Sashe 64
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun da Baffa na ya fita ta bi bayan shi da kallo ta kasa É—auke fuskar ta da idanun ta har ya fita yana jin idanun ta akan sa Wani abu ya tuna hakan ya sa yayi astagfirullah a cikin zuciyar sa ya shige masallaci.
Ita ma Inna alwallah ta yi bayan ta sauke a jiyar zuciya sannan ta shige É—aki dan gabatar da Tata sallahn akan lokacin ta.
A ɓangaren su Shatou kuwa koda ta isa mai gari ya shige masallaci tare da jama'ar sa dan haka ta samu daga ta ja ta tsaya tana tokare ƙafa shidai Bibu tsoro yake ɗan ji amma babu halin nunawa saboda ya san rigimar Addan ta sa.
Shi ko Iro ya koma gefe sai sakin murmushi yake yi ji yake kamar ace a ɗaura masa Aure da shatou dan dama jibi ne bikin Musa ɗai daga cikin abokan sa to haka yake ji kamar a haɗe bikin yau a Daura a fadar ta mai gari dan wata irin ƙaunar Shatou ce ke ƙara huda jinin sa.
Koda jama'ar mai gari suka fara fitowa ɗaya bayan ɗaya haka suke bin Shatou da kallo kowa na tunanin da wace aka zo yau har suka gama fitowa kuwa babu wanda ta ce wa ƙanzil harda masu ɗan tsokanar ta sai dai ta ture bakin nan gaba.
Bibu ne mai ƙokarin gayar da duk wanda ya fito.
Mai gari da ya fito da ita ya fara sauke idanun sa chak ya tsaya yana zuba mata idanu kamar yau ya saba ganin ta.âœï¸
Ku gafar ce ni ji na da kuka yi jiya shiru jikin ne babu daɗi ulcer ya sako ni gaba shi ya sa ko Online ban samu na leƙo ba jiyan.Amma a hakan dan na faran ta muku na matse da ƙyar na muku word 400 da wani abu.Ina baran Addu,an ku.
Allah ya bamu lafiya baki É—aya.
Ngde da kulawar Ku.
Masoyan wannan labari na nesa da na kusa ina godiya ina alfahari da ku.allah ya bar ƙauna mai ɗaurewa.
Fa'i bg Heart â¤ï¸ u o'll💞ðŸ™ðŸ™ðŸ™
Masu ganin Bama sauri kuyi Haƙuri muna kan hanyar inda ya kamata mu isa idan nace nayi rushing ginin labarin zai rushe.
Amma tabbas wasan yanzu aka fara ku Æ™ara É—aure É—amara akwai dubbanin abubuwan da suke Æ™ulle a kan mu da zamu warware.Wannan kuma tare da ku kawai ne zan samu Æ™warin guiwar hakan ngd.ðŸ™
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P________3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
*Wannan shafi na ku ne rankatakaff in ji Bahaushe💃💃🥰💕Maman Abba,Ayeesha Abdullahi,HS,Feenat Ahmad,Hajara kawu gana,Na'eemart Collection,Zainab Ishaq,Habibah Yusuf,Huudatu Umar,Aishatul humaira,Clothing,Zeinabousmaneidi,FB graphics Queen,His Queen,Meryama,Husaina Baby Mohammed,Ummigambonbala, Hauwa'u Musa yeldu,Oumsamha410,Sadiya ka'oje ,Adama Ahmad,teemah beauty,Suhaila,Miss Abdul,Rocky handsome (Lady)😇da sauran su.Ina miƙa saƙon gaisuwa a gare ku.
Allah ya Æ™ara yiwa rayuwa albarka,ya bar zumunci.I heartðŸ˜ðŸ’• you all ✨ 🤲*
_________________
___________
_______
____
__
_
Sai da ya gama ƙare mata kallo na kusan seconni goma kafin ya janye kallon sa daga kan ta yana sakin ɗan murmushi.
Ƙarasowa yayi inda take tsaye cike da yar tsokana yace " Yau da me aka zo mana Hajiya shatou "
Baki ta ƙara turawa gaba kafin ta ɗan taka kaɗan ta ce " Wallahi Iro ne ya addabi rayuwa ta shine na kawo sa ƙara"
" Kuma dai me ya haÉ—a ku ".
Mai gari ya furta yana sakin murmushi.
" Wai so na yake yi yanzu duk inda zanje haka yake bi na kamar tare Inna ni ta haife mu,kuma nace masa ya daina bi na ya ƙi ya daina,Ni kuma shine na ce bari na kawo shi ƙara a masa magana tunda Ni ba ya jin ta wa ".
Ta kai ƙarshen zancen tana ɓata kyakkyawar fuskar ta.
Tun da ta fara zancen fuskar mai gari ta haɗe kamar bai taɓa dariya ba ko Murmushi duk wani annnurin fuskar sa shi ya kau dan haka kallo ɗaya yayi wa Iro dake gefe yana sakin Murmushi sai dai kallon da Mahaifin sa yayi masa ya sa shi shanye Murmushin da duk wani ƙwarin guiwar sa abun da bai tsammana ba a gurin mahaifin sa.
Zama yayi a cikin yar kujerar sa ta zaman fada kafin ya sauke numfashi.Dan murmushi ya saki yana ƙyafato Shatou a hankali kuwa ta ɗan matsa chan kusa da shi ta tsaya tana sauke kan ta ƙasa dake nuna alamar ran ta ɓace yake da abun da Iro yake yi mata.
" Tafi gida zan yi magana dashi kinji daga yau ba zai ƙara Miki magana ba ".
Kai ta gyaÉ—a masa kafin ta yi gaba ba ta ko kalli Bibu ba dan ta ga yadda yake a tsantance kamar tsoro yake ji dan haka ya bata haushi.
Su ko sauran mutanen fadar murmushi kawai suke yi suna kallon shatou da ta wuce kamar bata son taka ƙasa dan kamar an rufe mata baki haka ta ji bata yi jayayya da mai gari ba ko kaɗan dan haka kowa dake wajen yake murmushi na mamaki da hango alamar hankali ya fara samuwa A tattare da ita.
Shi ko Bibu bayan ta ya bi yana ɗan sauri da haɗawa da gudu yana ƙwala mata kira amma bata ko waiwayo ba ko ta nuna ta jishi.
A ɓangaren Iro kuwa hankalin shi ya ɗan tashi dan bai fahimci ma'anar kallon na mahaifin sa ba mai kama da gargaɗin gaske.
Numfashi mai gari ya sauke yana bin bayan Shatou da kallo ɗauke da murmushi kafin ya koma mayar da kallon sa kan Iro wanda ya sha jinin jikin sa musamman yanzu ganin irin kallon da Mahaifin na sa ya ƙara jefa masa.
Sum sum haka ya bar wajen yana kama hanyar majalisar su ba tare da ya gabatar da Sallahn La,asar ba cike da damuwa akan fuskar sa.
Mai gari kuwa da ido ya bi shi ganin damuwa ta bayyana akan fuskar sa wanda ke nuna masa Dagske yake yi É—in maganar shatou babu gyara cikin ta.
A ɓangaren SHATOU kuwa da sauri Ya sha gaban ta,zille masa tayi ta na haɗe rai murmushi yayi yace " Ke Adda SHATOU duk akan mene ne wannan haɗe ran "?
Ƙin tanka masa tayi sai yin gefe da ta ƙara yi,fuska ya ɓata kamar zai yi kuka.Kama hanya tayi ta cigaba da tafiyar ta kamar bata ga Bibu na neman yin kuka ba.
Juyawa yayi cike da damuwa ya Kalle ta kafin ya bi bayan ta.
Ta É—an tattaka kaÉ—an sannan ta tsaya ta juyo tana fuskan tar sa, yar tsintisyar hannun ta ta É—aga ta masa alamar ya zo.
Æata fuska yayi kafin ya taka da sauri yana murmushi.
Sai da ta tabbatar ya saki jiki ya kusa cimmata dan ya tabbatar zata jira sa É—in kuma ta sauko Ai ko ta yanka a guje tana dariya.
Kamar yar balbela haka Bibu ya hango shatou aiko cike da dariya shima ya bi bayan ta yana ƙwala mata kira ta jira shi su yi gasa aga wanda zai riga isa gida.
Bata saurare shi ba da alama ita har ta fara gasar shima ƙaimi ya ƙara dan haka sai ya zamo ya riga ta jefa ƙafa a tsakar gidan na su.
Baffa na da ya gansu ne a hanya ya bisu da ido yana murmushi kafin yayi gaba.
" Wallahi ba zan yarda ba ".
Sai kuma ta fashe da kuka tana ƙaƙalo hawaye.
Inna ni da ta fito daga ɗakin ta yanzu ne ta saki baki tana kallon su Ita Shatou na cigaba da ƙaƙalo hawaye da kukan da ke nuna tsantsar sakarci.
Da mamaki ganin alamar yanzu suka shigo hakan.
Inna ni ce " Wai lafiya kuka shigo muna gida haka babu ko sallama ''?
" Wai daga kawai nace muyi gasa shine muka yi na riga ta saka ƙafa anan, shine take kuka wai ba zata yarda ba "
Cewar Bibu yana cigaba da yin dariyar sa.
Salallami Inna ni ta hau kafin ta ce " na shiga uku ni Indo yanzu wannan ne abun kuka Shatou ke da kullum ba kya girma dan uban ki ƙanen ki ma ya fi hankali wani sa'in ".