Sashe 48
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
***Kukan ta sake ɓarkewa dashi kafin ta lafe jikin Baffa na dake tambayar ta lafiya bayan ya rugume ta jikin sa yana share mata hawaye shida Bibu.Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta sauke kallon ta kan Inna ni da ta gama furta Bata son sakalci
Kafin ta furta a hankali.
" Inna ni zuciya ta fa nake jin kamar zata faso ta fito,duba yadda riga ta ke É—agawa,Allah kamar zuciya ta bata da lafiya,baki ji yadda take bugawa ba,kamar ana kaÉ—a ganga".
Ta kai ƙarshen zancen tana ƙara dafe ɗan ƙirjin na ta da yake ɗauke yan ƙanana halittun da suke manne akai.
Sai hawaye shar suka zubo mata.Dan son tabbatar wa hakan ya sa Inna ni ɗaura hannun na ta a dai dai in da ta dafe kallon ta tayi kafin ta ce " Ki riƙa Nanata Innalillahi wa Inna ilaiihi raji'un da ambaton sunan Allah ".
Kama wa kuwa ta yi a hankali tana faɗa bakin ta yana ɗan motsawa ahankali cikin yardan Ubangiji kuwa sai taji sauƙin yanayin idanun ta,ta ɗan rufe a hankali ta buɗe tana kallon A halin na ta da duk fuskokin su suke cike da da damuwaa babu ma kamar Baffa na dan fuskar shi ta fi nuna zallar damuwar da yake ciki.
Miƙar da ita Baffa na yayi yana sauke ajiyar zuciya yana furta.
" Shatouwa ki riƙa Addu,a kinji Allah ya sa alkhairi ne ke tun karo ki damu baki ɗaya ''Kai ta jinjina itama tana sauke numfashi.
Ganin lokacin Sallah ya na neman gotawa wasu har sun fara sallame sallah hakan ya sa Baffa na da Bibu suka yi sauri suka fice bayan sunyi Alwallah aka bar Inna ni da shatou suma ɗin alwallah suka yi dan shatou yanzu wuta Inna ni ke saka mata akan ibada ko da ma chan tana matsa mata bare yanzu,kuma shatoun gwargwado tana iya iya ƙoƙarin ta,tana tsayar da biyar ɗin nan sai dai wasu lokuttan musamman da asuba sai Inna ni tayi Dagske bayan ficewar su Baffa na masallaci.
Kamar tambayar arziki bayan gama sallahn su Shatou ta kalli Inna ni cike da ƙuruciya ta furta " Wai yaushe zaki haifa mini ƙanwa Inna ni,ni nikaɗai ce mace gidan nan fa " ?
Zuba mata idanu Inna ni tayi kafin ta ce " Ni kuma wando kika ga ina sakawa ba ".
Dariya shatou ta kece da ita dan haka kawai ta hango Inna ni cikin wandon Baffa na hakan ya sa ta ƙara tintsirewa da dariya har sai da ta kai ƙasa.
Inna ni kuwa murmushi kawai ta saki ta cigaba da jan charbin ta tana jin wani sanyi Aranta ganin yadda shatou ta koma lokaci ɗaya,sai dai kuma ƙasan ranta tambayar ta shatou na ɗaga mata hankali dan ta san ta da shegen nacin tsiya yanzu ko Baffa na idan ta ga dama zata iya tsirewa da wannan tambayar,batun yau take maganar ayi mata ƙanwa ba sai dai Inna ni ta watsar da ita da shirmen ta Amma har ƙasan ranta tana jin tsoron wani mataki da za,akai shatu ta iya fahimtar wani abu,ko ta samu Baffa na da zancen.
Sai da ta gama tun tsutsar dariyar ta sannan ta ƙara furta wa cike da ƙuruciya " Nidai Inna ni idan ba zaki mun ƙanwa ba Allah ya sa na haifu da ciki na na samu ƙanne sai na haifa Miki goma "
" Ke uku ,Ni biyu,Baffa biyu,Bibu biyu ,Sai kuma biyu na "..
Sai ta yi É—an alamar tunanin wanda zata bawa.
Baki taɓe dan babu wanda ya faɗo mata a rai face MAHAJ.
Sai ta ce a zuciya (" Wallahi bazan ba masu jajayen kunnuwa "ya 'yana ba koda kuwa kuwa masu kyaun sa ne ")
Tsakin da ta ja a fili ne da murguÉ—a baki bayan katse maganar zucin ya sa Inna ni da ta zuba mata idanun ta da suka sauya ne lokaci É—aya sauke numfashi kafin ta iya furta komai sai ta kara tsinkayar Muryar Shatou na furta " Mai gari É—aya,Amina,da Jawairiyya É—aya,dan ba zan ba Ramata ba ta saka musu warin baki ".
Ta kai ƙarshen zancen irin Dagske take zancen ta kuma kallon da Inna ni ta mata ta fahimci daga ƙasan zuciyar ta zancen ya fito dan haka cike da son danne abun da ke ta so mata ta ce
" Ke fa Shatou wani sa'in sha sha kike,Wani cikin ne zaki haifa yaya goma dashi a lokaci ɗaya,kuma da uban me zaki shayar da biyun da zaki riƙa " ?
" Gashi nan "
Ta buɗewa Inna ni shafaffen cikin ta da yake fari sol sai walƙiya yake yi kamar wadda take gyaran jiki dan dama haka duka jikin ta yake kamar na Inna ni kafin ta fara ƙokarin kai rigar sama kan yan ƙiran dangin ta sai kuma taƙi buɗesu tayi murmushi irin na kunya ta ce " Wannan zan basu "
Kai Inna ni ta girgiza tana ɓalla mata Harara,Ga kayan haushi ga abin dariya dan wannan shirmen na shatou abun dariya ne musamman yan ƙiren dangin da ke manne chan da ake cewa sune za,a shayar da ya yan da su.
Kafin Inna ni ta sake cewa komai ta ƙara tsinkayo maganar Shatou
"Nidai Inna ni kimin Addu'a Allah ya bani yan goma ".ta faÉ—a da iyakar gaskiyar ta.
Baki Inna ta saki tana ƙara ware idanun ta akan shatou a karon farko.
" Shin a ruwa zaki sha cikin ne da zan Miki addu'a dan uban ki da kika fara isa ta da Surutu ".
Cike da Hasala Inna ni tayi zancen.
Baki shatou ta tura gaba kafin ta ce "eh ai a ruwa ake shan sa dama,ba dole sai ka matsa kusa da maza ba tun da mamassu Ramata basu da maza gidan har baban su ramata baya nan,sai dai ya shigo ya bar ƙauyen amma ta haihu a bun ta kuma a ruwa Ramata tace ta sha ".Ita ana ta tunanin tun da an musu karatu da su daina kula maza suna matse musu dan da kin balaga kina iya haihuwa shine ta ɗauki zancen.Ba tare da fahimtar komai b.
Salallami Inna ni ta É—auka tana fatan kar su Baffa na su shigo su ji wannan magana dan haka babu alamar wasa akan fuskar ta,ta kira sunan ta.
........."Shatou!"
Kallon ta Shatoun tayi wadda ke ta sakin murmushi kafin tayi karaff tace.
" Addu'ar ce zamu yi Inna ni " ??
Ta ɗaga hannayen ta sama cike da jin daɗi a iya tunanin ta addu'ar samun yan goma ɗin Inna ni zata mata.Tun da ta san amakarantar Arabia da boko ance Addu'ar iyaye karɓaɓɓa ce.
Inna ni bata tan ka mata ba sai ma.
Kai data girgiza kafin kuma ta mai da kallon ta kan shatou É—in da kyau.
Ta ce " Shatou ke wata rana sai na ganki kamar mai hankali,Wata rana sai ki zama babu komai akan ki,bana son zancen cikin nan daga yau tun da ke sha sha ce,anan ƙauyen idan baki sani ba,Duk aka samu mace da ciki koda na ruwa ne korarar ta wasu daga jama'a suke yi musamman idan ya kasance a lokacin da ake gab da damina ne,manoma sukan kori kowacece ,Dan haka sai in kina da Aure ne aka gan shi dashi ba,a ce Miki komai koda na ruwa ne bana son ko kaɗan naji zancen ƙannen nan,keda kike da tarin ƙanne da yawa ke kika faɗa da bakin ki ".
Shiru Shatou tayi ba wai dan ta fahimci wani abu mai ma'ana ba amma dai ta É—auki gargaÉ—in Inna ni,dan tana jin tsoron rabuwa da iyayen na ta dan haka dole ta bar zancen.
Shiru Inna ni tayi ganin shatou na kallon ta kafin ta ce .
" Tarin ƙan nai kuma ".?