← Book details Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 110

Sashe 110

Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

" Kece Mahaifiyar sa kenan miss "
Kai ta jinjina masa.

" Sunan ki fa ".?

" Aleeshat Jibril Farauta ".
Ta bashi amsa.Cike da fara jin ta ta kura daga yanayin tambayoyin da yake mata gashi tana jin ɗan kallon da yake mata ƙasa ƙasa.Dan abun da ta tsana shine kallo a yanzu.
Shima kan sa ya jinjina mata kafin ya ce " Wa yake da Ashthma a cikin a halin ku ko na mijin ki "?
Wani irin bugu ƙirjin ta yayi mai mugun zafi dan numfashin ta ne yayi yunƙurin ɗaukewa na wuccin gadi da taimakon Allah da taimakon da ya bawa wanin sa dama ta samu dai daiton numfashin ta domin kuwa wannan tambaya da ta sako kalmar mijin ta,ta girgiza ta matuƙa wani irin tsoro ne da tashin hankali ya bayyana kan fuskar ta.Take idanun ta suka sauya kala.
Asthma ta na na ta akan laɓɓan ta kafin ta ji wasu irin hawaye na neman wanke mata fuska domin kuwa abun da suka gani kenan a binciken farko da aka yi masa a makarantar su.
Hawayen da take ƙoƙarin riƙewa ne ya silalo mata ƙoƙarin ciro hanky ɗin ta take yi a daga cikin jakar ta sai dai ta ji saukar wani Hanky a hannun ta mai taushi yana ta ƙamshi.
ÆŠan kallon sa tayi,shima ita yake kallo kafin ya jinjina mata kan sa.
Bata yi masa musu ba Ganin handky ne lafiyayyen mai tsafta kamar sabo hakan ya sa ta fara goge hawayen.
Sai da ta goge su tsaff sannan ta sauke numfashi.
Dr Mahuta na kallon ta kafin ya yi gyaran murya sannan ya ce " Yana É—auke da Asthma ne kun san da hakan ko kuwa sai yanzu " ?
Kai ta jinjina masa da tabbatar masa da sun sani.
" An taɓa bamu report na sa a school na su ".
" A lokacin bamu yarda ba gaskiya ".
" Duk da a lokuttan baya mun ga wasu daga cikin alamomin irin cutar a gare sa ".
Dan bazata manta ba lokacin yana shakera ɗaya da wata takwas yayi ta samun matsalar ɗaukewar numfashi,tun ma dai yana jaririn sa da wannan matsalar ta fara ganin sa Numfashin sa samaa sama bata taɓa zaton zai rayu ba sai gashi Allah yayi ikon sa.
Numfashi ta sauke a hankali tana kawar da tunanin baya dake da alaƙa da maganar ta su.
Kai Dr Mahuta ya jinjina mata yana ɗauke kallon sa daga kan ta ganin yadda take ɓata kyakkyawar fuskar ta alamar kallon na damun ta.Murmushi ya saki kaɗan sannan ya cigaba da rubuce rubucen sa.
Ɗan ɗagowa ya ƙara yi kafin ya ƙara maimaita tambayar da ta fi komai ɗaga mata hankali " Mahaifin sa ke da Asthma ko ke ,idan shine ya kamata ya zo nan ".?Wani irin faɗuwa ƙirjin ta ya ƙara yi cike da wata irin rauni ta ce " Mahaifin sa ne, Asthma itace silar mutuwar sa ".Ta kai ƙarshen zancen hawaye Masu zafi na Silalo mata.Wani irin Tausayin ta ne ya ƙara kama Dr Mahuta.Ita kuwa kuka ne ta ɓarke da shi a hankali na ƙaryar da ta yi wadda bata taɓa sanin cewa ta iya ta ba yanzu.Wadda rashin mafita ya saka ta furtawa bata re da ta shirya wa hakan ba.Zuba mata ido yayi kafin ya sauke numfashi ya ce " Ayyah Sorry may his soul rest in perfect peace ".
Bata tanka masa ba sai kukan ta dake cigaba da fita a hankali cikin wani irin rauni da ƙuncin zuciya." Calm down Miss Aleeshat Jibril Farauta.,Ba wani abun tashin hankali bane Asad zai samu lafiya idan an ƙara dagewa da bin dokokin mu ". ✍️

A hayyyye inji ɗan Daudu😅💃💃💃💃Biki buduri yau dai cikin Yardan Uban giji mun samu kammala Book One cikin iyawar ubangiji..
Ƙanwa ta tace ɗan da ƙyar😏😏😅🤣🙏
Ina godiya gare ku masoya wannan labari na nesa da na kusa.Ƙaunar da kuke nuna mini da goyon bayan ku shine ƙwarin guiwata.Allah ya sakawa kowa da Alkhairii.Allah ya kuma haɗa mu a gidan aljanna baki ɗaya.
Sai mun haÉ—e book two and three.
Na amanata.🙏🙏🙏🙏
Kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke tafiya ce mai ban mamaki,al'ajabi,tausayi zazzafan soyayya mai cike da ƙauna,sadaukarwa,Zamba,cuta mai ban mamaki,zumunci mai abun burgewa.
Lallai kar ki bari a yi babu ke 💃💃💃💃💃Takwaran Shatou dai ta ce " Ko da bashi sai na shiga paid group " 😂😂😂🤔Niko nace hmm😇😒😏😂

Jama'a kar in cika ku da surutu.🤗
Na san akwai tambayoyi masu yawa a bakin ku dan haka paid group ne mafitar ku.😎💁
INA LABARIN SHATOU,WAIT WAIT IDAN SHATOUN MU TA ZO BIRNI TA YAYA,TANA INA ?KO TA CIKA BURIN TA NA ZAMA YAR SANDA 🤭🤭
SHIN KO SHAMSU YA CI GALABA KAN MUGUN BURIN SA.

WAYE MAHAIFIN ASAD ?
INA LABARIN SU INNA NI..?

WACECE ALEESHAT?

INA LABARIN SU ABBU DA ÆŠAN SA ?

INA LABARIN TA BAIWA MAI CAPACITY 😏😒😂?

INA LABARIN MA'ISHAT,TA WARKE KO TANA NAN HAR YANZU CIKIN CIWON TA ?

ME YAKE SANYA BILAL YAWAN DAMUWA ?Ina ma labarin sa ?

WA KUKE GANIN YAKE YIWA SU ALEENA,SARINA MAƘARKASHIYA ?

Me malam Hambali yake ɓoyewa ga Abba????
Na san akwai wasu tarin tambayoyi a cikin zukatan ku..🤎😇🤔
HMMM
WANI ABU SAI A PAID GROUP.Da Naira #800 sai ki samo amsoshin ki 😇😇☺️😌🥰
ZAKU IYA SAKA KUÆŠIN KU TA
8069069746
OPAY
FAIZA ALMUSTAPHA.
SAI KU TURA SHAIDAR BIYAN KUDIN KU TA WANNAN NUMBER.
0808 750 4734

Mutanen NIGER(500 CFA)
ZAKU IYA MAGANA DA WANNAN LAMBAR.08069069746
Dan biyan kuÉ—in ku,ko tura shaidar ku.
Koda katin Airtel ne za,a karɓa.Mungode!

Note:idan kika tura kuɗin ki ta vtu,ko kati kin yiwa Fa'eeh sadaka.Babu refunding.😜
And ba zamu jira kowa ba zamu cigaba da update.Idan kin shirya sai ki saka kuÉ—in ki.
Masu neman complete Book yanzu muke typing. A taƙaice babu complete book.
Idan mun gama zaku same sa complete book 1k✍️
Allah ya haɗa mu da Alkhairi.🙏
Fa'eehn ku ta amana,na godiya mai tarin yawa.Love You all my esteem fans 🥰🥰💕🌹

FA'EEH BG CE ✍️✍️✍️

SHARE FISABILILLAH.
LIKE,REACT,VOTE AND COMMENT PLS🙏

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
Chapter 110 · 0% Book details