← Book details Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 110

Sashe 86

Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Wata dai ta ce haushi kake bata my crush 🙄😏🚴

Kar ku man ta kuna karanta littafin KURMAN ƘADDARA ne tare da Marubuciyar ku ta amana fa'i.💕✨
Kar ku yi sanya wajen BIBIYAR wannan labari dan samun warwaran zare da abawa,wannan tafiya, tafiya ce mai cike da abun burgewa, Soyayya, ƙauna,darasin rayuwa.

______Kafin su gama zagayen kuwa mai gari ya iso wajen bayan samun labarin zuwan su daga Iro da wasu daga cikin mutan gari dan haka ya saɓo babban riga daga Majalisa suka yo nan.
Haka ma malaman makarantar su shatou suma rabi da kwata duk sun yi gefen,ayi komai gaban su musamman da kowa ya san MAHAJ ɗin na raba kudi dan ko wancan zuwan ya kashe kuɗaɗe haka ya damƙa su ga muby yabawa malamman su Shatou suka raba da wasu daga cikin jama'ar da suka dabaibaiye sa.duk da basu san asalin wanda ya zo ba amma suna fatan ya kasance shi ɗin ne.Dan haka wajen yake ta cika dan sai yanzu wasu da suka samu labarin abinda yayi wancan zuwan suke samun labarin zuwan sa.
Sun zagaya ko ina a gajiye ganin ko ina yayi masa yadda ya ke so ne ya sa yayi ce su tafi yanayin sallama da mai gari dake ta washe baki kamar gonar aufiga Sai Iro biye dashi kamar jela, shima na sa bakin washe.
Suna gama Sallamar da mai gari da yake É—an bawa amsa da ido sai ya juya ya shige motar sa.
Muby ma shigewa yayi wanda yayi É—an jimm yana kallon tsakiyar makarantar ta su Shatou hango yarinya tayi kneeldown Haka kawai zuciyar sa ke ayyana masa itace dan ya sa halin ta da rigimar ta.
Sanin halin uban gidan sa ne ya sa ya faÉ—a mota yana girgiza kan sa.Sai dai Har ya shiga ya kasa share zancen dan haka bai cewa MAHAJ komai ba dake pressing phone É—in sa a yanzu karo na farko tun fitowar su wanda koda ya ji fitar muby sarai amma ko É—aga kan sa bai yi ba.
Cikin yar Sassarfa ya matsa bakin inda malam Bello yake.
Ban san abinda ya yi wa malam Bello ba chan na hango sa yana wasar baki kasancewar gefe ya ja sa suka yi magana tare jin bahasin abinda tayi domin kuwa bayan zuwan sa wajen ya ƙara tabbatar da ita ɗin ce dai kamar yadda ya zarga duk Tausayin ta ya kama sa gashi basa shiri a uban gidan sa bare ya ce ta zo a kai ta gida sabida ƙafafun ta da suka yi sanyi ga gajiya.✍️

Babu ƙorafi😂😏😂Yau har sai an gaji da karatu page ya cika.🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800

# _FA'EEH BG CE✍️_

*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746

Daga Alƙalamin✍️
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞

Like,react,share,and Comment,Vote PLS 🙏🥺💔

_*KURMAN ƘADDARA*_

*_©®Faiza Almustapha Murai_*

_*FA'EEH BG*✍️_

P________3️⃣9️⃣

*BOOK ONE*
*_FREE_*

*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*

*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y

*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t

_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_

✿⁠☉☉✿⁠☉☉✿⁠☉☉
Chapter 86 · 0% Book details