Sashe 45
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ma dariyar take yi tana " ho na Baiwa Ho Na Baiwa " tana yi kamar tayi masa Sujjada.
Muryan sa ce ta katse ta yana cewa " Ta Baiwa ban riƙe ba kar ki mini Sujjada " .
Dariya tayi kafin tace " ÆŠan Baiwa ko ita kake so zan maka,nidai burina ya cika,ya kasance daga Ni sai shi zamu mallaki komai muyi rayuwar mu mai cike da jin daÉ—i da soyayya,dan ba zan yarda aiki na na shekaru ya tafi a banza ba "
" Duhun da yake bi na Ɗan Baiwa a cigaba da neman hanyar Haska shi,ya kama ta muga abun da ke ɓoye ".
" Idan har wata matsalar ce sai mu rufe ta da wuri ".
" Kar ki damu ta Baiwa,aiki an gama duhun nan bana matsala ɗaya bane ,kuma ina ga dunƙulallun Abubuwa ne a cikin sa,amma zamu cigaba da bincike,waccan matsalar kuma an kusa kai ƙarshen ta,komai zai zamo tarihi,Haihuwa da shi kamar anyi an gama duk wanda yayi wannan kutsen ya ci nasara amma zamu warware aikin dole zaki samu Magaji,ko ajiyar aljanu ce sai kin haifa "
Yana kai ƙarshen zancen ya ƙara sakin wata mahaukaciyar dariya kafin ya jawo ƙwarya ya ƙara nuna mata abun da ya nuna mata ranar wanda ya ƙara sanya ta farin ciki mai girma.
Cikin farin ciki bayan ta gama kece Wa da dariyar ne ta bude wata yar jakar ta ta ciro masa bandir na manyan kuÉ—ade yan dubu rafa biyar kamar dai zasu kai dubu É—ari biyar.
Wani ruwan ya ƙara bata a gora tare da wani irin turare mai ƙarfi dan da ta shaƙe shi sai da ta lumshe idanun ta kan ta ya ɗan sara saboda kaifin ƙamshin sa.
Haka ta cusa komai acikin jakarta tare da wasu irin ƙulle ƙulle da ya bata ta fara sakin dariya tana zagin shi tana yabon shi.
Tana cewa " Shege,Shege ne,ɗan iska, ɗan iska ne,Ɗan gado ka wuce gado,Baiwa ta Allah ce,Amma kai mai nasara ne,nayi imani da kai kaine haske a cikin rayuwa ta Ɗan Baiwa kar ka bari nayi ƙwalla,Kar ka bari yar Baiwar ka ta zubda ƙwallla hhhh " ta kece Da dariya sai gata iya karta kaɗan da tafiya bakin bukkar ta sa ta ɓace ɓatt.
Dariya ya kece da ita yana cewa " ta Baiwa kin Halaka kin halaka " .Kafin ya ɓace ɓatt daga shi har bukkar ta sa wurin ya koma filin Allah fallau kamar ba,a taɓa zama wajen ba ga wata irin rana da ta buɗe ta yi wani irin tsayi.
" Ninah zo ki dubo mini Junaid na aike sa ya nemo mini magani na ina jin kamar Bp na na son ya tashi,na duba ashe maganin ka sun ƙare mini ".
" To Ummah amma na Ga kamar kina cikin damuwa me yake damun ki ".
" Bana son yawan tambaya Ninah zaki nemo mini shi ko naje da kaina ".
Æata fuska Ninah tayi kafin ta miÆ™e ta bi wata hanya da ta shiga kamar lungu.
Kasancewar yau weekend ce dukkanin su suna gida lokacin islamiyya bai yi ba..âœï¸
*To fa jama'a wace ce wannan Ta Baiwa bari na sha cuppy na É—an samu relief tunani ya min yawa kar brain tayi Bosting wajen zaÆ™ulo muku wacece ta Baiwa,Allah na Æ™agu na san wacece wannan mata.🚶😮â€ðŸ’¨ðŸš´ðŸš´ðŸš´ðŸš´*
Me kuke hasashe akan ciwon ISHAA.
wai chakwakiya....🚴🚴
# Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga Alƙalamin
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*💋KURMAN ƘADDARA💋*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P_____2ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eeh Bg*
☘ï¸â˜˜ï¸â˜˜ï¸
Junaid kallon ta yake yi bayan ya kawo mata maganin ta sha gaban sa.
Numfashi ya sauke kafin ya ce
" Momcy wai me yake damun ki ne,Babu dalili BP yayi ta hawa,kuma anyi tambaya kice babu komai dan Allah idan wani abu na damun ki,ki faÉ—a mini Momcy ".
Hajiya Ramlat kai ta sauke ƙasa bayan ta gama ƙare ma Junaid kallo da saurarar furucin sa kafin ta ƙara kallon sa tana galla masa Harara.
Sannan cikin shan toka ta ce " Wai ni,Junaid ba zaka rage yawan yi mini tambaya ba,na sha faÉ—a maka babu abinda ke damuna,amma da alama baka yarda,Hawan jini ba ciwo bane da Allah ka jarabtar bayin sa da shi,ko ance maka sai akwai damuwa yake samuwa ".
Ta kai ƙarshen zancen tana jiran jin amsar sa bayan ta ƙara zuba masa idanu.
Junaid bai ce komai ba sai kai da ya sauke ƙasa cike da natsuwa ya ce " Allah ya baki haƙuri Momcy,kuma ya baki lafiya ".
" Amin " ta furta ba tare da ta ƙara bi ta kan sa ba kasancewar ya miƙe jiki a sanyaye ya bi hanyar da zata sadaka da nashi bedroom.
Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi tana haÉ—iye wani irin abu mai nauyi a cikin zuciyar ta wanda take faman haÉ—iya shekara da Shekaru tun shigowar ta gidan.
Tsaki ta ja mai ƙarfi tana furtawa a fili " Dole na ƙara sanin abun yi ba zai yuyu ba wallahi na zuba ido,idan har na ga babu cigaba a aikin da ya zo a ɓagass,ba zan taɓa yarda na faɗi warwass ba,dole na ƙara buɗe wuta ".
Ta kai ƙarshen zancen tana ƙara jan mugun tsaki da yafi na daa girma.
Miƙewa tayi a ɗan gajiye ta shige ɗakin ta kasancewar bata daɗe da fitowa ba ma daga cikin sa dalilin fitowar ta rashin ganin maganin ta ne da ta lura ma sun ƙare.
Reena shiru tayi tana tura bakin ta gaba da Leena tayi wa mugun bugu a yanzu bayan ta ce mata Allah ya isa saboda ta taɓa mata littafin da take yan zane zane saboda tana son zane sosai, sai dai har yanzu bata wani ƙware ba.
Hawaye ne suka silalo mata a hankali kafin ta buɗe bakin ta ta ƙara furta
" Allah ya isa na ".
Aiko Leena da ke ciccika kamar jira take yi ta ƙara kaima bakin na ta bugu inda take ya fashe da jini Kuka Reena ta saka ganin jini bayan ta shafo bakin aiko giyar kukan na ta ta ƙara tana ƙoƙarin kaiwa Leena bugu.Abba ne da ya shigo yanzu ya katsa musu tsawa dan hakan ne kawai zai an kararar da su da faɗan da in suka fara sai ka tsorata dan ma yanzu an samu sa,a Reena na ɗan ƙwatar rabon ta dan haka kare jini biri suke yi sai dai duk da haka itace mai shan wahala dan ƙarfin ba ɗaya ba,Leena kamar ƙarfin maza haka take damben babu ji babu gani,ranar da suka fara yin irin damben Gaban Abba sai da ya shiga tashin hankali matuƙa dan sai dai ya ji labarin anyi bayan sun ɗan fara tasawa,basu cika yi gaban sa ba.
Sakin juna suka yi kowace na ciccira kamar ta kashe yar uwar ta.Reena ga bakin ta har yanzu jini yake yi kuma bata fasa shesshekar kuka ba.Wanda yake ratsa ƙwaƙwalwar Leena saboda daɗi dan yanzu mugun jin daɗin take ta ga tana kuka,in ta buge ta sai dai har yanzu idan wani ya taɓa Reena daga waje rigima ake yi Babba.
Tsitt falon yayi sai numfashin su dan ko Reena yanzu ta yi shiru ganin yadda Abba ya zuba musu idanun sa ya rungume hannuwan sa.
" Kowaccen ku ta je ta É—auko mayafi na baku mintina biyu ".
Ya furta musu cikin tsare gida.
Babu musu kuwa suka wuce kowaccen su ta yi bedroom É—in ta.Ba,a jima ba sai gasu a shirye Leena ce ta farko,kafin Reena saboda ta tsaya goge bakin ta da kuskure sa.Tare da wanko fuskar ta.
Mayafi É—aya dukkanin su suka saka dama shigar iri É—aya ce,ta riga da siket yan janyo masu kyau.
Bayan sa suka bi bayan ya gama ƙare musu kallo yana sauke Ajiyar zuciya da numfashi.
Drivern sa ne ya taso da sauri ya buÉ—e masa bayan shigewa yayi itama Reena shiga tayi bayan sai dai a tsorace take da Abban yau.
Ita kuwa Leena gaba ta shiga fuskar ta a ɗaure da ka gan ta kaga ruwan masifa dan haka driven da ya san halin kayan bai ce mata ƙala ba dan yana ɗan tsokanar ta wani sa'in.
Securites É—in Abbu da suke kula da shi ne suka taso su uku zasu shiga Mota ya hana su yana furta " Ba nesa zamu je ba ".
Daga haka driven ya ja motar suka bar haÉ—aÉ—diyar unguwar.
Sun yi tafiya mai É—an nisa har suka bar unguwar ta su kafin suka shiga wata unguwa itama dai gwargwado mutanen ta akwai dan hali a ciki ga jama'a nan sai harkokin gaban su suke yi.
Dai dai wani ƙaton gate Drivern ya dakata bayan bin umurnin Abba.
Fitowa yayi suma haka bayan an buÉ—e masa kofar.
Wani ɗan dattijo ne da ya ke ɗauke da gemu mai ɗan tsawo fari ya fito daga yar ƙaramar kofar gate ɗin da alama fita zai yi ganin Abba ya sa ya washe bakin sa yana cewa " A'ah Saleh yau kaine a nan " .
" Ehh malam "
Abba ya faÉ—a cike da girmamawa.