Sashe 90
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
fara Æ™oÆ™arin buÉ—e murfin sai kuma ya dakata tuna lafiyar sa da yanzu in ciwon sa ya tashi Abbu ne mai shiga damuwa matuÆ™a dan haka ya ajiye shi gefe har ya sha iska,ya rage sanyi. Jingina ya Æ™ara yi da seat É—in yana É—an kallon gefen damar sa sai kuma ya juyo a hankali ya Æ™ara É—aga wani abun sai ga wannan yar kwalbar da take É—auke da shishan sa. ZuÆ™a ya fara yi a hankali yana lumshe idanun sa yana fitar da hayaÆ™in da wani irin style na Æ™warewa. Idanun sa ya É—an É—aga ya kalli gaban motar. A É“angaren Muby kuwa dariya yayi wadda tun É—azu yake riÆ™ewa sai dai yar Æ™arama kafin ya matsa wajen Baffa na ya miÆ™a masa hannu cike da girmamawa suka gaisa. Baffa na haÆ™uri ya basa na aika aikar da shatou tayi na É“ata musu lokaci. Ya Æ™ara da furta " Ƙuruciya ce ita Tata haka take sai haÆ™uri Shatou kuma in sha ALLAH zata daina wata rana ka bashi hakuri ". " Babu komai Baba ai mun ga alama kamm Shatou Badai rigima ba,Zata daina in sha ai komai lokaci gare sa " Baffa na ya ji É—an sanyi a ransa duk da har yanzu yana jin wani iri a ransa na ganin MAHAJ É—in da yake fuska babu annuri. KuÉ—i Muby ya zaro daga aljihun sa ya damÆ™a ma Baffa na sai dai yaÆ™i karÉ“a,kuma a dai dai lokacin ne Mahaj ya sauke idanun sa kan su daga cikin motar kallon su yayi na yan seconni kafin ya É—auke idanun sa kan su yana cigaba da jan shishar sa,yana Æ™ara shanye idanun sa tare da kumshe su kamar mai jin bacci,duk da akwai bacci a idanun sa amma hakan Halittar Mazan take nature na sa ne. Duk yadda Muby yayi Baffa na Æ™in karÉ“an kuÉ—in yayi wanda kafin ma su lura Shatou sun yi gaba ita da Bibu da gudu suna dariya saboda tace ayi yar rigen gen kuma akan idanun Mahaj suka yanka a Guje. " Runner girl " Shine furucin da ya fito daga bakin sa a hankali ba tare da ya shirya wa hakan ba wanda ya fita a iya laɓɓan daga bakin wanda ba kowa zai ji ba koda yana kusa da shi ne kuwa, sai kuma ya ja tsaki na bayyane wanda ya sauka a kunnen Muby da ya riga yayi sallama da Baffa na yana Æ™ara jin jina Æ™uruciya da rigimar Shatou yana sakin murmushi. Zama yayi da kyau kafin ya kunna motar bayan ya saci kallon MAHAJ É—in da har yanzu yake zuÆ™ar hayaÆ™in dan har motar ta fara turneÆ™ewa ga hayaÆ™i da illa ko wani yake zuÆ™an taba ko wani abun hayaÆ™i zai iya cutar kai.Dan haka ya kunna abun hurar da hayaÆ™in da sauri,wanda ke zuÆ™e sa take. A É“angaren MAHAJ kuwa tari ya fara kafin ya ajiye shishan yana rufe ta ya ajiye gefen sa tare da Æ™ara shigewa seat na motar yana sauke numfashi jin yadda awazzun sa suka fara riÆ™e masa. Tafiya motocin suka yi suna barin wajen ajere gwanin burgewa. Baffa na bai É—aga daga wajen ba sai da ya daina ganin su sannan ya sauke ajiyar zuciya mai Æ™arfi yana kama hanyar gida. Su Shatou kuwa koda suka isa gida kowannen su na dariya da sauke numfashi kasancewar a tare suka shiga.Inna ni dake saÆ™ar kaba ce ta É—ago ta kalle su kafin ta ce " lafiya kuka faÉ—o muna haka yau har da kai Bibu da nake gani mai hankali ". Yar Æ™aramar dariya yayi yana furta " Inna ni mun gaji " " To dan kun gaji sai aka ce ku Æ™i yin sallama mai ya haÉ—a gajiya da sallama " " Kai ku koma kuyi Sallama ko na saÉ“a muku " Baki Shatou ta tura tana sauke nishin gajiya kafin ta juya ta bi bayan Bibu. Sallama suka yi suka shigo bayan Inna ni ta amsa musu. " Me ya faru yanzu a bani amsa Bibu " ? Ta Æ™ara tambaya kasancewar bata san komai ba domin A kan hanya ya haÉ—u da Baffa na ya fito daga gidan, Zashi fadar mai gari. " Wai fa Shatou ce Inna ni ta tare wa yan birni hanya da sun ture ta sun take ta da mota da ace ban kira Baffa na ba da sun kashe mana ita,kuma har da rashin kunya ta yi ta musu har da wani Æ™ato ta so yin faÉ—a ". Sai da ya kai Æ™arshe ayar zancen sannan ya daÉ—e bakin sa da sauri yana zare idanu kamar wanda yayi Æ™arya domin kuwa ya san halin Inna ni yanzu sai ta zane Shatou,tana dadewa bata buga ba amma duk ta Hasala sai ta buge ta take jin sanyi in ta kai ta Æ™ul bare ma ta sha mata faÉ—a akan rashin kunya wanda kuma ba kowa take yi wa ba sai wanda Allah ya jefa komar ta kan sa,ta samu waje wanda kuma ma ita bata É—auke sa komai ba a ta ta Æ™uruciyar. Shiru Inna ni tayi ta zuba ma Shatou idanu Æ™irjin ta na bugawa da wani irin sauri jin zancen mutanen birni ga maganar Bibu ta tsakiya da ta Æ™ara sanya ta kiÉ—ima da yace da sun ture ta sun take ta da mota,sun kashe mana ita. Ganin kallon da Inna ni take bin ta da shi ne daga sama har Æ™asa ya sa Shatou É—an shan jinin jikin ta. Ta sowar Inna ni ce daga zaunen da take ta kaÉ—a hanjin Shatou take ido ya raina fata rashin gaskiya ya bayyana Æ™ara rara gare ta, ganin Inna ni na tun karo ta ne ....âœï¸