Sashe 77
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi ko kamar Gaula haka ya bi bayan ta yana jin kan sa sama musamman da suka jera a tare sai yake jin kamar an biya masa kujeran makka,ko an masa kyautar manyan kuÉ—aÉ—e.
A haka suka isa dandalin a tsawalle take domin yana yi yana Kallon ta gashi bata wani saba ma hakan da kowa ba sai Bibu ko Baffa na amma yau É—an anace ya saka ta jerawa da shi dan dole,dan haka take ta cika tana batsewa ba tare da sanin sa ba.
Oho shikan ina ruwan sa ai gaba tayi da shi..
Kallo ne ya koma kan su, su Ramata har gwara kai suke yi da Amina wajen ƙara kutsa idon su wajen da suke dosowa da ɗan farin wata ya haske su.
Take guri ya amsa kuwwa samari na ta dariya ta irin burge su da Iro da shatou suka yi, dan sai suka ga muguwar dacewar su tare gashi sai ka zata wasu masoyan na ƙwarai ne dan ta sake fuskar ta tana yi tana kallon Iro da yake ta yaƙar baki sai dai ta ciki na ciki ji take kamar ta kai masa mari ga Shi sai tsine masa take yi ƙasan zuciyar ta.
Abokan Iro da ke wajen kuwa sama suka ɗaga sa suna cillawa saboda murna shi ko sai kwasar dariya yake yi yana ƙara jin kan sa sama.
Ita kuwa Shatou tana samun sun janye sa ta fara jan mugun tsaki wanda ya sa su Ramata Kallon juna.
Amina da ta fahimci komai murmushi kawai tayi dama ta san babu komai sharrin shatou ne.
Aiko bata gama tunani ba ta ji ta tana furta " Allah ya raba ni da Auren mummuna ƙazami ".Ta tofar da miyau tuno da haƙoran Iro.
Sannan ta cigaba da furta
" Ni sai É—an birni mai kyau,amma ba mai kyaun Aljannu ba,wanda idanun sa suke da mugun tsoro " Dukkanin su idanun su suka zuba mata sanin inda zancen ta ya dosa.
Ganin yadda suke kallon ta ne ya sa ta furta a hankali " Kai lafiya kar ku cinye wa Inna ni da Baffa ba kyau na ".
Amina ce kawai ta yi murmushi suko su jawairiyya shiru suka yi mata musamman Ramata fuskar ta dake haÉ—e tun dosowar su wajen bata saki ba su kan babu wanda ya lura cikin su sai shatoun ce ma ta lura sai ta basar da ita,dan ta san dai bata mata komai ba.
A hakan suka fara wasannin su sai dai ba,a je ko ina ba dambe ya kaure tsakanin Shatou da wata ana tsaka da wasan wai saboda bata mata riƙon dai dai ba ta faɗi dan haka ya sa ta ci ƙasa shine tana tashi ta kama yarinyar da kokawa abun da ta ɗan jima bata yi ba.
Aiko da ƙyar aka ƙwaci yarinyar nan.
Yarinya ta ji azaba sosai, dan haye ta Shatou tayi yarinyar gata Barakallah kamar ni ðŸ¤ðŸ˜‚amma haka ta haye kayan ta dan a girme ma zata bawa shatou shekara biyu.
Kukan ta ne ya ankarar da jama'ar wajen musamman maza da suke chan gefe wayen da basu lura da abun da ke faruwa ba.
Shi ko saurayin yarinyar dan har an musu baikon su irin na ƙauye jin Muryar ta hankalin sa ya tashi gashi babu mutucin aiko ya zo da azama zai kama shatou ya kakkarya sai yayi rashin sa,a dan Iro ya ce bai san wannan zancen ba zai yi maganin sa musamman jin irin zagin da yake jifan Shatou da shi bayan zagi harda kiran ta da Sunan yar tsintuwa,mara asali yar karuwa.Wayen nan kalamai sun yi tasiri ga zuciyar Shatou duk da ƙarancin shekarun ta,dan take taji kamar a bar ta ta yi maganin sa sai dai su Amina sun san bazata iya faɗa da shi ba gashi ma ba faɗa take yi da maza ba baki ne kawai.Shi ya sa yau suka ji daɗin kasancewar Iri iro wajen dan yau da sai buzun shatou.
Dambe ne ya kacha me mai rai da lafiya kowa na tashen balaga.Aiko da ƙyar aka raba , dan Iro sai da ya zubarwa yaron nan da jini.Anan taron wasa ya ƙare,domin kuwa faɗa ne ya ƙara kachamewa tsakanin abokan Iro da na yarinyar duk da dai dama abokai ne wasu ƙungiya daban bayan na iro dan yaron ɗan wani mai kuɗin ƙauyen ne shima jin kan sa yake yi sosai.
Da ƙyar aka raba faɗan bayan wasu sun je sun gaya wa mai gari da bai tashi daga fadar sa ba.
Koda aka isa da su wajen mai gari da ya turo daga fadar sa,cike da mamaki yake kallon su kafin ya iya yin magana jin bahasin rigimar koda ya bincika ya ji cewar Shatou ce sai ya shiga mamaki dan ya san dai ya raba Shatou da Iro,gashi kuma zagin da iro yace yaron ya mata ya girgiza sa sai dai bai nuna ba ya dai tsawatar musu,a hakan ya samu ya raba case É—in aka watse sai dai shi kamm Saurayin nan mai suna Shamsu bai bar zancen ba,ya sha alwashin sai ya rama ma Nazihwa budurwar sa bugun da shatou ta mata.
A ɓangaren shatou kuwa dukkaninn su hanyar gida suka nufa a tare,gudun kar wani abu ya faru su Amina basu bar Shatou ba sai bakin ƙofar gidan Baffa na suka ajiye ta saboda yau dai babu Bibu a tare da ita ya ce kan sa ke ciwo.
Duk da ta ce su tafi amma haka suka ƙi sai da suka ajiye ta sannan suka juya kowa zuciyar sa maƙare da tsoro na damben da aka yi sai dai ita giwar babu ko ɗar a jikin ta.Hasalima ta watsar da komai kofar gidan.
Koda Inna ni taga shigowar ta bata ce mata ƙala ba bayan amsa mata sallama Sululu kamar wadda tayi ƙarya haka ta shige ɗakin ta.
Inna ni ajiyar zuciya ta sauke kawai ta shige É—akin ta bayan ta tabbatar mata da ta tabbatar sai tayi addu'a kafin ta kwanta daga chan ta amsa da toh.
Tana cire kayan jikin ta ta É—aura zani saboda zafin da ta ji ya taso mata.
Baffa na dai da dake biye da shatoun tun fitar ta har Dawowar ta,yana biye bayan su iya da su Amina faÉ—an ma ya ji komai da ya faru,duk da yana nesa kaÉ—an aka yi shi,a hankali ya sauke ajiyar zuciya da numfashi yana shigewa gidan tare da sakaya shi bayan yayi basmalah.
Yau sati É—aya da dawowar su MAHAJ wanda ya kama kuma saura Sati uku a zumi dan haka ya zama ko ina sai shirye shiryen tarbon baÆ™o ake yi ta ko ina sai gyare gyare ake yi.âœï¸
A GAFARCE Ni na so yafi haka jiya ban yi da yawa ba sai na tsaya na ƙara muku,yayi tsawo to abun ya gagara exams on next Monday gara nayi focusing kan karatu kar na kwaso carryovobibi🤣Father yace a ajiye rubutu.
Zan tafi Hutun wata É—aya zuwa october zan dawo in Sha ALLAH.Idan muna cikin masu gani idan Rabbi ya lamunce mini.
Zan dawo mu cigaba da wannan tafiyar mai ban mamaki da al'ajabi da rikitarwa.
Na san zaku ji rani ko nan da shekara ne.Dan haka nake alfahari da ku.🥰💯✨ðŸ™
Allah ya bar kauna.🤲🤲
Dan Allah ku saka Ni a cikin Addu'oin ku.Allah ya bani sa,a da duk wani mai rubuta jarabawa.
Shin Iro zai samu Shatou kuwa ?
Shatou zata zama yar sanda kuwa kamar yadda take buri?
Ina labarin Alina,Sarina ?????
Yan biyu masu abun mamaki da tsoro.
Ina labarin ta baiwa ?
Ina labarin Mai zuwa wajen boka gangaro?
Me ye abun da Ayyah ta tsana akan mahaj game da mahaifiyar sa ?
Shin wane irin abu ne yake damun rayuwar Bilal
Me malam Hambali yake ɓoyewa ?
Ya tushen wannan labari ya ke,ina asalin sa,hmmmm mu haÉ—e a nan da October in Sha ALLAH âœï¸âœï¸
Akwai abubuwa da yawa bayan wayen nan da ya kamata na warware muku kafin zuwa na Hutu sai dai Allah bai nufa ba.Dan haka ku sha kurumin ku zan dawo da zafi zafi 💃💃💃ba tare da tsaiko ba In Sha ALLAH.Ngd.yan amana ta.✨✨🥰
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE._*
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
_________________________
Alhamdulillah, all praise be to Allah, the Most Glorified and Exalted, who granted me the opportunity to return from the short journey I undertook.I appreciate the support you all showed me by waiting patiently throughout these past days.
I’m proud of you, my beloved ones both near and far, those I know and those I don’t.May Allah preserve our love and strengthen our bonds of kinship.
I also pray to Allah to not let me face disgrace and to grant me the ability to complete this book successfully without any obstacles.
My sincere gratitude goes to my readers,📚 because this name Fa’iee🥰ðŸ˜âœ¨wouldn't have had meaning without you lovelies 💕. Thank you so jazakallahu khairan.ðŸ™Kurman Æ™addara na godiya Æ™warai Dagaske kun nuna masa Æ™auna matuÆ™a kuma na ji daÉ—i kamar in taka ðŸ¤ðŸ˜ðŸ’ƒðŸ’ƒðŸ’ƒ
Endless thanks to my family,may Allah bless us, increase us in unity and strengthen our ties of kinship. Ameen.🤲
🕊ï¸ðŸ•Šï¸ðŸ•Šï¸