Sashe 72
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Muryan sa mai sanyi ce ta da katar da Mubarak ɗin daga ƙoƙarin yin serving ɗin sa,bayan ajiye kayan,yana furta " I'm full may be later " Ɗan kallon sa ya yi kafin ya sauke kan sa ƙasa abun ma dariya ya bashi ganin yadda ya ƙara tsuke fuskar sa.
Kai Mubarak ya jinjina kafin ya É—auke komai daga wajen ya kai shi inda ya dace.
Sannan ya fice yana girgiza kan sa da mamakin ƙiyayyar Mahaj ɗin da abinci.
Shi ko yana tabbatar da Mubey ya fice ya harari bayan sa kafin ya sauya tashar yana maida ita zuwa asalin inda yake inda yafi enjoying.( Kowa da kiyon da ya karɓe sa "🤗
Anan wajen bacci ya kwashe sa kamar wani Baby.
Mubarak kuwa ya zama ya ci,ya ƙoshi yana kallon wani series Chinese films da ake haskawa a iQiyi mai suna Hidden Love,Duk da yadda film ɗin ya ɗauke masa hankali saboda yadda yayi kyau amma da ya tuna da mai kallon Cartoon sai yayi murmushi da girgiza kan sa a hakan aka kira Sallahn la,asar Kafin ya fice wajen Sallah kasancewar ya san MAHAJ baya wasa da Sallah dan haka kai tsaye ya wuce masallaci ya san zai gan shi a chan.
A ɓangaren Mahaj kuwa bai farka ba sai da lokacin Sallahn La,sar yayi sannan ya farka Alwallah kawai ya yi sannan ya wuce masallaci.
A sahu É—aya suka tsaya ana gama Sallah bayan gama addu,oin sa ya fito cike da natsuwa.
Mubarak ma fitowa yayi chan ya hango sa dan haka ya taka da ɗan sauri dan yan zu yana son yama sa bayanin Yadda komai ya wakana a zuwan su ƙauyen su Shatou har da son kawo masa Gulmar shatou,Dan Abbu ya ce ya riƙa sanar masa da duk abinda yake wakana koda bai tambaya ba.
A jere suka isa Babban falon.
Zama yayi yana kallon dinning alamar sai yanzu yayi ra,ayin cin abincin dan haka Mubarak fahimtar abinda yake nufi hakan ya sa ya haɗo masa komai na buƙata ya kawo masa.
Sai da ya gama shan ƙamshin sa alamar har yanzu fushin ne sannan ya fara cin abincin mai tsada wanda ko China sai masu kuɗi ne ke cin irin sa, halittun ruwa ne masu tsafta da wasu irin sinadarai yadda dai kuka san abincin su yake.
Ya taɓa snacks kaɗan sannan ya ci asalin abincin na China dan ya ma fi cin sa Sosai,dan ko da safe cuppy kawai ya sha.
Yunwa ta tarar masa dan haka ya É—an tsakura babu laifi.
Yana gamawa Mubarak ya kwashe komai ya mayar dashi inda yake kasancewar gidan na'urori ne ta ko ina take kayan da yayi amfani da su take ya wanke komai tare da tsaftace sa ya mayar dashi mazaunin sa sauran abincin ya saka fridge .
Zama yayi kaÉ—an nesa da MAHAJ É—in ya É—an mayar da hankalin sa kan Hidden love É—in da ya mayar yanzu dan cigaba da kallon sa.
Mahaj da ya san cewa magana ce bakin Mubarak É—in yayi dan ya karance sa take taken sa gyaran murya yayi a hankali,irin na ina jin ka.
Kallon sa Mubeey yayi kafin ya saki guntun murmushi.
Mahaj ya ga murmushin dan haka ya share sa.