Sashe 88
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
*Bibu dai sai kallon mahaj yake yi yana mamakin me wannan baturen kyakkyawa ya zo yi a ƙauyen su.Gashi yana kare Addan su da fitinar ta domin ya san wancan mopol ɗin ko karya ta yana iya yi in aka barshi da ita.
Ɗan satar kallon ta yayi ta ƙasan ido daga cikin glass ɗin sa da ya manna kafin fitowar sa.
Sannan a hankali ya kalli muby ya ce " ka ce ta bada hanya i'm so exhausted "
Kai Muby ya jinjina yana son sakin murmushi kafin ya labarta masa yadda suka yi kafin zuwan sa sai dai duk da turanci suke zancen har ya ƙara masa da " Yarinyar na da taurin kai ko zaka yi mata magana da kan ka ko zata ji nauyin ka ".
Yar guntuwar harara mahaj ya masa kafin ya sauke numfashi karo na farko ya sanya idanun sa cikin na ta ya mata kallo na kusan minti É—aya sai dai ba zaka ce ita É—in yake kallo ba a cikin space É—in na sa idanun sa ya sauke daga kan ta yana yatsine fuskar sa kafin ya furta a hankali " Ki bamu hanya mu wuce ko na saka wanchan ya É—auke ki daga nan "
Ya yi zancen a natse kamar bada ita yake ba.Yana sauke numfashi na yar doguwar maganar da yayi.
Sheƙeƙe ta kalle sa ta kafe idanun ta tar akan glass ɗin sa da idanun ta wan da take jin kamar yana bin ta da kallo ta cikin sa ne, kafin kuma ta jaa guntun tsaki wanda ya sauka kunnen sa sak sai dai ko alamar hakan bai nuna ba duk da sai da ya ga Zallar ƙarfin halin yarinyar da har yanzu bai riƙe sunan ta ba.
" Ba zan janye ba,turatu uban turai masu tura ma turai,turanci,shine sai da ka gama zage ni nida ƙane na sannan zaka ce mu sauka daga hanya,nida ƙauyen mu dan haka ba zan janye ba a soye ni, kuma bana jin tsoron sa ko wanda ya fisa ka fito zan iya karawa dashi na tumurmushe sa "
Idanun sa ya lumshe a hankali jin yadda yar ƙaramar Muryan ta ke ratsa kwantaresa chau chau da ita ga ta chan ƙasa sai rigima duk da yaga ta ɗan chanza kaɗan.
Ajiyar zuciya ya sauke na gajiya da tsayuwar kafin ya furta a hankali cikin sanyin murya " Haka kika ce,yar ƙauyen ƙayau " ?
Kai ta gyaɗa masa tana cigaba da Hararar sa na kiran ƙauyen su da ƙauyen ƙayau wanda bashi da komai dan haka ta fassara shi.
Muby kuwa murmushi yake ta saki yana dariya cikin zuciyar sa wadda bashi da ikon fitar da ita.
Da hannu Mahaj ya ƙyafato Wannan mopol ɗin da yake ƙara cika yana batsewa ganin yadda uban gidan su yake ta rarrashin Shatou magana cikin sanyi.
" Adda shatou ki yi wa Allah ki zo muje gida ki Basu hanya kar wancan mutumen ya kashe mana ke " Bibu yayi Furucin kamar zai saki kuka ganin abinda Mahaj yake shirin yi.âœï¸
Masu comments da likes nuna godiya sosai.
Sai kunyi hakuri dan bacci ke cikin ido na na san za,a ga kura kurai mau be ayi haÆ™uri.ðŸ™da zuwan sa late.
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE_*
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
******💕
****💕
***💕
**💕
*💕