← Book details Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 110

Sashe 94

Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

" Lafiya lau Abbu "

" Masha ALLAH Allah ya sanya albarka "

" Amin "

" Y komai yake tafiya ta ɓangaren ayyukan " ?
" Lafiya lau Abbu suna ƙokari sosai "

" Masha ALLAH Allah yayi mana jagora ya sa amizani "

" Amin " Muby ya furta yana ƙara sakin murmushi.
Murmushi Abbu yayi kafin ya ce " An sake wata draman kenan ".
Baki washe Muby yace " Sosai Abbu".
Cikin sakin yar ƙaramar dariya Abbu ya ce " Sha fa mini na ji,ai na manta da recording na nace ka mini " Ya kai ƙarshen zancen yana ƙara ƙawata fuskar sa da murmushi jin wani yanki na damuwar sa na raguwa tun kafin ya ji abinda ya faru.
Muby kuwa gyara zama yayi daga ƙasan da yake zaune ya labartawa Abbu komai da ya faru bai ɓoye masa komai ba.✍️

To jama'a Abbu zai kwashi romon drama 🤣🤣🤣🤣🤣Kai Allah ya shirya mana Amarya Shatou uwar gida a gidan Iron mai gari.🤭🤭🤭An bar muku kayan ku mutanen Shatou saura shan buki💃💃💃🚴🚴🚴🚴🚴🚴😂😂😂
Zanje ganawar sirri da (INAYATH KHALIL) Sir ZAFIN KAI.😏my next Novel,idan na dawo sai a bani labarin yadda ɗaurin auren ya kasance da malam Iro🚴🚴🤭🤣

Amma fa Muby akwai ɗan munafunci 😏
Ya zai mana haka.🙄

Kar ku ji komai Ni ɗin ce dai ta ku muna tare har ƙarshen wannan tafiya.In sha ALLAH.🤗🤗💃💃
Ku kasance tare da yar mutan Zamfarawa dan gane wa idon ku ƙarshen wannan labari mai abin mamaki da al'ajabi,sarƙaƙiya,ruɗani,cin amana yaudara.All in one story📚Kurman ƙaddara.
Na gaishe ku na amana ta.🔥✨💕
Labari yanzu yake ku dai cigaba da Bibiya ta.🔥🔥🔥🔥🔥🔥

Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
Book one zai kare a page 50 Dan haka wadda ta shirya sai ta saka kuɗin ta dan babu wanda zamu jira zamu cigaba da wannan tafiya in sha ALLAH.🙏🙏🙏

# _FA'EEH BG CE✍️_

*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746

Daga Alƙalamin✍️
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞

Like,react,share,and Comment,Vote PLS 🙏🥺💔

_*KURMAN ƘADDARA*_

*_©®Faiza Almustapha Murai_*

_*FA'EEH BG*✍️_

P________4️⃣ 2️⃣

*BOOK ONE*
*_FREE_*

*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*

*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y

*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t

_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_

💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕
💕💕💕💕
💕💕💕
💕💕
💕

Tunda Muby ya fara bashi labarin yake ta sakin murmushi yana ƙara jin wani irin farin ciki a ran sa shi haka kaiwa yake samun kan sa a farin ciki idan suka haɗu waje ɗaya.
A kallo É—aya zaka san cewa Abbu yana cikin farin marar misaltawa.
Domin kuwa fuskar shi ta da É—aÉ—a sosai murmushi kawai yake saki yana gyaÉ—a kan sa tare da girgiza sa cike da jin wani irin farin ciki.
" Lallai kuwa na yi missing ya zama dole na saya maka Camera ko dan É—aukar rahoto ".
Cewar Abbu bayan Mubarak ya gama zayyane masa komai.
Yar ƙaramar dariya Muby yayi yana shafa kan sa.
Yana gamawa yayi wa Abbu sallama bayan sun ƙara tattaunawa akan yadda komai yake tafiya.
Koda Muby ya fita Abbu kasa zama yayi ya miƙe ya fito Bai zame ko ina ba sai bedroom ɗin Mahaj koda yayi knocking ya ji shiru sai ya fara tunanin abun da zai ce masa dan haka yayi tsaye kafin kuma ya juya fuskar sa cike da farin ciki.
Sai dai koda ya koma falon sa kasa zama yayi ji yake ina ma ace a gaban sa aka yi komai ya samu abun tsokanar mahaj É—in sa tun da ya samu dai dai shi wadda duk miskillancin sa sai da ta saka shi magana mai É—an tsawo.A haka wannan yini ya zo wa Abbu cikin farin ciki dan koda Amma ta same shi gab da Magriba sake ta samu fuskar sa wanda ya sanya ta É—an mamaki duk da ba abun mamaki bane hakan a gare sa....

***A ɓangaren su Alina kuwa yau sun tashi da wani irin mahaukacin ciwon kai gaba ɗayan su wanda ba abun mamaki bane irin haka a gare su domin kuwa sukan yi rashin lafiya wani sa'in tare.
Dan haka aka kira family doctor na su ya duba su ya basu É—an taimakon gaggawa saboda Leena da jikin ta ya fara ciccira.
Cikin ikon ubangiji yana basu taimakon gaggawa da ya dace bacci ya kwashe su mai nauyi.Hankalin Ummah da B ya tashi sosai babu ma kamar Abba domin shima yar ƙaramar ciwo yayi saboda damuwa dan kwanan su uku haka.
Sai yau ne suka fara samun sauƙi,sai dai Reena ce kawai jikin ta ya fara sauƙi dan dai Leena ba,a cewa komai amma dai itama ya rage mata ba kamar kwanakkin da suka wuce ba...
Chapter 94 · 0% Book details