Sashe 47
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Bayan fitar su kuwa Momy cike da kisisi na ta miƙe tana furta. " Angode ƙwarai Abban su,Bari na kawo maka ruwa " Dan bata saka kowa aikin mijin nata ita take yi da kan ta komai yawan sa.
Kai ya jinjina mata yana yin balance akan kujerar da yake kai fuskar shi na sauya wa da damuwa dan har yanzu ya kasa sanin tunanin da zai yi.
Ruwan ta tsiyayo masa sannan ta zo da lemu na kwali mai tsada haka ta É—auro kayan akan tiren da ta É—auro su.Lemun ne take ta faman girgizawa.
Tana É—an satar kallon Abba da ya rufe Idanun sa..
"Abban su anya kuwa lafiya lau kake naga kamar fa akwai damuwa akan kyakkyawar fuskar nan taka" ?
Ta furta tana É—an nuna damuwar ta.
Murmushi ya saki kafin ya buÉ—e idanun sa .
Yace '' Babu komai Asma'u,Bacci ne kawai nake ji jiya ban kwanta da wuri ba saboda ayyukan da na ke son na kammala a office da ban samu nayi ba ".kai ta jinjina tana fara miƙa masa lemun mai sanyi da tsiyaya masa.
Karɓa yayi yana kaiwa bakin sa cike da Bismillah.
Cije baki Momy tayi kafin ta tsiyaya masa ruwan suma tana sakin Murmushi ganin ya shanye duka.
Ajiyar zuciya ya sauke jin yadda sanyi ya ratsa sa.
Bai ma sha ruwan ba ya miƙe yana faɗin " bara naje na ɗan kwanta kafin a yi sallah ko kan zai rage mini ciwo su idan sun dawo kice musu na wuce ".
Kai Momy ta gyaÉ—a kafin ta sauke ajiyar zuciya tana masa sai anjima.
Duk da anjima kaÉ—an zai dawo part É—in na ta saboda itace da shi anjima,har nan da kwana biyu.
Murmushi ta saki wanda ita kaɗai ta san ma'anar sa sannan ta kwashi kayan da aka kawo na Hamrah ɗin bayan ta gama sakar musu harara kamar sune Abba ɗin da su Leena ƙwafa tayi tana wuce wa Bedroom ɗin ta.
A part É—in Momcy kuwa Ninah kawai suka tarar anan falon itama cike da farin ciki ta karbe kayan tana tambayar wa ya siyo musu.
" Abba ne " suka haÉ—a baki wajen faÉ—a aiko cikin daka tsalle da murna ta ke furta " thanks you Abba ".
Hayaniyar ta ce ta sanya Hajiya Ramlat fitowa wadda har ta É—an fara bacci bayan shigar ta.
" Ke lafiya kika cika mini gida haka "?
Kayan ta ke nuna mata fuskar ta wanze da murmushi.
Washe baki Momcy tayi kamar ta yage sa dan murna dama mace ce mai shegen son banza.
Karɓan kayan tayi tana dubawa dukkanin su babu ƙarami kaya ne masu tsada dan kowace riga da wando zasu kai kusan dubu arba'in ko fiye da haka takalmin ma masu tsada ga chocolates nan suma zube masu yawa.
Fuskar ta cike da murmushi ta ce " Abba ya kyauta kamm yana ji da ya yan sa,kuce an gode Allah ya saka da Alkhairi "
" Bari ma na haÉ—a ku da faten wake da nayi É—azu na san yana son sa sai ku kai masa ".
miƙewa tayi ta shige kitchen bayan gama maganar ta jima a ciki sai gata ta fito bakin ta washe hannun ta rike da yar wata kula mai kyau ta silver da ta haɗa da golden.Miƙa musu tayi suka karɓe kuwa Ninah ma ta karɓa sannan suka fice daga part ɗin.
Koda suka shiga Part ɗin Momy basu tsaya jiran komai ba ganin baya nan haka ya tabbatar musu da ya koma part ɗin Ummah sai Reena ta karɓo Coolern saboda Hamrah ta san halin mahaifiyar ta sai ta mata faɗa saboda bata, bata izninn fita ba.
Ganin bata falon ya sa ta miƙa ma Reena Ita ta wuce bedroom ɗin Momcy ta ƙara ganin kayan ta dan ta san suna wajen ta...
'Tunda suka dawo daga makarantar ƙirjin ta yake wani irin bugawa ba tare da ta san dalili ba dan in ka lura da kyau zaka iya ganin yadda ɗan hijabin ta yake ɗagawa.
Duk yadda su Amina suke son ta saki jikin ta ta kasa Æ™arshe ma kuka ta saka musu abinda bata cika yi ba.Bibu hankalin sa tashi yayi shima ganin yadda take kuka wiwi kuma a iya sanin su babu abinda aka yi mata har aka tashi daga makarantar.Da Æ™yar suka rarrrashe ta suka samu ta yi shiru sannan ta miÆ™e suka cigaba da tafiya wadda ake yin ta yau kamar masu koyo dan Shatou bata iya cewa ga inda take saka Æ™afar ta.Su suke kula da duk tafiyar ta ta har suka iso gida zuwa lokacin magriba ta gabato.Sak Inna ni tayi ganin yadda SHATOU ta koma kamar marainiya dan ko lokacin da ta samu kan ta acikin baÆ™on wata a matsayin farin ta, bata yi hakan ba,cike da mamakin yanayin na ta take kallon ta cikin É—an hasken da ya rage.Kafin ta iya furta wani abu sai ga Baffa na ya shigo cike da sallama.Bibu ne ya amsa masa sai Inni ita kuwa SHATOU kuka ta Æ™ara fashewa da shi tana dafe Æ™irjin ta,da yake cigaba da bugawa tana durÆ™ushewa wajen kan ta Bibu da Baffa na suka yi cike da kulawa.âœï¸
Anya kuwa Momcy 🚴🚴🚴🙆â€â™€ï¸Wannan matar nason kunce mini É—aurin kaina.
Malam ma haka jama'a me yake faruwa wai🤨an bar mu cikin duhu.🚶🚶😂🚴🚴
Shatou me yake faruwa hiliss ki daina karya muna zuciya.🥺
# Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*💋KURMAN ƘADDARA💋*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P_____2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eeh Bg*
# Shatou
# Baffa na
# Iro
# Leena SS
# Reena SS
# Mamy
# Samir IS
ðŸ‚ðŸƒðŸ‚ðŸƒðŸ‚ðŸƒ