Sashe 26
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Iro ne ya shigo da tawagar sa an sha coat hoƙaƙƙu sun sha guga sai buɗawa ake yi shi ga ɗan gayu,dan shi mai gari ya wakilta anann makarantar da kuma zagayen guraren da za,a kafa ma famfon ruwan sha,bai samu zuwa ba sai yanzu saboda ba,a goge masa kayan da wuri ba da ya aro a wani ƙauye.
Tun da ya shigo SHATOU ta ɗauke idanun ta daga kan sa ta mayar da su kan Iro tana sauke masa wata irin muguwar harara mai birkita Idanu ga wani irin zafin sa da ya taso mata.Sai dai dariya ce ta so ƙwace mata ganin yadda yake ta wani lanƙwashe wa,ta ayyana a ranta baka ga wannan ɗan izzar ba daka raina kan ka.
Tana rufe baki kuwa ya kawo dai dai gurin yana ƙare masa kallo.Haɗiyar yawu yayi ganin ko gaba da gaban ta dan sai da ƙirjin sa ya buga dan ya san idan wannan yayi turanci sai dai ya bishi da ido turanci Nigeria ya yaji da shi bare na Nigeria,to amma ai ba turawa aka ce zasu zo ba minister ne da kan sa,wannan shine minister ɗin ake nufi ko me.?ya tambayi kan sa.Maganar zucin sa ne ya katse lokacin da SHATOU ta saki wata irin mahaukaciyar dariya tana ƙara bin Iro da kallo daga sama har ƙasa da ke ta zancen zucin da bai da mai basa amsa,Cike da raina ta sa shigar sai yaji ya muzan ta musamman ganin irin dariyar da SHATOU ke yi kuma ya san dashi take ba shakka.Ran sa ne ya ɓaci take ya bawa Malam yusi umurnin a fitar da ita a hukun ta ta.Haka kuwa aka yi malam Bello dake tsaye ransa ya gama ɓaci da shatou ya taso rai ɓace ya fizgo hannun ta har sai da ta kusa faɗawa jikin sa bai dangane ta da ko ina ba sai ƙasa faɗuwa tayi kamar zata ci ƙasa a gefe har sai da ta sanya hannayen ta,ta riƙe ƙasar.
Tunda ta fara dariyar Tata yake bin ta da kallo
Cike da mamaki dan shi farko ya zata ma spirit ne da ita suka tashi sai dai a hankali ya kalli gefen da ta ke kallo a lokacin ne ya ga Iro kuma ya tabbatar da shi take.
A kan idanun sa komai ya faru har yadda malamin su ya fisgi hannun ta yana kallo ta ƙasan idanun sa.Amma bai tan ka ba sai ma lumshe idanun sa da yayi dan dariyar har cikin kan sa ya ji ta.Jin gina da kujerar yayi yana jin kan sa na ƙara sara masa.
Mubarak ne ya matso da sauri ya ɗan sunkuya yayi magana ƙasa ƙasa wadda bansan abun da ya ce masa ba.Idanun sa ya buɗe yana sake lumshe su dan idanun sa har sun fara sauya wa saboda hayaniya da kuma rana.
Miƙewa yayi ba tare da ya kalli kowa ba cike da izza da sanyin tafiyar sa ya kama hanyar shiga motar sa baya Mubarak ya take masa.
Malam Bello da yake principal na makarantar da Iro suma da sauri suka bi bayan sa.Dakatawa yayi bayan ya cire sun glasses na sa da ya sanya bayan ta sowar sa ya ƙyafato malam yusi Cike da sanyin murya ya ce " Don't let them to hurt her,mace ce ".Malam Yusi da ba wani gane turancin yake ba ya ɗan fahimta hakan ya sa ya gyaɗa kan sa cike da girmamawa.
Da ido yayi wa Mubarak magana.Mubarak cikin aiwatar da zancen sa ya ce " masu construction zasu zo su duba komai,tare da masu ginar ruwa in Sha ALLAH,zasu zo a gobe,kuma idan mun samu time zamu dawo ".
Yana gama zancen ya shige mota shima dan dama shi ya shige tun bayan gama maganar sa har ya rufe sa.
Glass É—in gefen da su Iro suke tsaye cirko cirko ya buÉ—e kafin ya Jefa musu wani irin kallon da suka kasa gane na meye.
Sannan ya danna madanni glass ɗin ya rufe.Sai da suka ɗan tsaya na mintuna kafin ya bada damar tafiya.Yadda motocin suka shigo haka suka bar makarantar ɗauke da daddaɗan ƙamshin sa da ya garwaye ko ina.
Malam Bello da Iro da suka ji duk bayanin da Mubarak yayi ne suka ce Masha ALLAH cike da farin ciki sai dai dukkanin su suna mamakin izzar wannan yaro dan daga nin sa yaro ne da kaÉ—an zai girmi shi Iron.Sai zancen da yayi na farko da basu gane komai ba,dan lafiyayyen turanci ne yayi amfani dashi ko shi Malan yusi dan yana É—an ganewa ne kaÉ—an ya fahimta.Kalmar mace ce kawai suka iya ganewa su ko.
Dan haka suka zuba ma malam Yusi ido dake murmushi dan jin ko zai yi wani bayani.Amma gudun jin kunya musamman shi principal yaji kunya bare ma Iro mai Degree.ðŸ¤
MANYA🤣
# MMG
# SHATOU J FARAUTA
# IRO
# LINA SSS
# REENA SSS
# BILAL SSS
# UMMAH SS
# SAMIRA M BILLIONS
Wannan littafi na kuÉ—i ne.akan farashin 1000.
Mun gama free pages👌duk wadda ta shirya yin payment ga details a ƙasa.👇
Zan baku kwana goma ko biyar zuwa lokacin na san duk mai niyyar biya ya biya.Dan mufa ra sa da wuri kafin school ta mini É—auri.
Masu tambayar document bani dashi a Æ™asa.âœï¸
Amma zan cigaba da update a Arewa Books mai buƙata sai taje chan tayi following ɗina ta saka kuɗi ta karan ta.
Handle ɗina a Arewabooks shine👇
Arewabooks *@Fa'eeh bg*
Whatsapp dai sai kun shirya,sai mu fara NgdeðŸ™
Idan ba shaida kika tura ba kar ki mini wani zance pls serious one nake buƙata,ga komai nan a ƙasa na ajiye muku..
*PAID BOOK 1k*
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga Alƙalamin
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh 💞
*_Typing_*
*💋KURMAN ƘADDARA💋*
*©®Faiza Almustapha Murai*
*FA'EEH BG*âœï¸
P..1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
~PAID~
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Follow my account*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eeh Bg*
༼✿☯â ‿â ☯â ✿༽
Bulalar Ummah ta riƙe ganin ya fara zubawa LINA ita,kafin ta rufe baki, idanun sa a rufe dan ko amsar tambayar ta ya kasa bata.Cike da ɓacin rai itama ta ƙara dafe bulalar tana furta '' Me kake shirin aikatawa,duk hukuncin da kake yi mata bai yi ba sai an haɗa da bulala yau she ma ka samo wannan ne,me ya sa ba zaka saka ta kamun kunne ba kamar yadda ka saba ".
Sakin Bulalar tayi tana kallon sa idanun sa sun kaɗa sunyi Jawur zuciyar sa ta motsa dan har jijiyoyin kan sa sun tashi kamar wanda yayi faɗa da mazaje, ta gefe ɗaya LINA kuka take tayi,na abun da ta aikata bama bulalar da yayi mata ba dan bata jin zafin bulala sai ta ɓace,ta takure waje ɗaya,ita kuwa REENA baccin azaba ya kwashe ta tuni dan haka hayaniyar ma ba ta ji ba.
Ƙasa Iya furta komai yayi sai ma sauke kan sa ƙasa kafin ya faki idon Ummah ya cigaba da zuba mata ita a duk inda ya ga shuɗin ta saboda yadda idanun suka sake rufewa dan bai ga alamar taji jiki ba.
Cike da tashin hankali Ummah ta yanka masa marin da sai da ya kusa ɗauke wuta.Amma ko gizau sai ma rufe idanun sa da yayi yana sauke ajiyar zuciya,yana haɗiyar baƙin ciki bibbiyu zuciyar sa ji yake kamar tayi bindiga ta fasa ƙirjin sa asan baƙin cikin dake mamaye da ruhin sa.
Bulalar ta ƙwace da sauri ran ta ɓace tana batun bashi damar fita kawai ya sa kai ya fice cike da mugun sauri kamar zai yi tuntuɓe.Kukan LINA har tsakiyar zuciyar sa sai dai bai da damar hana kan sa hukunta ƙanwar ta sa saboda abun na ta yayi yawa lamarin ya fara bashi tsoro ace yan biyu ciki ɗaya kamar Annabi da kafiri babu wani sassauci ko ragi.
Part É—in ya bari gaba É—aya yana tafiya kamar ya tashi sama.
Bai zame ko ina ba sai asalin na sa part ɗin.Cike da zafi da ƙunar rai ya sakarwa kan sa shower yana sauke ajiyar zuciya tare da huci mai zafi da raɗaɗi.Sai da ruwan suka shiga jikin sa sosai har kayan jikin sa sun fara ɗiga sannan ya kashe yana ɗauro wanka tare da fitowa sharp sharp yayi shirin sa cikin uniform na sa da suka ƙara masa kyau bai yi sallama da kowa ba ya haɗa abun buƙatar sa ya fice tare da sauran yaran sa.Dan gaba ɗaya ji yayi baya buƙatar ganin komai daya danganci estate ɗin musamman ya san Ummah sai tayi fushi da shi dan haka ba zai iya jura ba Gara yayi gaba yayi ba zai iya jurar abubuwa da dama ba.