Sashe 41
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kai su Iro suke gyaɗa masa kamar ƙadangaru,sun kasa iya furta komai kamar an musu dabaibayi, ga mamakin munafurcin yarinyar da suke yi dan haka suka ƙara kullatar ta azukatan su sai dai shi Iro wani lamarin ne yanzu da ban a cikin zuciyar sa wanda ya fi na baya kamar yadda dama chan yake ƙoƙarin ganin ya cusa kan sa gare ta,sai abun ya ƙara zama mai girma gare sa dan haka ya amsawa mahaifin na sa anatse babu wata damuwa akan fuskar sa,kamar bashi ba.
Suko cike da hasala suke kallon ta suna jin ina ma da wuta su kaɗa ta su huta ta zamar musu ala ƙaƙai yanzu ko an zo wajen mai gari ita ake bawa gaskiya.Musamman ma Kamalu.
" Kema Shatou ki daina shiga sabgar su kinji ko,mace kike bai kama ta kina biye Musu ba,idan sun ja ki kawo mini ƙara ko bama su bane,ki bar ɗaukar hukunci da kan ki kinji ko "
Kai ta gyaɗa masa cike da sanyin da jikin ta yayi saboda tana jin idanun Abbu akan ta,idanun da ta ke hango su sak na mutumin da ko sunan sa bata sani ba,Dan haka take jin cewa da alama suna da zumunci tunda ta gan shi shima tare da Mubarak ɗin.Ƙila ya'yan shine ta ayyana aranta.
Kafin ta kalli mai gari ta ce " Ai dama Ni babu ruwan na da su dama Inna ni tace na daina kula kowane namiji idan ba Baffa na ba ko Bibu,A yanzu ma nan sauri nake na fita gurin nan ".
Murmushi Mai gari yayi yace " To Allah ya sa mudace kinji A kula sosai,Banda faÉ—a kinji nida kaina zan yi Miki maganin su "
Kai ta gyaÉ—a masa kafin ta fice daga wajen.
Chan ta ɓulla inda zata iya ganin Baffa na da kyau ta Kalle shi cike da murmushi kamar ba ita ta gama kuka ba ta ce " Baffa na, na jira ka,ko na wuce wa ta,?."
Zuba mata ido Baffa na yayi ganin Dagske amsar tambayar take nema dan haka ya samu kan sa da sakin Murmushi yana girgiza kan sa.
Sannan a hankali cikin sake fuska ya ce " Shatouwa Ai ba tare muka zo ba,ki tafi kawai ".
Baki ta tura gaba kafin ta É—an saci kallon gefen da Su Abbu da Mubarak suke tare da masu tsaron sa da suke zagaye da gefen na su kamar jira suke yi,suma securites din kowannen sa fuskar sa babu annuri kamar dai yanayin masu kula da MAHAJ É—in.
Murmushi ta mayar ma da Abbu cike da wani irin yanayi da kallon na sa ke sakata dan sai taji guiwoyin ta sun riƙe.Shi ko Mubarak Wata Hararar ya ƙara samu.Juya wa tayi ta kalli Gefen da su Amina,ramata,Jawairiyya,Ta banka musu harara kamar idanun ta zasu zube sannan ta yi gaba abunta tana tsalle tsalle.
Idanun sa ya sauke yana girgiza kan sa kaunar yarinyar na ƙara samun waje a cikin zuciyar sa natsuwar da ya hango ta ɓoye ya ke ƙara jinjina da kuma baiwar hankali da take dashi a yan shekarun ta na ƙuruciya.
Hmmm Abbu ina hankali ananðŸ¤
Mai gari ma murmushi ya saki kafin ya maida kallon sa kan Abbu yana bashi haƙuri tare da ƙara yi masa godiya.
Abbu kuwa cike da murmushi yayi musu sallama bayan ya miƙe yana ƙara gyara zaman Babbar rigar sa.Ƙarewa Baffa na kallo yayi kafin ya miƙa masa hannu kasancewar duk haka yayi musbaha da yan majalisar..
" Baffa na,Ina ji kamar kabar mini yar nan taka,na tafi da ita, tana da abun dariya da bada nishaÉ—i"
Murmushi Baffa na yayi kafin yace
" SHATOU haka take Ranka yadaɗe ƙuruciya kowa da irin ta sa,ita haka Tata take,ai kalar mu ce ba zaka iya da rigimar ta ba "
" Haka ne lallai ita Tata mai kyau ce kamm dan tana da hankali,da tarbiyya,ina son yaro haka mai sake wa da ƙarfin guiwa "
Murmushi Baffa na ya ƙara saki karo na biyu kafin cike da jin daɗin yabon irin sa yayi masa godiya.
Jinjina hannun sa Abbu yayi da hannun sa É—aya kafin ya sake sa suka shige mota.
Hannun Baffa na ya kalla da ya darmaƙa masa manyan kuɗaɗe masu yawa,yan Bandir na Naira dubu.
Yana ƙara nanata abinda ya furta masa sama sama kafin barin sa wajen " Abawa Hajiya Shatou "
Baffa na kuwa dubawa yayi idan babu mai ganin su dan haka ya sauke numfashi,dan kowa hankalin sa yanzu yana ga motocin da suka fara reverse, yana mamakin dalilin da zai sa ya bawa Shatou kuÉ—i dan bai da ikon mayar wa saboda sun riga sun shige mota hakan ya sa dole ya cusa su a cikin aljihun sa saboda kar abun ya zama Æ™ananun magana a cikin Æ™auyen..âœï¸
_FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga Alƙalamin
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*💋KURMAN ƘADDARA💋*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P_____2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eeh Bg*