Sashe 60
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A ɓangaren su Leena ma koda Abba ya dawo duk sunyi sallolin su anan suka zauna gaba ɗayan su har su Samir da suka shigo suka yi ta fira kafin lokacin islamiyya yayi suka shirya suka wuce ya'u ya kai su kasancewar weekend ne sai bai zauna ba ya dawo gida time nayi ya dauko su ya dawo da su,sai dai fa ko a mota sai da aka tashi kwata wata rigimar domin Ninah da Leena ta kama tana Hararar ta dan ita ta so shiga gaban mota shine tayi karaff ta shige shine dalilin faɗan na su,da ƙyar ya'u ya raba faɗan.
Koda suka dawo gida ma suna cire uniforms É—in su suka yi sashen Sir da duk yau ba su shiga ba wajen Maaama Da Hajjow har da su Uwani ma da Dada.
A chan suka yada zango sashen kakannin na su dan wajen Ummu aka fara zuwa da Dada kafin suka yi sashen Hajjow suka ta sa ta gaba tana biye musu itada Sir cike da ƙaunar Jikokin na su da suke musu wata irin ƙauna da su kan su Bazasu iya bayyana ta ba.
Shigowar Abba ce a ƙaton falon na Hajjow ya san ya Reena miƙewa da sauri tana masa oyoyo tare da amsa Sallamar sa kamar ba ɗazu suka rabu ba.
Shi ko Murmushi yake ta saki yana kallon su tare da iyayen na sa kafin ya kara sa wajen su har ƙasa ya kai yana gayar da Hajjow tare da Sir sai kuma Maama da ke ɗan jingine da wani tintimi kamar filo sai dai mai mugun taushi saboda jikin tsufan ta shi ya sa suke samar mata da duk abu mai taushi da zata ji daɗin jikin ta.
Zama yayi kusa da Mamaa yana cewa " Wai ke tsohuwar nan yaushe zamu ci dafa dukan ki " ?
Kuka ta fashe da shi tana furta " ka jiya ko Sada,Kana jin shi ko ".
Daƙuwa Sir yayi masa yana furta " Babana Karɓi nan,nace gyatumar ka Uwani,Nace ka daina saka mana uwa a gaba baka bari sai ka karasa muna ita muna lallaɓa a bar mu,Ai ga na kan nan sun tsufa su ya kamata ka fara cin dafadukar su ".
Dariya Abba yayi dan haka yake Indai ya shigo Sashen sai ya Tsokano Kakar ta sa su yi ta rigima ta yi ta kuka tana cewa bai son ta.Sir ne yake shige mata ko Hajjow amma Abba ya riga ya saba sai ko su BILAL da su Samir da take mahaifiyar su tunda tattaɓa kunnen ta ne, sai su yi ta ɓata fuska idan Abba na yi ma Mamaa haka a gaban su,duk in sun tashi suna tsokanar ta.
Ita dai Hajow dariya kawai take yi saboda kawaicin É—an farin da take yiwa Abba a yanzu.Kamar yadda Mamaa take yiwa Sir wanda sai yanzu da tsufa ya kamata take kiran Sada da sunan sa.
" Wallahi Sada wannan ba Saleh na bane wai jairin Ni yake yiwa fatan mutuwa "
Kuka ta ƙara fashewa da shi wiwi.wiwii
Dariya kuwa su Leena kamar sun samu abun yi.Kukan na ta cike da tsufa da abun dariya dan harda yar majina ake fyacewa da ɗan tisssue dake gefen ta da ake ajiye mata a kusa da ita.Idan ta tara sai Hajow ta kwashe tun da ita take kulawa da ita basu saka kowa ba da ita da Sir da sauran ahalin suke kula da ita cike da tausayi ta da ƙaunar ta.
Hannun ta, ya janyo cike da sakin murmushi yana cewa " Haba Maama ta ai ni mijin ki ne fa ba sunan kawai na ci ba,ai Sir shaida ne ,shi na biyo dan dai tsufa ya cinye muna ke ai kema kin san da haka ".
A wannan karon Hajow kasa hakuri tayi ta masa daƙuwa.Dariya yayi cike da farin ciki.Kafin ya ce " Ai ina son Mamaa Gashi harda kilishi na tana do Miki mai daɗi ".
Baki washe kuwa kukan ya tsaya nan hawaye ta fara sharewa tana Murmushi dama haka suke kullum kuma Indai yana gari shida Ibrahim sun dinga rigima ta kaka da jika kenan suna tsokanar ta.
Ƙarshe anan wasan yake ƙarewa dan duk sun san yadda take ƙaunar kilishin duk da Babu wasu haƙora sai an buga mata shi.Sannan sun san an hana ta cin irin wannan Jann nama amma saboda tsufa da tausayin su ke jin Gara su bata abinda take so kar gaba suna kallo gashi babu ta gabansu shi ya sa shima Sir d dada suke ƙyalewa yanzu sun san ba,a mutuwa sai lokaci yayi kuma Mahaifiyar su ai tayi tsufa mai kyau tun har takan iya cin abu mai nama nama ba ruwa kawai ba.Shi ya suke ƙara gode ma Allah.
"Kaji ɗan Albarka,Allah ya jiƙan magabata,Allah ya jiƙan Dam rayuwa "
Sai kuma ta fashe da kuka.Jikin su ne yayi sanyi har su Leena tunda sun san wanda take cewa Dam duk da basu yi rayuwa da shi ba amma sun san shi a bakin a halin gidan kuma sun san hoton sa dan suna ganin sa asasan gidan.
Rarrashin ta yayi da ƙyar kafin jiki mace jin ta tado masa da wani Miki haka cike da ƙarfin hali haka ya fara daddaka mata kilishin sai da yayi rugub akan haɗaɗɗen dustsen da ake daka mata irin wayen nan abubuwan kafin ya fara bata ya na cewa " Ya isa Maama ci " Yana saka mata acikin bakin ta da ke ɗauke da da sa shi kawai sai yan haƙora da basu wuce biyar ba tsufa duk ya sauke mata su dan haka ko maganar ta ba irin sosai ake ganewa ba sai su da suka saba da ita.Ta nata magular abun ta.
Hajow tunda Mamaaa ta fara maganar ta miƙe tsamm ta shige ɗakin ta.
Shi kan sa Sir ƙarfin hali yake yi.
Abba da ya lura da yanayinsu bai matsa ba ya cigaba da bawa Maammaa tana ci suna taɓa fira har da su Leena tare aka cinye kilishin dan wanda suka rage mata kaɗan ne.Koda su ya gama bata dai dai an fara kiran Sallah hakan ya sa ya miƙe yana sanar da ita zai wuce amma zai dawo sai su wuce tare da su Leena ɗin.Dan Sir shima ya bar falon ya bi bayan matar sa.
Dai dai shima Sir ya fito haka ma Hajow a bayan sa sai dai babu wanda ya bari Ya haɗa ido da Abba.Numfashi kawai ya sauke bata re da ya ce komai ba sai dai ya saka mahaifin sa gaba suka fice a tare zuciyar sa cike da wani irin ƙunci mara daɗi da duk lokacin da Mamaa tayi maganar Dam sai dukkanin su sun tsinci kan su a damuwa dan kafin su warware sai an ci lokaci Abubuwa da dama ke dawo musu a tunani soyayyan su da suka rasa ne suke musu riƙo a zuciya mara wuyar sauka saboda dukkanin su kamar wani irin bango ne ko ginshiƙi a gare su na farin ciki.
Anan Falon Hajow ta yi Sallahn Isha tare da su Leena haka ma Mamaa da take yin Abar ta zaune saboda ƙafafun ta babu lafiya yau dan duka haka suke fama da su har Hajow ɗin Dada ma sune ciwon sa ko Sir ma haka sai dai na shi bai kai nasu ba dan in ya tashi ko tafiya ba su iyawa Uwani ce kawai da suke kira (Ummu)take da lafiyar ƙafafu.
" Nidai yunwa nake ji Inna ni ".
Murmushi Inna ni tayi kafin ta ce " kin ji abinda zaki ce Malama ba wani gajiya ba ke da farauta É—aya biyu zaki zo min da zancen kin gaji ".
Dariya SHATOU ta kece da ita dan harda dungure kan ta Inna ni tayi.
" Akwai sauran abincin Baffann ku na nan ki É—auko tun da bamu kai ga na rana ba,dan yau ma tuwo ne zanyi".
Ido Shatou ta ƙwalalo waje kamar wadda ta ga wani mugun abu ko ta ji ta ce " Inna ni tuwo,nikam dai ba zanci tuwo ba yanzu ma fa shine zan ci ragin ɗumame wai so ake yi sai Na zama kamar tuwo ne a riƙa kira na tamalmatu ".
Dariya Inna ni ke son yi sai dai ta fuske abunta ta cigaba da saƙar kaba da take yi Shatou na gefen ta tana haɗa mata kayan hadin dan tunda suka gama wanchan aikin ta ɗaura girki lokacin ita Shatou ta shiga ɗaki ta duba wani aikin gida da aka basu hankalin ta ya ɗauku.
Kuka ta sakawa Inna ni Dagaske bata cin tuwo ko anyi shi yau dan ba zata yarda ta zama tamalmatu ba dan ta taɓa jin labarin mai sunan an ce daga cin tuwo ta zama haka an mu su irin wannan ta tsuniyar a makaranta inji wani prepect.
Lalllai kammm Sai prefect 🤣
" Wallahi Zan kira Almajiri na bashi ya cinye shi yanzu "
" Ke kuma idan kin gama shiriritar ki sai ki ci na rana ".