Sashe 91
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ðŸ™ðŸ™ðŸ™ðŸ™
Ayi manage haka pls.ðŸ™
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE_*
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
💕💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕💕
💕💕💕💕💕
💕💕💕💕
💕💕💕
💕💕
💕
Ganin Inna ni na tun karo ta ne hakan ya sa ta koma bayan Baffa na da yake tsaye yana kallon su bayan shigowar sa yanzu,domin kuwa koda bai tambaya ba ya tabbatar da ta ji komai.
Ɗan murmushi yayi yana kama hannun Shatou ya riƙe gamm ganin Inna ni ta tayi tsaye waje ɗaya idanun ta sun sauya na damuwa lokaci ɗaya.
" Ayi haƙuri mun san munyi laifi "
Ya faÉ—a yana É—an kallon Bibu dake hawaye domin ya san duka laifin shi ne da yayi subutar baki.
Ajiyar zuciya Inna ni ta sauke domin kuwa wani sabon tunani ne ya shigo kan ta tun bayan jin zancen.
Wanda shima Baffa na ya tsinci kan sa a wannan tunanin da ganin yanayin Inna nin É—in.
ÆŠaki ta shige ba tare da ta furta komai ba.
Ɗan numfashi Baffa na ya sauke yana dawo da Shatou gaban sa wadda take ta zarar ido tana ƙyaf ƙyafta su.
" Ki daina irin haka kin ji Shatouwa Wayen nan mutanen,mutanen kirki ne,Wannan mutumin da kika taɓa gani mai kama dashi a fadar mai gari mahaifin sa ne ba hamman sa bane,Kinga ko dan shi bai kama ta ki masu hakan ba su ci darajar shi,bana son hakan ki daina kin ji gashi na ga kinyi hankali kuma sai ki ƙara komawa gidan jiya " Ya kai ƙarshen zancen yana sakin guntun murmushi irin na manya mai ma'anoni da dama da shi kaɗai ya bar wa kan sa sani.
Shatou kuwa idanu ta ƙwalalo tana kallon Baffa na jin zantukan sa wai ba Hamman sa bane chab ita kam ta zata wa da ƙane ne ashe mahaifin sa ne,lallai kuwa Baban sa (Abbu) bai tsufa.
Niko nace Yo to mutumin da Hutu da Naira suka ratsa ya za,ayi a hango tsufan sa take.ðŸ¤
Wannan sai talaka bawan Allah.
Allah ka azurta mu da arziki mai albarka.🤲