Sashe 12
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Ni nake ƙarawa aya zaƙi Soja " ta furta tana jin jina maganar.
Shiru yayi jikin sa sanyaye jin furucin ta kafin ya ɗago ya Kalle ta,fahimtar kalaman na sa kamar sun mata tsauri tun da ya san itama fama ta ke da su yace cikin Muryan nadama da ladabi " Kiyi haƙuri " bata tan ka masa ba sai ma cigaba da magana da tayi.
" Ka cigaba da shan ragin ruwan Alwallah wannan zuciyar taka na zata ta tafi a she tana kusa,yanzu lallashi SAREENA dake gefen ka, kasaki fuska Karka sabauta mini Yaa ".ta kai ƙarshen furucin tana kallon REENA da idanun ta suka yi rau rau alamar kuka a kowanne irin lokaci zai iya zo mata.Samun kan sa yayi da sakin guntun murmushi kafin ya janyo ta jikin shi yana tsokanar ta.Kasa sakewa tayi sai da ya kunna wayar sa ya kamo Pics nasu lokacin suna yan dagwai yake nuna mata wanda take ta fara dariya,tana furta " LINA nafi ta kyau,Ji bi bakin ta a tsakiyar haƙoran ta kamar ta ga " tayi zancen tana kallon ƙaton giɓin su da yake bayyane saboda sun washe baki ne a dariyar.
LINA da tayi likimo ne kamar bata san akwai wasu a falon ba ta É—ago tana furta " Wallahi baki fi ni kyau ba,mu ma ga pics É—in " Tana zancen ta sauko jikin Ummah da sauri ta na komawa bayan kujera kusa da Bilal da REENA É—in.Ammah kai kawai ta girgiza ganin har ta sauko lokaci É—aya,gata bayan wanda ake faÉ—an ma dashi ana neman yin sabuwar fitinar domin idan ba Allah ya tsayar ba sai an yi rigima,dan LINA ta tsani REENA ta kira mata mara kyau duk da da wasa take mata dan kamar su É—aya a jiki da fuska da komai ba za ma ki iya banbance su ba idan ba sanin su kika yi ba,ko shi ta gefen natsuwa da REENA ta fi LINA É—in.
miƙewa Ummah ta yi bayan ta sauke numfashi kamar wadda aka tsakura ta miƙe ta shige bedroom ɗin ta da yake sama.Ba tare da ta bi ta kan su ba.
Gidan kamar sauran gidajen yake dan dukkanin su tsarin su ɗaya in ka cire na BILAL dan shima yana da na sa PART anan amma dukkanin su haka suke babu banbanci a tsakanin su,gida ne fankacece mai ɗauke da ƙaton falo mai ɗauke duk wata duniya acikin sa daga ƙasa su REENA suna da bedroom ɗaya daga sama kuwa kusa da bedroom ɗin abban su suna da ɗai ɗaya kowacce nada nata shaƙe da kayan ɗaki na alfarma irin samfurin na yara da komai da ya shafi yara,dan har da sashen karatu kowace an ɗebe mata an ɗaura komai na buƙata.Ɗakin Ammah biyu ne tana da ɗaya ƙasa kamar su LINA tana da ɗaya sama kusa da na su LINA ta gefen dama.Abba yana da bedroom ɗin sa ta ɗaya a ƙasa shima mai ɗauke da babban ɗakin tarbon baƙi dan bayan guest house da suke dashi a gidan suna da ɗakin tarbon baƙi a kowanne sashe,ɗakin masu aiki akwai shi chan sashen kusa da kitchen nan nasu yake,duk da suna da part na su a chan maza da mata kowa nashi daban amma bai hana aka ware musu ɗakuna a falon ba dan idan suna da aiki mai yawa suna iya yin komai a nan kafin su koma gefen su.A sama ma ɗakin ABBA yana kusa da ɗakin su LINA ta hagu BILAL kuma nasa bedroom ɗin a ƙasa yake gaba ɗaya ta wani gefe chan dan sai kin yi yar tafiya kafin ki isa part ɗin sa daga cikin gidan,sai ba,a ware masa na sa ba saboda yadda ya nuna ƙin hakan duk da manyan bedroom da falos da ke a achan upstairs ɗin dan ƙoƙofi ne birjik ta wanchan ɓangaren.Gidan dai ya tsaru iya tsaruwa,komai Masha ALLAH ba sai an faɗa muku irin dukiyar dake cikin sa ba.
Hoton ta kalla bayan REENA ta miƙo wayar daga sama dariya ta ƙyaƙyace da ita tana furta " Yy Dan Allah giɓin waye yafi kyau,wallahi nawa yafi naki kyau Allah duba fa,wannan ƙofar ta me ce,ƙofar mata ce ko ta ɗan agundi ".
" Allah bari na cewa "Ummah a mayar dake Kano Ƙofofin haƙoran ki duk na su ne," ta kai ƙarshen zancen tana ƙyalƙyata dariya tana kallon ƙaton giɓin na su kowaccen su ta sha doguwar riga yar guntuwa ƙafafun su sake sai walƙiya suke yi.Sun yi kyau sosai dan kayan su iri ɗaya ne a duk hoton da za,a wuce.
REENA shiru tayi kamar ta ƙwage tana ɓata fuskar ta.
Jin bai bata amsa ba ya sa ta ɗagowa tana ƙara maimai ta tambayar " Dan Allah yaya a faɗi tsakani da Allah na wa yafi a lokacin " ?
Ɗan buɗe idanun sa da ya rufe yayi yana sauke su akan ta kafin ya mayar da su ya rufe sannan ya furta " na REENA man ".ai tafi ki kyau nesa ba kusa ba duk da kamar ku ɗaya ai abun bayya ne " Ya yi zancen bayan ƙare ma REENA da tayi sagado cike da Haushin zancen LINA.Tsalle ta fara bayan jin furucin sa kafin ta faɗa jikin sa ta rungume sa tana cewa " Ai yaya dama na san na fi ta kyau,ai duk da fuskar mu ɗaya dole za,a ga wanda yafi wani kyau,nafi yar wata kyau yelun"Ta kai ƙarshen zancen tana Hararar LINA da ta ɓata fuska idanun ta har sun sauya alamar kowane irin lokaci tana iya zubar da ƙwalla.
Ta gefen ido ya Kalle ta ya karanci yanayin ta dan ba zai iya ba ma da rigimar Tata ya miƙe yana karɓan wayar sa hannun ta yana barin falon gaba ɗaya bayan kashe din banda faɗa da ya musu.
" LINA an fara saka sabon tomm and Jerry zo mu kalla kin ga yanzu na gan sa ".
REENA bata lura da yanayin LINA ba tayi furucin sai dai kafin ta ankara ta kai ma fuskar ta bugu cike da Haushin ta ita da ya yan su.
Baƙin cikin ta ɗaya wai REENA tafi ta kyau.
Fitowar Ummah daga ɗaki kenan ta ga faruwar abun kafin rigima ta kaure tsakaninsu da ƙyar ta raba su REENA sai kuka take yi ita kuwa kamar wata samna.
Ammah kan ta ji tayi kamar ta ƙarawa REENA abu kaɗan sai kuka shi yasa LINA ta raina ta,ta mugun Tausayin REENA saboda yadda rayuwar ta take mai sauƙi gashi irin wannan kana cin wahala a mutane Bama REENA ba kowa na gidan ganin bata son fitina suna ƙoƙarin shige mata ga hanci sai da LINA tayi maganin kowa sannan suka shafa mata lafiya,dan ita in zata chasa ta sau goma bata damuwa amma idan wani yayi ko sau ɗaya tana jin baƙin ciki,inda take shigewa faɗan.Ko kuka taga yar uwar ta nayi idan dai ba ita ta san ta saka ta ba akwai matsala.Haka suke gudanar da rayuwar su mai cike da abun sha'awa cike da soyayyar junan su.
Rarrashin ta Ummah tayi kafin ta yi shiru.
Neman ba,a sin faÉ—an tayi inda cike da haushi LINA ta faÉ—a mata.
Zuba mata idanu Ummah tayi kafin ta furta " oh ni bint Usman,SOJA ka haɗa mini faɗa a gida, yanzu wannan shine abun faɗa kuma LINA da zaki saka mini yaa a gaba haka,yanzu duk faɗan da Soja ya Miki,a banza, a gaban ki nan kika ji yadda yake hawa ya ke sauka idan na barki dashi a lokacin ƙalla mun ke kawai zai yi,amma shine bayan ɓacewar sawun sa kika koma,nide Allah ya shirya mini ke ALINA ban san yaushe zaki yi hankali ba may be sai kirji ya cika an zama yan mata,Allah dai ya shirya mini ku "Ta kai ƙarshen zancen tana girgiza kan ta tare da sakin murmushi.
Ganin yadda LINA ta turo baki hakan ya sa ta ƙara furta " In ban da abun ki ALINA kamar ku ɗaya fa ni kaina da nake mahaifiyar ku da ban yi da ƙyar ba ko bazan iya gane ku ba ko lokacin da kuna ƙanana haka nayi ta fama bana gane ku sosai amma da yake ni na haifa a buna take nake gane ku,tun ran da kuka fito ciki haka kuka fito kala ɗaya babu mai banbanci atsakanin ku kyawun ku iri ɗaya ne,kun kwaso kyakkyawar fuskar iyayen ku,Kyawawan Idanun ku duka nawa ne yanayin shape na fuska na mahaifin ku ne ,yara masu kyau ai duka familyn SSS babu kamar ya'ya na a fagen kyau " haka tayi ta koɗa su kafin ka ankara fuskokin su suna cike da murmushi har da mai kuka.
Samun kan ta tayi da sakin yar ƙaramar dariya kafin ta janyo hannayen su waje ɗaya ta zauna tare da su.
Tana ƙara furta " Kune hasken idaniyar mu,ya yan Gata,LINA soyayyar da ya yan ku yake Miki dai dai take da ta REENA kawai rashin jin maganar ki ne ke haɗa ku,da zaki daina zaki gani,gashi harda yarin ta ya sako mini ke gaba babu abinda zaki iya fahimta " " Allah ya shirya mini ku ya sa naga yan matan cin ku naga Auren ku Allah ya muku Barka ".
" Amin "
Suka haɗa baki suka faɗa suna murmushi.Kan su ta shafa itama cikin murmushi kafin tayi musu peck a goshin kowacce.Fira suka fara yi suna bata labarin school suna cigaba da kallon Cartoon ɗin su tana biye musu cike da so da ƙauna,har waya suka kira Abba suka yi dashi cike da farin ciki da kewar sa mai haɗe da ƙaunar mahaifin na su.
***
Hajiya ɗazu naga fitinannun yaran chan sun dawo daga makaranta ɗayar baki ga jikin ta ba kamar tayi faɗa da kura,Da alama dai halin suka ƙara yi a waje,tun da sun zama yan dambe.