Sashe 80
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lalle ya fara tsoron Freind
Bude kofar ya yi da ky dinsa ya dan koma gefe yana jira ta shiga
Da idannuwanta take ta bin kofar da kallo har ta saka kaffafuwanta idannuwanta na sake kallon wajen a cen kasan zuciyarta kuwa Adu'ar da Mama ta yi ta jaddada mata ne take yi har ta idasa shiga
Watau gannin kyan falon ba wai magana ne na sai hankalinka na kwonce ko tunaninka na waje guda ba
Wawakeken falo ne da ya dauki setin kujeru biyu kuma a tsakiyar falon suke
Adon na kore ne mai duhu sosai da fari kal har zuwa labulaye da sauran manya manyan kayan da aka kawata dakin kalar dai daya ce
Bata taba tunanin kalar nan haka take tafe da majesty ba sai yau, nata taba gannin kyan gyaran daki irin wannan ba, ba kwaramniya ba tarkace komai abin kallo ne
A hankali ta hadiye yawun bakinta ta dan saci kallonsa, sai ta ga tsaye yake ya dan dafe abin hawa matatakalar bangaren, ga dukkan alamu wani abin ya manta ko yake tunani, shi kuwa a lokacin tunanin da yake yi daya ne, yaya aka yi bangarorin gidan da yawa ama aka gyara bangaren nan kadai?
A sanninsa gidan docter bangaren docter daban da matansa, haka shima a nasa gidan hakane tsarinsa ai, bangarensa daban ne da na marigayiya, ko yaya aka yi yanzu aka yi tsarin nan?
Kansa kawai ya dan cira ya kama hawa matakalar da sauri sauri har ya haye hankali Kwonce ya nufi daki daya ya shiga wanda yake kyautata zaton ko mene dai nan ne dakinsa dan shine dakin mai gida a bayane a
angaren
Hankali Kwonce ya yi dukkan uzurinsa sannan ya nemi waje ya kwonta a cikin kwonyarsa ya yi waje ya ajiye cewar yarinyar itama ta haye ta shiga nata dakin ta yi kwonciyarta, abinda ya kawo su kennan kuma haka zasu gabatar har abinda hali ya bada
ZAHRAH kam bayaan tafiyarsa ta samu kanta da kifta ido a tsayen da take ya fi a irga
A hankali ta karasa ta ajiye ledar da aka bata riko saman table na nan falon na glassss mai wani irin tsari mai kyan gaske ta dan shafa shi tana kallonsa dan ya birgeta, tana matukar son abu mai tafe da kwalabe bale na zamanin nan da ake yi masu saka zuciya a shaukin kaunarsu
Direct ta je wajen cafet ta zauna tana dan murza hannayenta, AC a kashe take, haka pankar dake sama masu kwaliya da fitilu wa'inda tana kyautata zaton an saka su ne dan kawai a kawata dakin ama ba dan za'a kunna su ba
A hankali kewa ta ringa sake mamayarta
A sanyaye ta kwonta tana jin kewar yan uwanta,
Ta san a dama ba tare suke kwana daki guda da junna ba, ama akan ji motsin daya ko yayane
Kwata kwata ta ki ta kawo maganar aurenta da shi a zuciyarta, ta fi yarda cewa daga cen ne ta zo nan dan ta dan sake gyara zamanta....., Zuciyarta ta ki aminta dan a tsarin tunani ko hasashenta bata hango wani abu makamancin haka da ba raini ko kai kai inda Allah bai kai bawa ba, ta fi gane a yanzu ta iya kanta kawai Har Allah ya yi yadda ya tsara da rayuwarta
Kwonciya ta yi tana tataro jikinta ta hade ta lumshe idannuwanta.............., Yau gata da sunna amarya, ama gaba daya irin hasashen da ta yiwa irin wannan lokacin ita da angwonta ya zama tarihi
Dan murmushi ta yi tana lumshe idannuwanta, a ranta ta ayyana ' Kana naka ne, dama Allah yana nasa' watau a irin yadda take hangen nata daren farkon da zata fadawa mutane da an kama baki cike da mamaki ance Lah Zahran MAMAH da haka kike?
Murmushi ta sake yi ta dan shafa cikinta, bata jin yinwa dan Mamanta sai da ta bata abinci ta ci ta koshi, dakin kuma ba zafi yanzun dai ta yiwu ko dan yana da fadi ne? ....sannan bata jin tsoron dakin ko kadan dan sun saba da irin haka, ita da take kwana kofar gidama ras ta tashi a da abinta, kadaici dai na sabo da yan uwanta da kuma Mamanta ke dan damunta
Yannayin kwonciyar ne bai yi mata ba dan haka ta ciro hijabinta ta dukunkunne ta yi filow da shi ko zata ji dadi dadin kwonciyar da nufin idan ta ji motsi sai ta mayar da sauri, ta manta wacece ita a duniyar barci, wace ke kwana tana yawo a gado abinta, idan rigar barci ne sai ta dawo kusa da mamanta, idan kuwa wando ne wani bin in bai rike kugunta ba tsaf zai silibe dan kuwa ja zata yi a garin burgima, dama bata cika kwonciya da hijab ba dan tsaf zata shake kanta da shi, ama yanzu harda su wani karkace kai ita ga barci dadi wai zata farka idan ta ji motsi..........uhum...........
Karfe biyar saura minti ashirin ya sauko daga sama yana dan goge ruwan alwalar dake fuskarsa a wajen idannuwansa yana addu'a a cen kasan zuciyarsa wace ta zamo masa jiki,
Hasken falon ya dan bashi mamaki, da dan sauri ya sauka ya wuce da niyar tafia dan ya je ya saka samarin a gaba su wuce masalaci, sai dai yana wucewa ta wajen table din nan ya dawo a hankali
yana zuba dubansa a kan ledar dake ajiye, wace ke kunshe da kazar nan
Da dan mamaki ya shiga ayyana ' Aa, bata ci komai ba itama ta kwonta hakanan ko menene?'
A tunaninsa ajiyewa ta yi ta haura dakinta, sai ya samu kansa da dan yin tsai yana tunanin abinda ya dace ya yi
Juyawa ya yi da nufin tafia wajen wayar dake ajiye dan ya gwada kiran dakinta, ba dan komai ba sai dan ya tasheta daga barci ya sanar mata a tashi a yi sallah, sai dai yana juyowar ya samu kansa da zarro ido gabansa na yankewa ya fadi, dan har ga Allah nan take tsoron ko shigowa aka yi aka yi mata dukan tsiya har ta lalauje din nan ne ya fadar masa da gaba
Watau kafarta daya a saman kujera, daya a karkashin kujerar, hannayenta a warwatse, kanta a langwabe tamkar wace ta sha dambe da mutane goma a daren nan
D dan sasarfa ya nufi inda take din ya duka ya saka hannunsa daya ya dagota lokaci daya yana fadin" Fatima, Fatima?"
Idannuwanta sun dan motsa, sai dai bakinta amon gajiyayiya tsumamiya ya iya fitarwa ba tare da ta bude shi ba ta dan mirgina ta ce" Ummmummmmm ni ki kyale niiiiiii"
Da sauri ya dan sasauta mata rikon yana sake kallonta, ba a sume take ba, barci ne take yi?
Hannunta ne ya taho wajen kaffafuwansa ya wuce ya daki gefen kafar tasa kasancewar a tsugune yake ya yi gagawar matse yannayinsa jama'a tunda dai ko ba komai a tsugune dai yake dai ai ko?
Yana dan sake zarro ido yana kallon yarinyar nan
Ya so ya mike ya tafi, sai ya sake dan kwatanta tashinta, a hankali ya ringa dan buga bayanta kadan yana ambaton sunnanta
Bata tashi ba, saima fashewa da ta yi da dan kuka tana cewa" Auta walahi zan hadaki da MAMAH, ki barni ko na balaki biyu!"
ara waro idanunshi yayi da har yanzu girar idanun ke ji
e da ruwa, abun da yake nazari shine, dama haka take bacci?
Irin masu haukan nan ne a bacci?
Wanda zasu mirgino daga kan gado su fa
o?
Kwancin data gyara a hannunshi tare da sake turo baki gaba ya
ara saka shi ya tsura mata idanu, to ita yanzu nufinta ya makara a sallah ne?
A hankali ya
an matsa bayanta, ma'ana ya cika tafin hannunshi da tsokar bayanta.
ara li
r idanu tayi da ya tabbatar ta ji abun a jikinta, dan haka ya sake matsawa da
arfin daya tikasta mata zabura ta bu
a idanunta tar da tunanin su ha
a idanu da auta.
Sai dai wanda suka ha
a idanun yasa ta warci jikinta da mugun sauri ta ja baya, hakan da tayi kuma ya sa wandon jikinta ya sake yin sama har kamar zai bayyanar da cinyoyinta.
Zunbur ya mi
e fuska a
aure murya a tausashe ya ce "Ki tashi lokacin sallah ya yi."
Yana gama fa
a kuma dama yayi hanyar ficewa yana ta
e baki, don tunanin shi irin su yarinyar can ne idan ka kwana tare da su jikinka ke ciwo saboda kusan a jikinka suke kwana.
Zahra da ta tsorata idanunta a tsatsaye ta bishi da kallo, saida ta ga fitarshi ta
an shafa mararta ta ji fitsarin dake jikinta yana nan?
Ko tsoro ya sa ya
alle mata?
Ajiyar zuciya ta sauke da ta tabbatar yana nan, da sauri ta tashi tana wartar hijabinta ta shiga jujjuyawa tana kallon saman ko za ta dace da ganin ban
aki, sai dai yanayin tsarin ginin da
akunan da take gani yasa ta kya
e fuska kamar za ta yi kuka, ina za ta nufa to dan sauke abinda ke mararta?
Jin yana neman kubto mata da sauri sauri ta nufi wani wata
ofar da cikin sa'a tana bu
awa ta ga ban
aki ce irin ta idan an yi ba
i.
A nutse ta gama biyan bu
atarta ta
auro alwala sannan ta fito,
ara sassauto da wandon nata tayi har
asa sannan ta daidaita zaman hijabibta da kyau kafin ta kabbara sallah.
Har
arfe bakwai da ashirin bai shigo gidan ba, ita ma kuma tana nan kan lallausan dardumar tana ta azkhar
in, don duk da ta gama na safiya rashin sanin abin da za ta yi yasa bata tashi ba take ta zikirinta.
uwar gabanta tare yake da bu
ofarshi ya shigo, sanin kuma shine ka
ai zai shigo a yanzun yasa tunda ta
an wul
ita wutsiyar idonta ta tabbatar shine sai bata sake kallon wajen ba.
Har ya
araso idanunshi a kanta yana kallonta ya zauna kujerar dake fuskantar al
iblar data kalla bai janye idanunshi a kanta ba.
Nutsatsin
afafunshi take kallo, duk da mace ce ita amma suna da birgewa, hmmmm!
Ina ma Allah zai bata dama wata rana ta
urawa fuskarsa idanu?