Sashe 62
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
" Wai inji masoyin ta Iro ".
Yaron ya bada amsa kamar yadda aka umurce sa.
Wani irin ƙololon baƙin ciki ta haɗiye kafin cike da masifa ta ce " tafi kace masa ba zan zo ba nama nake ci,kuma wallahi ko ya fi ɗan ƙuje kwaɗayi ba zan sammi shi ba ".
Bibu kuwa mi zai yi idan ba dariya ba yana kallon ledar naman na ta da ta kusa cinye rabin da ta ajiye wa su Amina dama bai ji a jikin sa zasu samu ragin ba dan adda shatou akwai son nama bare kuma ba irin Tattabara mai irin girman nan ce sosai ba,ta ta wadda aka san zata iya cinye wa aka haÉ—a ta da ita.
Inna ni ma dake saka marafe ga samirun abincin kuwa murmushi kawai ta ke yi ta re da girgiza kan ta abun haushi abun dariya.
Azo hira wajen ka kana cewa saurayi nama kake ci kuma ba zaka samma shi ba,ai ko bata faɗa ba ya san bata Rabo da cin nama tunda yar mafaraucin daji ce.Dariya ta yi ta gefen baki tana ƙara auna kalaman na shatou da take kallon su da shir me tsantsa.
Baffa na dai tun fara zancen yaron ya samu kan sa da yin tsaye waje ɗaya ƙirjin sa na bugawa duk lokacin da za,a ce ana yiwa shatou Sallama wani irin abu mai kama da nauyi ne ke ɗaure masa jijiyoyin jikin sa su kan hana sa sarrafa harshen sa da gangar jikin na seconni.
Sai dai duk da yanayin da yake ciki kalaman SHATOU sun mugun bashi dariya matuƙa.
Dan haka ya murmusa kaÉ—an yana cewa " ai ko baki faÉ—a ba shatou na ya san Gidan nama kike ".
Baki ta tura kafin ta ce " Bibu ta shi ka raka ni wajen mai gari,yasin Inna ni kar ki hana ni,ai shi Baffa na ba zai ce komai ba tunda ya san bana son sa ".
Miƙewa tayi da sauri ta shige ɗan ɗakin ta bata daɗe ba ta fito da wani ɗan guntulallen hijab na ta da aka yi mata kusan shekara biyu da suka wuce,tana mugun son hijab ɗin dan haka ba kullum ake saka shi ba gashi har ya gundule mata kuma ta ƙi bari a bada shi wa wasu.
Baki Sake Inna ni da ta fito daga É—akin ta take kallon ta.Ita kuwa shatou hannun ta ta ke wankewa cike da alamar da ke nuna sauri take yi Dagaske wajen mai garin zata je.
Baffa na ta kalla kafin ta ce " Baffan su kana kallon wannan shirmen ba zaka dakatar da ita ba " .
Numfashi Baffa na ya sauke kafin ya saki ɗan guntun murmushi yana kallon Shatou da ta laƙƙama kafadar Bibu da yake ɗan waigowa yana kallon Inna ni yaga yanayin fuskar ta dan ya zille ma rakiyar.Sai dai Inna ni, sake fuskar ta, ta samu kan ta da yi jin Baffa na ya ce " Karatu ya dace da shatou ba Aure ba yanzu,kuma yafi dacewa ne a lokacin da gari yayi haske duhu ya yaye raunin zukata ya sauka ".
Wayen nan kalamai na Baffa na da Inna ni ta fahimce su sarai hakan ya sa ta sakin fuskar ta wani irin raunin ta na bayyana a fili wanda take ta ƙokarin ɓoyewa a koda yaushe.
Baffa na ya lura da yanayin da ta shiga sai dai bai bi ta kan ta ba sai ma ficewa da yayi ya bi bayan Su shatou sai dai shi masallaci zai je saboda an fara kiran Sallah Asr dan gabatar da sallah akan lokacin ta, da zummar idan ya fito ya bi bayan su Shatou dan shi a gare sa zuwan case ɗin chan mai sauƙi ne dan haka ya ƙi hana shatou ɗin ta fiya.
A ɓangaren su shatou kuwa Yaron na fita suka bi bayan sa ita da Bibun anan suka tarar da iro ya ɗauko wanka irin wanda ya ɗauko ranar da Mahaj ya ziyar ce su.
Ya banbaÉ—a humra ta mata sai wani buÉ—awa yake yi.
Ai ko kallo ɗaya shatou tayi masa ta watsar tayi gaba dan haka fahimtar inda zata je hakan ya sa cike da alfahari da wani irin farin ciki dan tana kwana gidan sauƙi ya bi bayan su.
Dan haka koda Baffa na ya fito ya hango bayan su ne sai shi Iro da ke bayan su yana ta buga ƙwanbo.
" Haba Captain Wai har zaku bar nan É—in gashi ko ziyara ban samu na kawo maka ba ".
Ta ɗayan ɓangaren ake zancen.
" No Yaqub kar ka damu dama wani aiki muka zo yau zan koma amma ai zamu dawo ko meeting haka,nikaina na so a ce na zo naga patient É—in ku,amma next time zan shigo in Sha ALLAH "
" Ko yanzu wani issue ne ya taso daga Lagos ɗin ai da ba zan bar Abuja yau ba sai na ƙara ɗan huta wa dan nan ɗin nafi samun Hutu Sosai ".
" Ok captain Allah ya taimaka A dinga zumunci yanzu fa ban gan ka ba da ban ma sanin ka shigo Abuja ".
Ɗan shafa kan shi yayi yana gyara zaman belt ɗin sa da hannun sa ɗaya dake ta walƙiya yace " Haba Yaqub Ai wannnan duka laifin mu ne,Allah dai ya bamu ikon gyarawa ".
Dariya yaqub yayi ta chan ɓangaren kafin ya ce " waton dai ba zaka yarda laifin ka ne ba " ?
Dariya shima yayi mai ɗan faɗi ya ce " Haba na isa,ai Indai gardama ce an bar maka Yaqub dan haka na yarda,dama ko school su Samir ne masu riƙa maka "
Dariya Yaqub ya kece da ita yana tuna rayuwar su a Thailand É—in mai cike da tarihi sai dai basu watsar da taren ba ta su ba har yanzu dan nisan da ke tsakanin ne kawai amma suna communication ko shi ba sosai ba saboda commitment da yayi wa kowa ya wa.
" Allah ya tsare Captain na gode sai mun yi magana ".
" Amin thanks you "
Kafin suka yi Sallama wayar ya ajiye.Yana sauke ajiyar zuciya.
Wata ƙatuwar jakar sa ya ɗaura a bayan sa yanayin ta sojoji kafin ya kwaso duk wani abu nasa na irin na'urori ya zuba a cikin wata yar ƙaramar jaka itama.Sannan ya kashe hasken Bedroom ɗin ya fice daga ɗakin yana rufo shi.
A dai dai ƙofar bedroom ɗin ya samu AB na jiran sa wanda shima yake sanye da na sa uniform ɗin cike da girmamawa haka ya sara masa tare da ƙokarin karɓan jakar sa da take goye a bayan sa.
" Nop "
Kawai ya furta tare da Katar da Ab É—in gefe kuwa ya koma ya bashi hanya ya shige gaba kafin ya bi bayan sa.
HaÉ—aÉ—É—un motocin da ke a wajen suka shiga sai dai mota uku kawai suka yi dan su biyar ne suka zo kawai yin meeting É—in da minister of defence akan wani case da ya shafi tsaron Nigeria.Kasancewar Train suka yi booking saboda shine available hakan ya sa babu wata drivern ya kai su Train station É—in ba,a jima ba kuwa jirgin ya tashi.
Koda su Sir suka dawo Daga masallaci tare suka shigo su huÉ—u sun saka Abba tsakiya sai jikan su a gefen Dada Samir kenan, suna ta tsokanar sa yana tsokanar su har Abba na masa jan ido ya daina rena musu iyaye.
Sai yayi dariya ya ce " Ai Abba haka kake yiwa Mamaan mu tsohuwa mai ran ƙarfe".
Sai Ya dungure masa kai dan Abba akwai barkwanci matuƙa shida ɗan uwan sa haka suke da son wasa.
Cike da murna Reena ta faÉ—a jikin Dada tana cewa " Oyoyo Dadan Ummu Uwani ".
" Wai wace Ummu É—in ta ku yar nema " ?
Dada yayi maganar yana lakace Hancin Reena dake wasar haƙora.
Ummun su Umma Umman mu ce "