Sashe 106
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana nan tsaye har ta shige ta rufe kofar sannan suka yi ido hudu da Amir da ya yi summan tsaye yana kallon ikon Allah
Murmushi ya sakar masa ya cire hularsa ya jefa masa sannan ya dan nuna shi da yatsarsa manuniya ya ce" Zaka je daji ne idan kana saka min ido"
Daria Amir ya saka yana sake sarawa ya ce" Sorry sir, tuba nake"
Shi dai ya shige motarsa ya yi tafiyarsa shi kadai sai murmushi yake yana tuna lamarin soyaya, uhum, a gaskiya sai dai Allah ya ba kowa hakuri in dai Hajia Zahrah na kusa dukkan abinda ya dace na kula zai bata ne
ZAHRAh na shigowa ta rufe kofar da karfi ta rukunkume kofar tana ihun itama domin gaba dayanta suka dane sunna kwala ihu da daria sama sama sunna aukin fadin kan uba walahi basu yarda ba a shafa masu, sai ta fada masu, wai meye sirrin?
Daria take yi tana ihun kar su kayar da ita, da kyar suka kyaleta ta cire dogayen takalman ta karasa ta baje saman cafet din Mama tana jin jikinta shaushau sai neman daukaka yake yi ta ce" Aunty Rukaya wannan kumatun fa?"
Daria Adawiya ta saka tana gannin yadda Rukaya ta zabgawa Zahrah harara ta ce" Ke zauna nan, aunty Rukaya fa yanzu da kantama rigima take, an harbu baiwar Allah sai fama ake sha"
Daria suka sakata a gaba sunna ta yi ita kuma ta masu banza, nan fa yan matan suka baje harda matan yayunsu da su baki daya ana ta shan hira
Haka suka wuni cikin sakewa da jin dadi, yama na yi kowace ta nufi hanyar gidanta da garar abincin da Mama ta wuni a kai tana gyara masu , Zahra ce kawai ke kwonce saman kujera jikinta ya yi zafi sosai ta kuma tambayi magani Mama ta hanna mata tace ba zata sha komai ba yanzun, bata san dalili ba dai , har isha'i ta yi Maman suka wuce ita da Auta bangaren Aunty amarya tare da masu aiki biyu zasu je su gyara mata domin gobe zasu kamo hanya su dawo
Nan take kwonce jikinta zafi haka kanta, haka ta wuni sai dai da yake da yan hira ta iya rike kanta sosai suka wuni tare, yanzu da suka tafi sai take jin ko sallar da wahala ta iya yi a tsaye, gaba daya jikinta ke raratsarta, ta fi dora haka dan bakonta da ya shigeta jiya ne, tana tunanin ta yiwu ta saba daga baya dai har daren ya yi sosai yayansu ya dawo
Da kyar ta zauna tana lalubo mayafinta ta yafa a jikinta tana masa sannu da zuwa
Da kula ya amsata yana fadin" Aa, gajiya ne wannan ko menene?"
Murmurshi ta yi tana kokarin tashi dan dauko masa ruwa su Maman suka dawo
Mama ta umarceta kan ta zauna, Auta ta je ta dauko masa ruwan ya sha sannan suka dan taba hira da Mama
Mikewa ya yi yana kallon ZAHRAN dake ta lumshe ido Jingine da kujera ya ce" Tashi mu je ko Fatih?"
ZAHRAh ta gyada kai ta mike a hankali ta nufi wajen diner dan dauko nasu abincin
Tana tafia Mama da dan kula ta ce" Yauwa, bata da lafia fa, ama kar ka bata magani haka kai sake sai in likita ce ta rubuta"
A hankali ya dubi Maman yana fadin " Wa fa MAMAH?"
Mama ta ce" Zahrah mana"
Da sauri ya juya inda ta dan talabe gaban goshinta tana sauraron Auta dake mata hira, ya juyo wajen Mamah ya ce" subahanalah, zazabi ne ko?, To Bata sha magani bane Mamah?"
Mamah ya dan zuba masa ido, da kula ta ce" Aa yannayinta yanzu ai ba kowani magani zata sha ba, shi yasa na hanna mata maganin, ka yi kiran likitarku dai sai ta sanar wane za'a siyo mata dan kar ya yiwa abin cikin ila, yanzu ai komai sai an bi a hankali kafin ya yi kwari"
Fuskar Mama da ta ci gana da fadin Auta ta dauko kwondonsu ta kai masu, ta kuma tabata ta dawo kan sawunta yake kallo
A hankali ya karasa ya zauna daf da Maman a rikice yana kallonta ya ce" Mamah, waye mai wani abu a cikinsa?
Wani abu ciki?"
Mama ta kalle shi a zaburen itama, kai ta shiga uku wai gatsetun nan na Baba menene shi ne jama'a?
Hannunta ta janye bayan ta maka masa harara sannan ta mike tana kallon Zahrah ta ce" Kina ji ko me zaki ji fa banda shaye shayen magani, sannan inma luba ta baki wasu magungunnan du ki dakatar har ki samu lafiya , kar ki sha komai ik ba likita ya baki ba kin ji ko?"
Daga haka ta juya ta haura sama, zuciyarta wani irin farin ciki, ta rasa ina zata ajiye girman farin cikin da take ciki, abinda ta sani shine bakinta shiru kuma daga yanzu har Allah ya budi ido lafia zata nin'ninka sadaka da komai, ya rab ashe rabon Baba a tare da ZAHRAh ne?
Shi kuwa a zaunen da yake rasa me yake tunani ya yi, ya kamo nan ya kamo cen ne, gannin zai rikice ya saka shi mikewa da sauri yana umartar Auta ta bar abincin sannan ya ja matarsa ya fice da ita a mota suka nufi asibitin kudin da ya fi kusa da gidan watau CLINIK
Sunna zuwa sun taki sa'ar babu taron mutane, dama irin wajen nan ne na manyan mutane, yawanci da dare suke kai iyalansu gannin likitan, ya cira suka je office sin doctern wanda ya amshe su da mutunci sosai dan a gaskiya du wani datijo ko matashi mai son gannin zumuncin manyanmu ya san wanene MARSHAL,
Dan haka da kula ya ringa yi mata tambayoyi tun daga kan sunnanta shekarunta kafin ya sauko kan kwanan al'adarta inda cike da jin kunya ta sanar yau kwana hudu dai tana jira bai zo ba
Likita ya dauki jinninta an tafi dan aunawa, sunna zaune tana jin zazabin jikinta ratsata yake yi sosai har aka kawo result
Likitan ya tabatar masa lalle da shigar ciki, hakan ya saka MARSHAL sake yin summan zaune
Ya rab, ya rasa me zai yi?
Dama sau daya tak ana iya samu?
Ya kwashe shekaru yana hakar MINAL ama shiru?
Ashe bashi da rabo da ita ne?
Rabon nasa tare da Fatin Mama ne?, Ashe dai shi dinma yana da rabon, shi da yake tunanin yanzu dole fa a ringa kashe arna a kai a kai ko za'a dace ashe abin bama haka bane?
Farin cikinsa sam ya kasa boyuwa, tambayiyi kuwa Docter ya sha su na irin yadda za'a kula da cikin da mai dauke da cikin, haka kuma aka rubuta masu yan magunguna dan ta samu saukin laulayi koda bai dauke mata duka ba kafin su baro asibitin harta number doctern sai da ya amsa ya jaddada masa cewa dukkan abinda ya motsa na neman taimako zai iya jin kiransa ko a wani irin lokaci ne, shima ya yarda da hakan yana ta murmurshi da fatan alkhairi suka fice a office din
........tun daga lokacin ta ainahin idasa gane wanene mijinta
Ta kuma yarda da ake cewa idan ana sonka ake son abinda yake cikinka, ta yannayin kula da tarairayar da take samu tun jiya da aka tabatar masa da maganar cikin nan har zuwa yau da yake dauke da azumi a bakinsa na godiya wa Allah tana fuskantar wata irin kula da tarairaya ne...., Harta da yace da ita ko zasu je a
roport ne tarban su Abanta?
Da ta dan nuna bata so bai takurata ba sai ya tafi shi daya kawai, Mama kuwa bata ce komai ba itama, ta fi so a ba Zahran dama a hankali ta shaku da mahaifiyar nata da kanta, domin tun tana saka rai ne har ta cire rai, har tsoro ya maye gurbin muradi, sai kawai take ji du a wai ne idan har ta je zata ga bambancin ta waya da ta gabanta
Itama Aunty amaryar a cikin yan tarbansu da bata ga Zahran ba sosai ta karra ji jikinta ya yi sanyi, har a lokacin da zasu shiga motocin MARSHAL idannuwanta suka sauka a cikin na mahaifin ZAHRAN dake tsaye matarsa tamkar zata hafiye shi dan so shi kuwa yana kallonta da kallo irin na kamar yanai mata bankwana ko menene oho, sai kuma ya sakar mata murmushin da ya sakata a hankali sauke kanta ta shige motar muryarta a sanyaye kamar yadda ta saba ta gaishe da Mamah sannan ta ringa amsa gaisuwar ta wajenta, watau Auta suka dauki hanya dan zuwa gida
Bayan ta karasa gidan kusan kowa ya zo ya mata barka da isowa har tsayin sati biyu ba'a daina yi mata sannu ba ama ba gudan jinninta
Hakan ya fara daga mata hankali sosai, haka kuma mahaifinta sau biyu kawai ya yi kiranta daga haka bai kuma ba
A haka kwonci tashi har cikon arba'in din marigayi na anguwarsu ta matso, ya zamto ana gobe ne cikon arba'in din Mama ta je da kanta bangaren na Babangida ta same shi da maganar da ta dan so damunsa, domin bai san ta inda zai hau abin ba
Da kula sosai ya ce" Mamah, inaga ya dace mu fara zuwa mu sameta da maganar mu ga r
action dinta?, Kar aje a yi abin kai tsaye, idan har aka sanarwa SHEIK cewa ga Nanansa babu abinda zai hanna shi neman son ganninta, domin Mama SHEIK kwanan duniya cikin nemanta yake , idan har ta ki sauraronsa ban san yaya zai iya ji ba, gwara a yi mata maganar shin yanzu zata amince ta ganshi?