Sashe 21
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da shagwaɓa REENA tace" Uhmm karki yi fushi Yaya Hamida ni yanzu ma idan Ummah ta bar ni sai muje tare na ga su Ammah ".
'' To naji yanzu dai je ki cire uniforms É—in ,kizo muyi fira " .
Ummah murmushi tayi haka ma BILAL
"Ummah Barka da wuni,yaya Barka da wuni"Ta furta tana sakin murmushi.
Jin " BILAL na furta " Mu ba,a gan mu bane ".
Da sauri ta wuce bayan duk sun amsa har ta kusa take wa upstairs zuwa bedroom ɗin ta saboda ta ga yanayin yar uwar ta. Ta san tsafff zata jan ta rigima su yi ta faɗa ta jiyo Muryan UMMAH na tambayar ta me ya sa LINA ta shigo kamar ran ta ɓace dawowa tayi da baya tana tsayuwa dai dai ta zayyane duk abinda ya faru.
Kai kawai su Ummah suka girgiza kafin Ummah tace " tafiyar ki bedroom naki barta kinji na san yadda take jin zafin chan tsafff zata lallasa mini ke,ohh na man ta ya yan ku na kusa ".
Ta kai ƙarshen zancen tana sakin guntun murmushi.BILAL dai bai ce komai ba kuma babu wata alamar ko damuwa akan fuskar sa ta sa ko ya ji abun da ake faɗa amma yaji komai duk da wayar sa yake taɓawa.
" Wai Ummah har yanzu LINA bata daina rigimar nan ba,naga kwana biyu an samu sauƙi dan ko chan suka je ba sa yi ashe halin na nan ".Hamida tayi zancen cike da damuwa.
Cike da damuwa Ummah ta ce " Lamarin LINA sai Addu'a Hamida haka take kwanan nan abun ya dawo,addu'a kaɗai zamu cigaba da yi musu ita kaɗai ce abun da ke shiryar wa,duka ko zagi ba ya kawo sauƙin rashin ji face hinjirar wa da yake yi, Shi ya sa nake cewa Soja ya daina dakar mini yaaa".
Kiraye kirayen Sallah ne ya dakatar da ita daga abun da take son furtawa tana furta "Alhamdulillah"
BILAL miƙewa yayi cike da natsuwa yayi wa Ummah Sallama yayi ficewar sa masallaci dan gabatar da Sallah magriba akan lokacin ta.
Bayan gama Sallolin kuwa Falon dukkanin su suka dawo har LINA da Hamida ta fito da ita da ƙyar da rarrashi dan suna ɗan sawa da ita wadda basu shiri itace yayar ta Samira.
Shiru tayi suna ta fira amma ta ƙi yin magana ta haɗe fuska waje ɗaya har aka yi Sallah isha'i suka ɗaga bata saka bakin ta ga firar ta su ba.
Bilal bai dawo ba sai da ya siyo ma Mama kilishin ta sannan yayi sallar Isha ya shigo cikin part É—in.
A chan ya yi Dinner É—in sa yaci Tuwon dawa da Hajo tayi wa Sir dan yafi son na ta,idan yayi ra,ayin sa ita ke shiga da kan ta ta girka masa.
Koda ya shigo suma sun gama Dinner ɗin su,da zummar idan ya zo sai ya ci na sa dan ya faɗa ma mahaifiyar ta sa inda zaije sashen Hajiya.koda ya zo suna ta aikin Rarrashin LINA da ta ƙi cin abincin ta kafe da ta ƙoshi.
Sallamar sa ce ta sanya ta miƙewa da sauri tana nufar dininng bai ce komai ba shima sai bin bayan ta da yayi saboda ya ji komai ya san tsafff zata iya ƙin cin abincin ta miƙe haka dan haka ya zo da kan sa yayi serving ɗin ta yace Rabi ta wuce.
Tura mata yayi gaban ta.Da sauri tayi ta turawa saboda so take ta tashi ta shige ɗaki bata buƙatar ganin kowa haka kawai yanzu take jin jikin ta wani iri kamar an sassara naman ta,ga zuciyar ta da take mata rawa kamar tana cikin damuwa ko matsala.
Bai hana ta cusa abincin ba sai da ya tabbatar da ta ƙoshi sannan ya miƙe yana bin bayan ta kasancewar ta riga shi miƙewa.
Direct É—aki ta nufa bai hana ta ba sai ma zama da yayi yana kallon agogon hannun sa cike da kulawa ya furta " Hamida Dare ya soma ya kamata ki koma gida ".
Kai Hamida ta gyaɗa tana furtawa cike da shagwaɓa " Allah da Badan school ba da zan zauna anan sai na yi sati ɗaya ".
Ummah murmushi tayi tana furta " Lallai kam ki tsaya kiyi Rarrashin mutuniyar ki naga yau fushin da ban ne ban san dalili ba,gashi dai ba ma faÉ—an aka yi ba mai muni ".
Miƙewa tayi tana furta " bari na kira driver."
" No bari na kai ki ba sai kin kira shi ba ".
BILAL yayi Furucin.
" Nagde yaya ".
Hamida ta furta tana shigewa ɗakin na su LINA tayi mata sallama tare da ƙara Rarrashin ta.bata iya furta komai ba sai ma a hankali ta furta " Allah ya tsare Anty Hamida,ki gayar da Ammah da Baba B " tayi Furucin Ganin bata kyauta mata ba na share ta,dan bata saba mata haka ba.
Cike da murmushi Hamida ta fita tana furta "Amin, Zasu ji in sha ALLAH ".
Sallama tayi da su Ummah sannan ta fice daga dan har BILAL ya zari keys daga inda suke ajiye.
Kasancewar dare yayi Ummah ta ce REENA ta je ta kwanta saboda schl gobe kar ta makara.
" Ummah sai da safe ".
REENA ta furta." Allah ya bamu Alkhairi,kar a manta da addu,ar kwanciya bacci ".
" Amin,in Sha ALLAH ".ta furta ta wuce sama zuwa bedroom É—in ta.
Itama Ummah miƙewa tayi ta tayi sallama da Rabi da wasu daga ma'aikatan masu kula da tsaftar part ɗin.
ÆŠakin Su LINA ta faÉ—a kwance ta isko ta idanun ta rufe bacci ya fara É—ibar kwasar ta.
Murmushi tayi kafin ta matsa ta tofa mata Addua sannan ta rufo mata bedroom É—in.
Bedroom ɗin ta ta nufa sai da ta fara leƙa bedroom ɗin REENA da ita ma ta yi shirin baccin cikin yar guntuwar riga da wando kamar na LINA dan itama tayi shirin baccin har hular ta ta sanya.
Murmushi tayi ta shafa kanta tare da ƙara shafa mata Addua,a sannan ta fice.
Bedroom É—in ta ta wuce itama direct toliet ta wuce,wanka ta,É—auro tana fitowa dai dai lokacin da wayar ta take rurin neman taimako.Da sauri ta É—aga tana Murmushi cike da farin ciki.
Sallama tayi cike da kulawa da natsuwa.
A chan ɓangaren ne a aka furta " Ina yan biyu ko sunyi bacci,ya suke ? ".
" Haba Abban su Ni ba zaka yi ta tawa ba sai ta ya yan ka,Ni nayi ma fushi ".
Murmushi aka yi daga chan ɓangaren kafin ya furta " A gafarce ni Uwar Soja ai kina raina,ban samu 'okaci bane ko yan uwan ki duk yanzu nake son kiran su,ya kike Amaryar ta ya gdn "?
Shiru tayi jin furucin sa kamar bazata amsa ba.Sannan ta sauke Numfashi tana haÉ—iye wani abu mai nauyi tana furta " Duka muna lafiya,ya aikin ".
Haka suke cigaba da firar cike da kulawa sai da suka yi kusan mintuna talatin sannan suka yi sallama rabin firar kuma duk ta su LINA ce da yadda yayi kewar su " .Sallama suka yi cike da kulawa sannan ya yi hanging kiran. Yana mai da kiran kan Momy.
Numfashi ta sauke wani abu na sauka mai nauyi acikin zuciyar ta,wanda ya ke maƙare da maƙoshin ta tun lokacin da firar ta su tayi tsawo.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta miƙe ta saka kayan barcin ta yi shirin ta tsafff,Addu,ar kwanciya bacci tayi bayan ta sanar da BILAL idan ya dawo ya rufe part ɗin ta shige.
Wuraren sha ɗaya na dare ta farka tana lalaba gefen ta sai dai wayam babu komai a wajen buɗe idanun ta tayi da sauri tana bin ɗakin da kallo tana duban inda zata ganta.Miƙewa tayi ta buɗe toilet sai dai babu ta ciki.Fahimtar ba nan ta kwana ba hakan ya sa ta ta saka bedroom silifas na ta ta fito dan ta san inda zata same ta.Dan baya iya kwana ita kaɗai sun saba da kwana a tare da juna komai faɗan da aka yi,idan sama suke son yin Bacci sai sai su kwana na ɗaya jibi na ɗayar su.
A falon ta tarar da dashi yana wani aiki a system ɗin sa akan business idanun ta ta murza ganin dai shi ɗin ne hakan ya sa bata ce komai ba ta raɓa shi ta wuce idanunsa ya sauke da sauri bayan abinda idanun sa suka ƙyallo masa,ya cigaba da aikin sa yana girgiza kan sa dan shi har ya nzu mamakin yar uwar ta sa yake yi yadda faɗa baya damun ta.
Bedroom É—in REENA ta faÉ—a tana kunna haske ganin ta tayi tana sharar bacci ta hankali kwance.Hararar ta tayi kafin ta kashe hasken ta kwanta kan gadon bayan REENA.Ta na kwantawa kuwa bacci mai nauyi ya kwashe ta.
A ɓangaren BILAL kuwa bai tashi daga aikin ba sai kusan ƙarfe ɗaya na dare sannan ya miƙe ya cire system ɗin sa daga Chaji sannan ya wuce sashen sa dake cikin part ɗin.
ðŸƒðŸƒðŸƒ
Aɓangaren SHATOU kuwa tun da aka yi Sallar Isha take ta mutsuniyar yadda zata samu ta fice saboda dukkanin su suna zaune a tsakar gida suna shan Iska.Inna Ni na lura da ita dan haka ta ka sa ta tsare cike da kulawa.Har wani jan jiki take ƙara yi saboda kawai ta ƙi fitar dan ta fahimci yan kame kamen da take yi da salo.
"Inna ni yau zan je makarantar dare Su Amina sun ce zasu biyo mini kuma basu zo ba ".
Murmushi irin na yarinya yarinya Inna ni tayi mata dan ta fahimci nufin ta.Sannan ta furta " Sai ki haƙura kawai "
" Na haƙura fa Inna ni Kinga mun kwana biyu bamu je ba ya kamata mu koma "
" To yanzu ya za,a yi kenan ".
Cewar Inna ni.
" Ki bari mu tafi tare da Bibu kawai Inna ni ko Baffa na " Tayi zancen tana kallon Baffa na da Bibu.
Murmushi Baffa na yayi dan ya fahimci shirin ta sannan ya furta " Ya kama ta kam SHATOU na ".Ya san Indai da Bibu za,a je to rigimar daƙyar ayi ta.