Sashe 53
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Koda ta shige ɗaki ƙaramin tsaki ta ja tana Hararar bango kamar Iro ɗin ne gaban ta
Cike da Haushin sa yau ita da take ce ma su Amina da Bibu ga kalar saurayin ta da zai fara zuwa fira amma sai a ka rasa wanda zai zo sai Iro,to amma ai faÉ—a ma suke yi dashi kodai ba fira ya zo yi ba.
Wata zuciyar ta yi maganar da alamar tambaya ?wata zuciyar ta bata amsa da ba fira ya zo yi ba, tsaki ta ja a bayyane kafin a fili ta ce " To uban me zai sa ya ce a kira ni wallahi idan ma soyayya ce ta kawo shi sai na masa mugun wulaƙanci,ni kamata zai ce yana yiwa sallama ".
Tsaki ta ƙara jaaa sai kuma ta yi ƙyafci ta kwanta kan katifar ta, mai ta tuna sai kuma ta miƙe daga kwancen,tana miƙewa kuma ta fito waje tare da yafo ɗan mayafin ta,ta suri ta kalmi, su Baffana da ke tsaitsaye su ka gan ta kawai ta bi gaban su ta wuce.
Baffa na idanu ya waro yana ji kamar ya janyo ta ta dawo dan wani irin tashin hankali ne ya ji ya mamaye masa ilahirin jiki gabas ya kalla da kudu kamar mai tsoron yanayin da yake ciki ya bi bayan Shatou shiko Bibu dariya yake yi kafin ya fara rera waƙar masoya ya shige ɗakin sa.
Dai dai Iro na juyawa bayan ya tsaya jira ya tabbatar da zargin saƙon yaron da ya aika shin ita tace Dagske bata zuwa,ko,ko wanda dama ya san hakan zai iya faruwa saboda yar tsamar dake tsakanin su.
Gaban shi ta sha,ta tsaya tana riÆ™e Æ™ugu.Shi ko kamar Gaula ya sakar mata idanu yana murmushi Harara ta Æ™ara maka masa ganin yadda ya Æ™ara washe baki.âœï¸
# 2025
# Hausa novel
# Love,and romance story
# Labari mai tafiyar saƙar gizo gizo
# Soyayya mai tsayawa a zuciya
# Kaddara mai cike da ƙalubalen rayuwa
# zamba ma yar aike ce.
# Cuta mai mai ban tsoro.
# Mummunan Zuciya kai bawa mahalaka
# All in one story
~*KURMAN ƘADDARA*âœï¸~
# Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*💋KURMAN ƘADDARA💋*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P_____2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞
" me ya kawo ka waje na " ?
Ta furta masa tana haɗiye fuska ta re da girgiza ƙirji kamar wata cikakkiyar budurwa.
Shi ko Har zuwa lokacin murmushi yake yi dan haka kawai ya ke jin kamar an ƙara masa wani mashin son ta da yake sukar sa ya ƙara ƙarfi a ɗan lokacin nan dan haka ya kasa haƙuri sai da ya same ta kozai cire abun da yake ji.
Sai da ta ƙara maimaita masa cike da tsiwa shiko kamar Gaula kamar ba Iro ba ya ɗan yi ƙasa da kan sa kamar Ba fade a gaban Sarkin sa ya ce " Dama zuwa nayi kawai na ganki ".
Baki ta taɓe tana hararar sa kamar idanun ta zasu zube ƙass.Shiko murmushi ya ƙara saki kafin ya ce " Wallahi Dagske ganin ki kaɗai nazo yi Shatou"
Ƙaramin tsaki ta ja kafin ta sauke idanun ta ƙasa da ga mugun kallon da take masa ta ce " da ka ganni kuma sai me ye "
" Ajiya ka bani ne,ko na tsokane ka,ba ma an yi muna kashe di da juna ba "
Shiru Iro yayi kafin ya sauke É—an ajiyar zuciya sannan ya ce " Babu ko É—aya "
" To kama hanya ka wuce gidan ku,ko na haÉ—a ka da Baffa na ".
Ta yi maganar tana nuna masa hanya
Murmushi yayi ya ce " Toh an gama sai da safe " Ya wuce yana waigen ta kamar sakarai yana sakin murmushi.Ita kuwa muguwar harara ta bishi da ita kafin ta miƙi hanyar shiga gida fuuu kamar iska zai kwashe ta cike da Haushin Iro da mamakin wannan lamari na sa sai kace ajiya ya bata da zai ce ganin ta ya zo yi.
Ƙaramin tsaki ta ƙara ja tana juyawa ta harari hanyar da ya wuce wanda har ya shanye kwana.Daf haka goshin ta ya bugi kafaɗar Baffa na dake tsaye yana jin duk abunda ke faruwa da kallo murmushi ya sakar mata bayan ya sauke a jiyar zuciya mai haɗe da numfashi.Bata ce masa ƙala ba ta yi yar dariya dan haka kaiwa ta ji kunya sannan ta shige gida tana ɗan mirza goshin ta shima Baffa na murmushi kawai yayi kafin ya bi bayan ta yana sakaya gidan.
Ya ɗan daɗe tsaye tsakar gidan kamar mai tunani komai ya tuna kawai ya shige ɗakin sa zuciyar sa cike da wani irin tsoro da shakku da halin ƙaƙanikai.
A ɓangaren Shatou tana shige wa ta haye gadon ta sai tayi ta tuno yadda ta ke gatsa masa magana amma bai mata komai ba hakan ya tabbatar mata da babban dalili ne zai saka Iro yin sanyi haka.Dan haka sai jikin ta yayi sanyi wai ita Iro zai ce ya zo gani akan me ?.Ta tambayi kan ta.
Akan yana son ki wata zuciya ta bata amsa.Kai ina ba zai yuyu ba wallahi ta bawa kan ta amsa tana jan ƙaramin tsaki.
Adduar kwanciya Bacci tayi bayan ta rage kayan jikin ta sannan ta juya kwanci kafin kace me sai bacci.
A ɓangaren Inna ni kuwa zaune take,tayi ta gumi tuninika iri iri ke addabar zuciyar ta ta rasa yadda zata kwatanta ma Baffa na abinda ke cin ranta shekara da shekaru,dan haka Damuwar tayi mata wani irin riƙo a zuciya wanda dama cikin ta take damuwa ta san bata rabo da ita sai lokacin da Allah ya iyakance. (" Suna cikin matsala rayuwar su na cikin hatsari,Kuyi wani abu zasu hallaka su,zata samu sauƙi zata samu waraka zata sami lafiya ".)
Wayen nan kalamai na Shatou dama wasun su sune ke ta amsa kuwwa a cikin Kunnuwan ta.Ta ina zata fara shin zata yarda da abun da iska suke faɗa mata ne zata gasgata su bayan kuma su ɗin sun kasance masu ƙarya mafi yawan zancen su ƙarya ne,idan har abun da Shatou ta faɗa gaskiya ne tabbas zancen alaƙar sa da wannan tabbatatta ce me zata yi me ya kama ta tayi ta tambayi kan ta.Addu,a shine abinda zuciyar ta ta faɗa mata hakan ya sa ta sauke numfashi mai zafi kafin hawaye masu mugun zafi da raɗaɗi suka silalo mata duk yadda take son dannewa ta ka sa hakan ya sa ta sake wani irin kuka mai fitowa daga ƙasan zuciyar ta sai da ta yi mai isar ta sannan ta kwanta saboda ta na fashin Sallah ta yi addu,a ta kwanta.Cikin ikon Allah sai kuwa bacci mai nauyi ya kwashe ta sai dai daga nin yadda take kwancen ka san a cikin damuwa take.Baffa na ma a ɓangaren sa ya kasa barci dan haka ya ke kai kawo shima ɗin kamar akwai abunda ke damun zuciyar sa sai dai shi kaɗai ya sani sai mahaliccin sa.Ya daɗe haka kafin ya koma ya buɗe wata yar jaka ta shi ta ajiyar abubuwan sa masu amfani sannan ya jefa wata leda baƙa a ciki yana zuba mata ido kamar mai tsoron abun da ke ciki.Haka ya rufe ta yana sauke ajiyar zuciya.Sannan ya je yayi Alwallah yayi Addu'a ya kwanta shima kuma cikin yardan Ubangiji bacci ya kwashe sa dama an kwashi gajiya.Bibu ma tun da ya shige babu labarin sa da alama yayi bacci dan shi baya wasa da duk wani abinda ya shafi Hutu na sa.
Asuba ta gari shatoun Baffa na.
Cikin ikon Allah Bata farfaÉ—o ba har sai da yayi discharge na su dan haka tare suka koma gida da ita.
Har dare yayi yana kan ta shi ya zauna zaman kula da ita dan haka ma ya ce Mira ta wuce gida kawai Nana tunda ta samu sauƙi sai ta dawo haka kuwa aka yi.
Cikin ikon Allah kuwa Ishaa bata farka ba sai da safe kuma cikin yardan Allah ta tashi babu hayaniya sai dai kamar a tsorace take da kowa dake gidan dan ta ki sakin jikin ta sai tayi ta kakkamewa kamar yadda take yi ta makure waje ɗaya babu ci babu sha sauƙin ta ma Suhail tana karɓan na sa shima ganin ko na shi kwana biyun nan sai ta ga dama take karɓa rabi duk ta zubar hakan ya sa suke ƙara jin Tausayin ta dan tana azabtuwa matuƙa sosai.
Dan haka suke kara bata kulawa fiye da wadda suke bata saboda yanayin da take ciki dole ka tausaya mata,a ɓangaren fitar da itama suna nan suna shiri dan Suhail ya tun kari iyayen su da maganar kuma sun aminta tare da nuna jin dadin su da sanya masa albarka.