Sashe 104
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
...Bai bar wajen ba sai da ya ga shatou ta ɓace ma ganin su haka ma Yaga hanyar da Shamsu ya bi wanda ya cika ya batse.
A ɓangaren shatou kuwa take ta saki komai da ya faru ta cigaba da falfala gudun ta har ta isa wajen su Baffa na aikuwa take ta ƙarasa wartsakewa tana ta tsalle tsalle harda gasa suka yi da Bibu wanda ya cinye ta kasancewar kwana biyu ya daina zuwa Farauta,aiko tana ta matsar hawaye Baffa na kuwa murmushi kawai yake yi yana kallon su Bibu kuwa dariya yake ta mata.
Daga ƙarshe itama nan ta saki jiki har suka yaɗa zango suka gasa wani ƙaton Zomo na daji su ka ci nan sannan suka yi wa Inna ni guzuri suka yo gida.
***Yau an tashi da shirye shirye, su mai gari sai kai kawo ake yi da su Baffa na a fadan mai gari ta shirye shiryen zuwan su Abbu domin ƙaddamar da ayyukan cike da farin ciki domin kuwa abun fari ciki ne Babba a gare su da cigaba a ƙauyen su,kowa ka kalli fuskar sa zaka gan ta sake saboda farin cikin samun wadattun ruwa domin mafi ya wan su chan suke yini suna kallon wajen suna jin daɗi.
A ɓangaren Abbu kuwa suma sun shirya tsaf dan zuwa wajen ƙaddamar da ayyukan sai dai duk yadda ya so suje tare da Mahaj ya ƙi hasalima Bacci yake sha kuma Abbu baya son ta dashi dan haka ya cigaba da shirin sa suje tare da Mubarak.
Suna gama shirya wa suka fice kowannen su cikin shiga mai kyau babu ma kamar Abbu yadda kuka san wani sabon ango.
A ɓangaren MAHAJ kuwa bayan fitar su daga kwancen da yake ido rufe kamar mai bacci ya miƙe yana sauke numfashi da a jiyar zuciya.
Ƙaramin tsaki ya ja wanda ya tsaya iya kan laɓɓan sa kafin ya miƙe ya zare kayan jikin sa ya ɗaura towel ya shige toilet bai jima ba ya fito yana tsane jikin tsaf ya shiryawar sa cikin wata irin shiga ta alfarma yau kayan mu na Hausa ya saka Black jampa da takalmi masu kyau da tsada white color,sannan ya ɗaura agogon sa mai kyau ya fesa turare mai ƙamshi sannan ya kwashi wayoyin sa ya fito.
Tun da ya doso ƙamshin sa ya mamaye ko ina har ya fice ya dawo ya zari wani a bu a wata yar kwalba sannan ya shige sashen Aiyah.
Zaune ya same ta ta miƙe ƙafafun ta kan doguwar kujeran ta tana kallon tashar labarai.
Sai wata lafiyayyen madara dake kusa da ita a cikin wani cup na tangaran mai kyau.
Haɗe fuska ta yi dan gaisuwar ma ciki ciki aka amsa mishi ita.Duk da dama shi take zaman jira yau bai shiga gai da ita ba jiya, tana jiran ya cika na uku ta musu tass shi da uban shi dan ko chan baya kafin a zumi sai da ta zazzaga ma MAHAJ ta yaɓa ma MAHAJ mugayen kalamai mara sa amfani,wasu ma ita kan ta bata san amfanin faɗar su ba.
Daga gaisuwar nan kuwa bata ƙara ce masa komai ba haka shima.
Miƙewa yayi ya na mata sallama.
" Ga madara nan ko zaka sha ".
Ta furta masa ba ta re da ta kalle sa ba.
Ɗan kallon madaran yayi wadda yake ta satar kallo tun shigowar sa saboda ya san tana da madara mai kyau da take sa ake nemo mata,yana son ta sosai lokacin da yana ƙarami har shan ta yake yi a sace bata sani ba.
*WAIWAYE,MU KOMA FARKON LABARI*
Daji ne dake cikin garin suleja wanda ake kira ƙare kukan ka.
Babu abun da ke tashi sai kukan tsuntsaye kala kala sai kuma yana yin yadda itatuwa ke kaÉ—awa suna bada iskan hunturu mai daÉ—i kasancewar lokacin sanyin da ake ciki.
Matashiyar budurwa ce ke tafiya cikin dajin a hankali da wani irin tulelen ciki a jikin ta da alama cikin zai kai kamar wata shida haka ko bakwai.Hawaye ne jage jage a kan fuskar ta ga idanun ta sunyi wani irin jaaa tafiya ce ta ke yi wadda bata san inda take jefa ƙafafun ta ba.Yadda take tafiyar kai kan ka zaka shaida a gajiye take kuma a galabaice.Kukan karnuka da taji a bayan ta ne hakan ya sa ta fara sauri tana ƙarawa tafiyar ta sauri kafin ta haɗa da gudu domin kuwa ko ba,a faɗa mata ba ta san ko suwaye kuma suka cimma ta rayuwar ta na cikin galalari domin kuwa kisa ne mai zafi zasu aiwatar akan ta domin yadda suka yi neman ta a chan nan ma hakan ne zai kasance.Cikin wani irin gudu haka take kutsa ƙafafun ta cikin ramukkan dake gaban ta da tulelen cikin na ta ga wata irin Hajijiya da ke kama ta wadda ba ta san mafitar ta ba.Sai dai tana fatan da irin wannan yanayi gwara mutuwar ta domin kuwa wata irin azaba ce ke ta so mata na gudun da take yi dan gudu ne bana wasa ba.Tana kawowa dai dai bakin wani ƙaton rame mai kama da kogo ta faɗa nan domin tsira da rayuwar ta da abinda ke cikin na ta tana sauke haki kafin kuma kan ta ya buge da wani irin ice da bata lura dashi ba A cikin kogon wanda hakan ya sanya ta fara ganin dishi dishi kafin kuma Numfashin ta ya ɗauke ɗiif.
Wani irin zabura tayi ta miƙe daga kan haɗaɗɗen royal bed da take kwance Numfashin ta na wani irin sama yana ƙasa kamar zai tafi da rayuwar ta ga zuciyar ta dake wani irin bugawa kamar zata faso ƙirjin ta lokaci guda ta haɗa wani irin zufa.
Sunan ta da aka kira ne cikin É—an tsoro da tausayi yasa ta fara samun natsuwa tana lumshe lulu eyes É—in ta da suka tara ruwa kamar na hawaye sai dai ba su kai ga saukowa ba.
"ALEESHAT ''!!!
Zubawa matar idanun ta tayi da taÆ™ara kiran sunan ta,tana Æ™oÆ™arin haÉ—iye hawayen da suka cika mata ido sai dai abun ya ci tura domin kuwa a hankali ta É“arke da wani irin kuka mai tsumaa zuciyar mai saurare.Dafa ta Babbar matar tayi wadda ke sanye da shiga ta ado ta alfarma ita ma idanun ta sun sauya jikin ta yayi sanyi alamar damuwa.âœï¸
Rikicin cim kenan yau kuma ina muka samo Alishat.🤔?
Shin ya kuke jin tasirin maganganun Shamsu ?
Wace irin manakisa yake shiryawa Shatou?
Lallai zamu tsunduma filin watse Gara ku gyara zama.💃💃💃💃💃💃💃💃
Zaku fahimci komai,a hankali zamu war are komai na san zaku yi mamakin yadda aka yi muka koma farko,haka tafiyar take haka labarin ya zo,muna ni da ku.
Fatan zaku jure mu cigaba da wannan gwagwarmaya a tare.Allah ya biya kowa da gidan aljanna.🤲🤲🤲
Ba zan gaji da faÉ—a muku ba mun kusa kammala Book One,two and three paid ne.Ongoing 800
Complete book idan mun gama 1k
Masu buƙata
Ga numban da zaku tuntuɓa
*08069059746*
Ko ki saka kuÉ—in direct to my opay
8069059746
Sai ki tura payment receipt naki ta
Wannan ñumban.
*+234 808 750 4734*
Note : idan kin san ba zaki iya jurewa karatun shafi shafi ba Ban ce ki saka kuÉ—in ki ba,kar ki zo kina matsa mini da yaushe za,a gama ku raba mini hankali biyu.Na kasa concentrating akan gyara muku labarin na yi ta sauri mu kashe tafiyar a zo a yi ta zagina.Lolâœï¸
*FA'EEH BG CEâœï¸*
SHARE FISABILILLAH....
REACT AND COMMENT PLS ðŸ™ðŸ¥°ðŸ’•
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________4ï¸âƒ£8ï¸âƒ£â†”ï¸4ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE_*
*Second to the last free page.*
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
# Alishat
# Asad
# Mamma
# Alhaji Mamman
# Fa'eeh BG #
✨✨✨