Sashe 87
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Godiya malam Bello yake masa kamar zai duƙa masa bayan jin hannun sa da ya damƙa masa kuɗaɗe a cike.
Wajen ya bari cikin Sassarfa yana komawa cikin motar.
Shi ko MAHAJ tun bayan shirun da ya ji bayan fitar Mubarak yake ta mamakin inda ya je tunanin abinda ya fita yi ne bayan ya san sun gama abinda zasu yi hakan ya sa ya a jiye wayar sa a hankali ya zuba ma mirror ido kasancewar yana facing ɗin su Mubarak ɗin dan haka ya hango sa dai dai lokacin da ya damƙa ma malam Bello kuɗaɗe.
Idanun sa ne suka ƙara sauka a kan yarinyar dake duƙe ta ɗaga hannayen ta sama ɗan luuu yayi da idanun sa bayan ya ɗan zuba mata idanun sa.
Kan sa ya mayar yana jingina da bayan sa tare da jan guntun tsaki na mamakin Gulmar da ta fitar da muby É—in.
Mubarak kuwa yana shiga motar ya rufe ba tare da ya kallo mahaj ba ya tada motar suma sauran motocin na su suka tayar.
Tafiya suka fara yi a hankali É—an satar kallon sa Mubarak yayi ta madubi ganin ya buÉ—e idanun sa dan ya zare space É—in yanzu.Waje É—aya ya ga ya zuba ma ido kafin a hankali ya lumshe idanun sa yana jan ajiyar zuciya a bayyane.
Buɗe idanun sa yayi a hankali kafin su sauka akan na muby da sauri kuwa ya janye na sa yana furta " Tuba nake yallaɓai "Wani Shegen kallo yayi masa ya ɗauke idanun sa yana shigewa cikin seat tare da rufe idanun sa.
A jere motocin suka cigaba da tafiya sai dai sun É—an yi tafiya kaÉ—an mai gari ya dakatar da su ta hanyar É—aga musu hannu.
Glass Mubarak ya sauke a hankali yana sakin murmushi cike da murmushi mai gari ya roƙi alfarmar da su je fadar sa su karɓi saƙon Abbu.Babu musu kuwa suka juya aka lar motocin na su kasancewar ya san fadar.Shidai gogan bai ce komai ba yana hakimce a bayan motar bai ce ƙala ba duk da ya ji komai.Har suka iso fadar mai gari idanun sa a lumshe suke kamar mai bacci sai dai ba baccin yake yi ba.
A ɓangaren Shatou kuwa malan Bello na barin wajen Muby ya koma wajen ta bakin sa washe ya ce " Shatou tashi kin ji ai ban san kina da ƙashin arziki haka ba ".
" Kuma ba zan kasa faÉ—a Miki ba ki rage wannan taurin kan ba dan da ban samu masu gidan rana ba sai kin kai maraice haka ".
Yana gama furucin sa ya kama hanyar É—an office É—in su.
Shatou kuwa da take jin sa da sauraren ta wadda ke sauke numfashi a hankali cike da wahala ta sauke hannayen ta jagab tana shanye wasu hawaye da suke son Silalo mata na azabar da hannuwan ta suke yi da ƙafafuwan ta da jikin ta ma baki ɗaya.
Zaune ta kai kasancewar ta kasa miƙewa dan har juwa juwa take gani bayan buɗe idanun ta da suka ɗan sauya kasancewar har da su yace ta rufe daga baya.
Hawayen da take ƙokarin riƙewa ne suka Silalo mata wanda ta kasa haɗiye su share su tayi bayan ganin gari ya washe mata dan buji buji take gani a idonta.
Ta ɗauki kusan mintuna huɗu babu wanda ya ce mata ƙala domin kuwa Dukkanin su suna chan wajen rabon kuɗin da Mahaj ya sanya wani daga cikin masu kula dashi ya basu a matsayin wata yar sadaka nan da ya saba ba su.
Ta jima zaune ta haɗe rai tare da miƙe ƙafafun ta sai da ta ji sun sake mata sannan ta miƙe tana ƙara haɗe duk wani annnurin fuskar ta saboda yadda ta ji Haushin abunda take ji da wahalar da ta sha.
Sai dai tunanin zantukan malam Bello da yayi bai bar kan ta ba saboda mamakin abinda ya sauya shi.
Ajin su ta faÉ—a babu ko sallama ana tsaka da musu karatu.
Ganin yadda ta galabaita ne malamin da ke karatu baice mata komai ba.
Dan haka kai tsaye kujerar su ta nufa su Amina dake Binta da ido cike da tausayi suka matsa mata ta zauna.
Har aka tada su bata cewa komai ba dan yau ma da wuri aka tashe su saboda masu aiki da zasu duba makarantar da tsarin ta zasu yi aune aune.
Dan haka sha biyu na bugawa dot aka ta she su.
Koda aka tashe su kuwa shatou fuskar nan a haɗe take sai dai ba irin yanayin jiya ba daka kalle ta dai kasan a galabaice take sannan kuma masife take saboda jira kawai take yi wani ya taɓa ta cikin yara ta sauke masa.
Su Amina kuwa zagaye ta suka yi suna bata haƙuri sai dai babu wanda ta tace wa ƙala sai ma idanun ta da suke ɗan walƙiya alamar ruwan hawaye.
Hanya suka kama suna tafiya a tare kamar an musu mutuwa.Bibu ma shiru yayi cike da tausayin yar uwar sa.
A ɓangaren Su MAHAJ kuwa fadar mai gari sun isa lafiya inda suka tsaya jiran isowar dafaffiyar madara da zuma da bata iso ba.Domin kuwa sha tara na arziki mai gari yayi musu da nufin saƙon Abbu.Sun jima bakin fadar mai gari domin Mahaj yaƙi fita daga motar muby ne kawai ke ta godiya ana sakawa mota da taimakon sa.
Koda Baffa na ya kawo zuma sanya wa aka yi kasancewar ita kawai ake jira dafaffiyar madarar an kawo ta daga gidan mai gari.
Isowar Baffa na wajen ne ya sanya MAHAJ ɗan sauke space ɗin sa kasancewar Muby ya shiga Mota zasu tada motar bayan saka komai.Lafiyayyen shanu ne Baffa na ya miƙa wa Muby a cikin wata tsaftatacciyar jarka, ta glass ya miƙa masa fuskar sa cike da murmushi bayan ya ɗan ƙare ma bayan motar kallo dai dai kuma lokacin da Mahaj ya cire glass ɗin sa ɗan satar kallon sa ya yi kafin ya janye idanun sa daga kan sa yana rufe idanun sa ruff.
Yana ji koda Baffa na suka yi sallama da Muby cike da girmamawa.
Sallama suka yi musu kafin suka bar fadar har zuwa lokacin kuma MAHAJ bai ƙara ko dogon motsi ba hasalima baccin gajiya ne ke ɗan fizagar sa.
Su Shatou kuwa rabuwa suka yi da su Amina bayan sun kawo hanyar da kowaccen su zata je gida.Sai ya zama na daga Bibu sai Shatou kuma shine yake ta rarrashin ta yana bata baki dan sai cika take tana batsewa,ga kyakkyawar fuskar ta tayi jaaa na azaba da hasalar da take ciki.
Tun daga nesa ya hango ta tare da yaro mai kamar sa,ar ta dan haka suna kusa isa inda suke kasancewar yar guntuwar hanya ce dole sai ta inda suke zasu bi.
Horn muby ya fara buga musu a hankali yana murmushi.
Sai dai Ko waige bata juyo ba Bibu ne ma kawai ya matsa yana cewa itama ta matsa su wuce kar a taka ta tunda sun san mutanen birni.
Tafiyar ta ta cigaba da yi kamar bata ji ba duk da kuwa sai nanata wa yake yi kuma ya san tabbas tana jin sa sarai sanin halin ta ya sa bai damu ba.
A ɓangaren Shatou kuwa zuciyar ta ta kawo wuya a hasale take matuƙa dan haka take jiran taga Wane isasshe ne zai nuna musu mota yake tuƙi ya cika mata kunne kamar wadda ta cika masa hanya.
Mahaj kuwa tun da sautin ƙarar horn ɗin ya fara damun sa yake ta faman ya mutsar fuska sai dai bai ce komai ba.
Jin Muby ya ƙara yin wani horn ɗin ne ya sa shi buɗe idanun sa yana sauke kallon sa akan glass ɗin motar da suke ganin komai tarr zuba mata lumsassun idanun sa yayi wayen da suke narke kullum kamar mai jin bacci.Kallon yan daƙiƙu yayi mata yana ɗauke kallon sa daga kan ta yana jan guntun tsaki kamar yadda ya saba.
Sai dai tsakin na sa ya fita fili dan har muby sai da ya É—an kalle sa ta cikin madubi sai dai idanun sa rufe ya same su.
A ɓangaren shatou kuwa tafiyar ta ta chanza salo sillo sillo kamar wata hawainiya dalilin hakan ne ya san ya Mahaj jan tsaki saboda akan idanun sa ne ta fara iya Shegen na ta kamar ta san cewa sune a cikin motar sai dai ta zargi cewa ta gane cewa sune dan haka ya kashe motar ya fito dan rarrashin ta, ta lala ma ko zata janye.
Koda Muby ya fita ta ƙasan ido Mahaj ya bi shi da kallo wanda ya ƙara tsumewa a kan seat kamar mai bacci.
" Shatou "!
Muby ya ambata yana sakin murmushi yana É—an Gyara tsayuwar sa daga bayan ta .
Ɗan juyowa tayi a hankali ta sauke duban ta kan sa a kallo ɗaya ta gane shi dan haka ta ƙara tsuke fuskar ta.Ta ƙara haɗe rai.
Ɗan kallon motocin tayi na kusan daƙiƙa ɗaya kafin ta mere baki ta juya ta cigaba da tafiyar ta tana gunguni da jan tsaki a cikin ran ta,da mamakin yadda aka yi wannan mutumen ya san sunan ta.
Murmushi Muby yayi ya ƙara ɗaga ƙafa ya bi bayan ta.
Bibu dake gefe matsowa yayi yana furta " Adda SHATOU dan Allah ki janye kar su taka ki mutanen birni ne ".
Ya kai ƙarshen zancen yana riƙo hannun ta,fisge hannun ta yi ta ɗan harari Bibu.
Kafin ta ce a hasale " Nifa ba zan janye ba tunda ƙauyen mu ne kuma ba nan ne kaɗai hanya ba ai da za,a takura Ni sai na matsa na bada hanya ".
Æata fuska Bibu yayi da jin furucin ta ita kuwa ko a jikin ta duk da ta lura da Muby dake ta sakin murmushi daga gefen ta amma taÆ™i bari su haÉ—a ido.
" Dan Allah ki bamu hanya mu wuce Shatou"
Muby ya faÉ—a kamar wani wanda yake magana da wata Babbar mace yarinyar da bata wuce ya É—auke ta ya jefar gefe ba.
Wani ne daga cikin masu tsaron sa ya sauko daga motaa yana zare ido kasancewar sune baya sai an fita wajen garin sai kowannen su ya koma mazaunin sa shida yake tsakiya ya koma tsakiyan dan haka suka biyo hanya shigowar su nan ne ya suka sauka wannan tsarin ko shi saboda yace suje hakan.
Sheƙeƙe Shatou ke kallon basamuden mutumin wanda ko kaɗan bata manta fuskar shi ba shine wanda ya tashi zane ta a haɗuwar su ta farko aiko cike da rashin tsoro jin yana furta wa da turanci " Sir let us deal with her "
" Babu uban da ya isa ya saka na bar hanyar nan Ni da ƙauyen mu " Ta kai ƙarshen zancen tana Hararar sa duk da bata san abinda ya ce ba amma jin her ta san cewa da ita yake.
Aiko basamuden nan bai jira ta kai cike da jin Haushin ta ganin ƙaramar yarinya na raina musu hankali domin shima bai manta abun da ya faru a wancan lokacin.
Hannun sa ya sanya yana ƙoƙarin ɗaga ta sama ya ajiye gefe sai dai chik haka ya ji an ruƙe hannun na sa kafin ƙamshin turaren sa ya bayyanar da wanzuwar sa wajen sai kuma Muryan sa mai sanyi da amo da ya furta " Don't touch her " Cikin kakkausar muryan da sai da Muby ya zuba masa ido haka yaron na sa ma.
" Sir yarinyar ta cika zama stubborn ".
Ya faɗa yana ƙara zare idanun Sa.Wani kallo Mahaj ya jefa masa dan haka ya yi shiru daga wani sabon furucin da yake ƙokarin yi dan ji yake kamar ya kamo Shatou ya karya yarinyar da ya isa haihuwar ta sai rashin kunya take zuba wa an kasa yi mata komai.
Ƙasa haƙuri yayi ganin yadda take hararar sa ya ƙara miƙa hannun sa zai kamo nata tsintsiyar hannun sai dai hannun na sa bai kai ba ya tsinkayo Muryan sa na furta " This is a last warning akan haka " Yayi maganar da wata irin murya da basu san sa da ita ba a karo na biyu sannan gashi da ƙarfi yayi zancen wanda ke nuna ɗan Abbu ya fara Hasala dan shi mutun ne da yake tsanar duk wata musgunawar da za,a yiwa mace muddin gabansa ne ba zai bari ba.
Gefe wannan mopol ɗin ya koma yana jin mugun ɓacin rai na dabaibaye sa.
Jin Mahaj É—in na furta masa a natse a wannan karon duk da duk maganar da yake anatse yake yin ta." she's a still a young girl so don't let your anger hurt her ".
Muby dai bin su kawai yake yi da ido kamar ya samu tv yana nazartar duk wani motsin Mahaj É—in da shatou dake ta Harare Harare har ta mai kare ta É—in bata bari ba.
Abun na ta abun dariya har da riƙe ƙugu kamar mai shirin dambe.
Yo kodai da Æ™aton mopol É—in nan zata yi U bar ta dashi 😅ðŸ¤