daga yanzu har zuwa na rufe free page daga bakin page 10 du mai so ya garzayo ya biya dari ukunsa, ta hanyar transfer ko katin MTN, account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ki bani shedar biyan ta wannan number +22793811618, idan kuwa katin ne shima ka turon hoton ta number +22793811618, MUTANENA na NIJAR ga naku, katin Sahelcom ko ta airtel ta dala daro, watau 500 francs, sai ku karkare ku turon hoton ta wannan number da take tawa +22793811618, sai kun zo
A dan birkice ta so fara yin magana, tana dan dudukewa, sai kuma ta dafe cikinta a rikice ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi rajune, subahanalah, wayo Allahna cikina, marana"
Da sauri ya sake kafeta da ido yana dubanta yana mai tabatarwa kansa bata da lafia ne ya sa tun dazu take dudukewa sai kuma ta maze,
Da sauri ya tako yana tarota domin kana kalo zaka gane ba wasa take yi ba, ba kuma da gangan bane gaba daya jikinta ne ya ringa wani irin bari tamkar ana girgizata ga wata irin zufa dake neman tsatsafo mata
"Hey, hey, hey bb.......menene?
Menene?" Yake fada a lokacin da ya riketa sosai a jikinsa yana jin wani irin nauyi da take dauka, jikinta na ci gaba da karkarkar, tamkar yana saki ne , hankalinta na neman gushewa daga gangar jikinta
A yan sekwanin da basu zarta biyar ba ta nemi sumewa a jikinsa, lokaci daya ya cicibata ya dauketa ya fito da ita da mugun sauri yana tafe yana sake talabeta har ya fito wawakeken filin gidansa,
Sai da ya fito ne ya rasa ina zai nufa dan samun mota a kusa ? a kalla zai iya yin gudu na minti shida kafin ya karasa wajen da ake kilace motocin,
Sake riketa ya yi sosai a jikinsa, kasa kasa ya furta" Sorry b, zan maki ihu......"
Ya bude muryarsa mai karfin gaske ya ce" SERGENT!, SERGENT!, SERGENT!"
SERGENT dake tafe cen nesa kadan yana cikin masu gadin yau ya juyo a rikice jin muryar ogansa a irin yannayin da bai saba ji ba in ba wani tashin hankali yake ciki ba
A guje ya karaso yana son gane abinda yake faruwa
Da sauri ya juya yana daga wayarsa ya yi kiran wanda ya tabata ya fi shi kusa da wajen motocin gidan ya sanar masa maza maza ya amshi ky yanzu yanzu ya zo bangaren Sir da koma wace mota ce
Kafin kace mene yan uwanta dake bangarenta sun fara fitowa da daidaya hankali tashe, domin ihun da ya yi ba na wasa bane du ya amsa gidan,
Abinka da mata har sun fara neman rikicewa, da kyar auntynta mai bi mata , maman amare wace bai fi shekara biyu ta bata ba ta dakatar da su ta hanyar daka masu tsawa ta kora su ciki ita kuma ta shige motar gidan gaba tana ta waigowa hankalinta tashe tana gannin jurwayin jinnin da ya bata jikin Mar
chal , hankalinta ya sake tashi ta maida dubanta gaba jikinta na rawa, direba ya ja su suka nufi asibiti
Baya kwaramniya, tun wannan kira da ya yi da karfi bakinsa ya dinke sai addu'a da yake tofa mata bayan ya rungume fuskarta a kirjinsa hannayenta cikin nasa yana dan massaging
A hankali suka silala wajen da za'a amsheta bangaren emergency
Sunna tsayawa aka gurguro gado aka dorata cikin gagawa likitoci suka shige da ita a babar asibitinsu ta sojoji
Zaune yake, kansa na kallon kasa,
Carbin hannun Docter Habunakar ne a yatsarsa yana ja a hankali
Dare ya tsala sosai, sai daidaikun masu jinya dake dan kai kawo dan wani uzurinsu, suma daga inda yake zaune a baban office din docter Habubakar yake hangensu, gaba daya jikinsa tamkar babu lakka, wani irin sensation marar dadi yake ji a jikinsa kamar wanda wani abu ke tunkarowa, ........ yakan dafe gaban goshinsa, sai kuma ya saki ya ci gaba da jan carbinsa
Basu jima sosai a ciki ba Docter Habubakar ya shigo office din bayan ya dan buga Mar
chal ya bashi izinin shigowar
Rigarsa ta likitoci ya cire yana dubansa da kula ya ce" Baka dan ringesa ka rintsa ba Sir?"
Idannuwansa ya lumshe, da sukai masa luhu luhu da abin barci, da na gajiya, da na tashin hankalin halin da take ciki, a hankali ya ce" Me yake damun MANAL ne Freind?"
Zama ya yi sosai a dan daf da shi yana fuskantarsa ya ce" I'm sorry, ta yi miscarriage ne"
................."Bari?" Ya tambaya tamkar bai san yaren da ya yi masa bayani da shi ba
Docter ya gyada kansa ya ce" Eh, bari ne ta yi sakamakon wani magani da ta yi matsi da shi mai karfi, a bincikenmu dai inaga irin magungunnan nan nasu na mata ne da kulun muke wayar masu da kai a kansa, ya dace ka dora doka mai tsanani a kan iyalinka ka kuma wayar masu da kai a kan harkar magungunan nan, domin wannan maganin da ta yi anfani da shi ya matukar shigeta da karfi ne, yanzu haka maganar da nake yi maka fama da muka yi dan mu fitar da shi ne ama bamu ganshi a jikinta ba, ga wani irin jinni baki baki fa ya hadasa mata,......"
Ya takaita dan so yake yi ya yi masa bayani yadda zai fahimta da kyau harma ya yiwa tufkar hanci a gidansa, watau ya hanna matarsa rarume rarumen magungunnan nan , yanzu kai ya waye, in ba abinda ka sani ba ka kiyaye wawura daga ance maka yana yi ka maka, baka san menene ba, baka san yaya zai amsheka ba!, A nutse ya ci gaba da fadin" Namiji, a wannan zamani mata sun dauki lamarin sex a aure da tsanani tamkar shine kadai zaman auren, ban san me yasa haka ba, ta yiwu laifinmu ne mu maza?
Ta yiwu kuma wani ikon Allah ne daban ke tunkaromu,......abinda ke damuna a cikin lamarin shine sanadiyar magungunnan nan babu abinda bama gani, sun ki su fahimci ba komai ne za'a fada masu su tashi su afka kai tsaye ba, sun kasance basa Tiktok, basa whatsup, basa nan basa cen du a cikin binciken magungunnan da wata ta fito tace ta yi ta ji dadi, ko wata kasurgumar mai siyarwa ta basu tabacin nata mai kyau ne, a kan harkar magungunnan nan sunna iya kashe makudan kudi fa, wasunsu sun dauka cewa shine kadai zamantakewar auren....."
Ya idasa maganar a tausashe, domin gaskiya yadda take fitar da wani irin bakin jinni sidik ya tsorata , har da nurse din nan sosai, shima abinda ya saka shi saka su shigar da ita wajen bincike a yau yau din nan, dan dole ya san abinda ya hadasa mata abin nan, watau ya san girman hadarinsa ko dan gaba, bari ciwo ne mai tsanani, ama bai kai wajen da zai saka mutun a hali na rashin sannin inda kansa yake har kusan awani ba, bayan an tsayar da risk din, an kuma yi allura
Shi kam abin ya girmami tunaninsa, tunda ya yi tsai tunanin abin ne yake yi a cikin zuciyarsa, Bari?, Bata shan maganinta kennan?, Bari?
Dan ta yi anfani da wani maganin mai hatsari?, Yanzu shine Manal ta dauka a shashashan namiji ko?
Watau ya kai wajen da zai dora mata doka a kan abu dan lafiyar kanta da kuma gudun su haifo dan ya zo ya yi ta fama da rayuwa dan rashin lafiya, a zauna a yi magana a kan abin ta tashi ta yi fatali da kafarta?......shin ta manta baban abinda ya sa ya yarda zamansu zai je daidai dan ta girma ta malaki hankalin kanta ba zata ringa hada masa ciwo biyu bane? ...........