Sashe 19
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashi Sir ya sauke shima cike da Muryan tsufa ya furta " Ya zamuyi har kuka take sakawa sauƙin ta ma shi kaɗai take nema,dan ta san Samir na sayo mata shi ya sa da ya zo sai ta Masa zancen ".Sai ya sayo mata a sace tun bamu gane ba har muka gane aka masa faɗa amma da ta buƙata sai kowa ranshi ya jagule sai ta yi ta kuka,gashi bata cin na gida ko bata aka yi ta san ba wanda take ci bane ".
Numfashi BILAL ya sauke kafin ya furta " Mama zan nemo Miki shi kin ji ki kwantar da hankalin ki,dan saboda tana jin abun da yake faÉ—a har ta fara hawaye saboda bata da wuyar kuka.
" Yawwa yawwa nagode Bulal Allah ya jiƙan magabata ".
Ta kai ƙarshen zancen kuka na sake mata.
Jikin su ne yayi sanyi suma babu ma kamar BILAL saboda wani giɓi ne ta soso masa da yake zagaye da zuciyar sa.
Miƙewa yayi ya musu sallama bayan ya rarrashe ta tare da ƙara tabbatar mata da tabbacin kawo mata kilishin na ta.
Sashen Uwani ya fara shiga bayan fitowar sa daga part É—in Hajo cike da farin ciki ta tarbi Jikan ta tana tsokanar sa bayan sun gaisa.
" Ango na na kaina,Allah ya sa babu ƙari da gani,idan kuma ka ƙara mini na kashe baka damu ".
Murmushi yayi yana cewa " Nifa kin mini tsufa Uwani yawwa,ina Ni ina tsohuwa ai Ni na yarinya ne ".
Daƙuwa farin Dattijon da ya fito yana murmushi ya sakar masa yana cewa " Ja'iri ai kar ka ƙara kira mini Mata da Tsohuwa dan yarinya ce shakaf haka nake nake kallon ta ".Ya kai ƙarshen zancen yana zama kusa da BILAL ɗin.
Dariya BILAL yayi kafin ya ce " naga alama ai,Ya tsufa " ?
Dariya yayi kafin ya furta " Tsufa gashi nan muna jaa yau ma ban samu na fita sallah ba ƙafafun suka tasar mini da ƙyar na samu yanzu na motsa yanzu ma da zan fito ".
" Ayyah Sannu Dada " Dan haka suke ce masa.
" Allah ya ƙara afuwa ya sa kaffaran jiki ne,ashe shi ya sa bangan ka ba a masallaci ina ta duban ka ".
" Amin "
" Eh Ai sai yanzu shima Yaya muka yi magana dashi ya kira ni bai ganni gurin Sallah ba ".
Fira suka taɓa irin ta ƙauna tsakanin Kaka da kika kafin ya musu Sallama ya fice.
Sashen Hajiya ya nufa kai tsaye bayan fitowar sa,Da sallama ɗauke a bakin sa ya shige haɗaɗɗen falon da yake ta tashin ƙamshi.
Masu aiki ne kawai suke ta kai kawo a falon ko ina tsit.
Har ƙasa mai aikin ta da ke kula da tarbon baƙi tayi,kuma wadda bata ma shamaki da komai na ta kasancewar bata da mace sai ta sake mata.Ruwa aka aje masa masu sanyi da lemu sannan ta gayar da shi.
Sama tayi ta kira uwar É—akin ta ta.
Bayan fitowar ta da yan mintuna sai gata ta fito.Babbar mace ce mai ji da wanka ta fito.
Tun daga chan take sakin murmushi Ganin wanda ke zaune a wajen kasancewar ta samu labarin Dawowar sa ga su Abdul Jabbar kafin su wuce makarantar islamiyya.
Ƙasa ya rusuna shima cike da murmushi ya gaida ita.
" Ya aiki ya kuka baro legos É—in ".
" Lafiya lau Hajiya,na same ku lafiya ".
" Muna lafiya BILAL ai shekaran jiya ma da muka yi magana da É—an uwan ka yace kana hanya zaka zo ashe ko ka samu shigowa ".
Murmushi ya saki a hankali kafin ya ce " eh mun É—an yi maganar kwana biyu,shima aikin na sa yana É—aukar zafi yace sai a hankali ".
Murmushi ta saki kafin ta furta " Allah ya taimake ku ya bada nasara ".
" Amin " ya amsa cike da jin daÉ—in Addu,ar ta ta.
Dan Hajiya mecece mai karamci ga kula ga na ta da wanda ba na ta ba ma.
Sallama ya yi mata ya fice.Bayan sun ɗan taɓa fira kaɗan da ta shafi ta aikin su.
Yana fita wani sashen ya shiga kamar dai wanchan sai dai funitures ne suka bambanta da kuma yanayin kalar ƙamshin da kowacce take da shi.
Zaune ya same ta cikin falon tana kallon wani series da murmushi ta tarbe sa inda take ta saka aka cika masa gaban sa duk da ya ƙoshi da yake sanar mata.
Cike da girmamawa suka gaisa.
Suna fira cike da kulawa " Ai ɗazu ninah take faɗa mini sun koma yin halin a hanya ,ashe ma kana kusa,nidai nace Allah ya shirya muna su tace Reena haka ta dawo kacha kacha da ita,gaskiya Barirah na haƙuri Allah ya ƙara shirya muna ".
Gyaran murya yayi yana son katse zancen sai gashi ta katse abun ta ta hanyar furta " Ai Junaid ya sanar da ni ka dawo ".
Kai ya jinjina mata yana Murmushi tare da miƙewa yayi mata sallama.
Ajiyar zuciya kawai ya sauke yana jin Tausayin mahaifiyar sa dama wannan shine abun da take gudu yadda kowa yake buÉ—e baki yayi zancen yanayin su Reena É—in.
Sashen momy ya fara shiga suka gaisa cike da kulawa yayi mata sallama.
Itama take sanar mishi ashe Su Reena faɗa suka cigaba da yi a titi abun har yayi girma dambe a titi dan Hamrah ta faɗa mata lallai dole ya ƙara tayar musu tsaye kar abun ya kai inda ba,a so.Shi dai bai ce mata komai ba sai ma in sha ALLAH da yake faɗa na zai ƙara saka musu ido.
Sannan ya shiga sashen Momcy itama dai sai da ya zauna zaman jiran ta dama ya saba da hakan kuma bai taɓa damuwa ba saboda halin ta ne idan ka zo wajen ta sai ka jira ko kai waye.
Ya daɗe yana duba a gogon hannunsa saboda yana da abin yi kafin ya ji takon ta cike da ƙasaita ta fito tana bin shi da kallo.
Zama tayi tana ɗaura ƙada ɗaya kan ɗaya cike da izza irin ta manyan mata ta furta " Ashe an dawo ".
Ƙasa ya durƙusa ya gayar da ita cike da kulawa.Amsa wa tayi tana tambayar sa ya aiki shiru falon yayi babu wanda ya ƙara cewa komai tun Gaisawar da suka gama suna gamawa ya miƙe ya yi mata sallama.
Bin shi tayi da kallo kafin ta galla ma bayan sa Harara tana jan mugun tsaki tana furta " Dangin jaraba " .
Mai aikin ta ta ƙwalawa kira ta kawo mata abun taɓawa hakan ya sa da sauri saboda ta san halin ta ta kawo mata su ta ajiye mata.Dama fruit ɗin sun zama ready tun ɗazu ta yi cutting na su yadda take so.
ðŸƒðŸƒðŸƒ
A ɓangaren shatou kuwa nan bacci ya kwashe ta bayan ta gama cin abin ci,sai dai a cikin bacccin harda mafarkin wanda ya rubuta sunan na ta a allo ta yi sai dai bata ga fuskar sa ba ta dai gansa yana rubutun.Dan haka tana farkawa babu abun da ta fara sai tunanin yana yin shigar sa da ta gani sai dai ta kasa tunawa hakan ya sa ta miƙe ta fito wajen anan ta isko baffa na ya dawo shi ko Bibu yayi makarantar Allon.Buta ta fara suntuma fahimtar ba,a tada ita tayi Sallah ba.Dan Baffa na ya hana saboda ta samu sauƙin ciwon kan da tace saboda Inna ni ta faɗa masa duk abun da ke faruwa.Sai dai duk da ya taɓa jin sunan bakin Zaidu bai nuna ya taɓa jin sunan ba a bakin wani saboda ya san halin yar ta sa.
Tana gama Sallah la,asar ta miƙe ta yo waje tana furta " Inna ni,Ni me ya sa yau baki tashe ni ba,gashi na rasa makaranta,kuma nayi lattin Sallah "
Saboda duk rashin jin ta tana son karatu gwargwado.
" Ga Baffa na nan shi zaki tuhuma bani ba "
Inna ni tayi Furucin tana kallon ta.
Baki ta cunno tana furta " ai Baffa na zaka min ƙari ko ".
Kai ya jinjina mata cike da murmushi.
" Baffa na gobe ina zuwa Farauta ".
Ta ƙara furtawa.
" Keda wa "?
Cewar Baffa na saboda ya san gobe akwai makaranta.
" Da kai "
Ta bashi amsa tana Murmushi.
Kai ya girgiza cikin alamar rashin wasa ya furta " A'a makaranta zaki je Shatoun Baffa na "
Shiri tayi bata ƙara cewa komai ba.
Murmushi Inna ni tayi kawai tana girgiza kai bata shiga cikin zancen ba ganin yadda yayi Furucin in serious wanda dole ta natsu ta ƙi tada maganar.Yayi hakan ne dan ya san cewa idan ba haka yayi mata ba sai ta addabe su ƙila ma ta tafi ba,a sani ba.Ko ta same shi chan daga makaranta.
Ficewa Baffa na yayi ya musu sallama yayi majalisar su.
Azkar ɗin ta Inna ni ta sanya ta ɗaukowa saboda tana son ta ƙara dagewa da addu,in kariya.
ÆŠaukowa tayi fuskar nan a cushe ta ji Haushin hana ta da Baffa na yayi kuma bata ga alamar wasa ba bare ta fice dan kan ta.Ga shi yanzu abinda aka mata Makarantar boko ya dawo mata cikin ikon Allah mafarkin da tayi na kalar kayan wanda yayi rubutun ya dawo mata a ido.Dan haka yau taci alwashin sai ta fita ko Allah zai sa ta samu mai irin shigar da kalar kayan mugun da ya disga ta cikin makaranta.
Hmmmmm
Allah ya baki nasara ta hannun damar Baffa na ðŸ¤ðŸ¤ðŸ˜‚😂Lallai akwai case yau muddin ta gano mai kayan nan yau sai mun yi kallo.
Ina masoyan SHATOU ku kawo a gaji kar ta janyo wata rigimar 🚶🚶💃🤣
Wannan littafi na kuÉ—i ne.
Amma in sha Allah Zan baku page goma sha biyu free kamar yadda nayi niyya..
Masu son fara yin payment zaku iya farawa ga details a ƙasa👇
*PAID BOOK 1k*
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga Alƙalamin
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh 💞
*_Typing_*
*💋KURMAN ƘADDARA💋*
*©®Faiza Almustapha Murai*
*FA'EEH BG*âœï¸
*BOOK ONE*
free pages👌
P..1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting room link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn
*LITAFFAN MARUBUCIYA*
*A MAFARKI NA SANTA*
*RAYUWAR MU A YAU!*