Sashe 74
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Da ban wuni ba ne zaka ganni,ja'irin yaro mai mugun hali,halin ne na uwar ka zaka nuna mini hi'illanci,ka ji murya ta garas nake,ina ruwan ka ma da yini na ne, kake tambaya na akan wuni lafiya,to nace ban wuni ba ka haɗa taro kayi party mtsww mugun iri kawai,Ragin dashin ɓarayi,an dai cuce ni wallahi " ƙyatt ta kashe wayar tana ƙara jan mugun tsaki.
Tun da Ayyah ta fara magana ya rintse idanun sa da ƙarfi mafi munin kalaman da ya ji na ƙarshe su suka ƙara ta fasa jinin jikin sa wani irin rawa jikin sa ya fara kamar mazari zuciyar yan maza ta motsa.
Yafi ƙarfin mintuna biyu a haka kafin a hankali ya sauke a jiyar zuciya wani irin rauni na bayyanar masa idanun sa ya ware da suka chanja launi kafin ya zuba ma wayar idanu.
Kalaman na Ayyah na yau sun fi na koyaushe yin nauyi a gare sa.. me take nufi da ragin dashin ɓarayi,me take nufi da mugun iri wace irin cuta ce take cewa an musu ...
Haka ya jero wa kan sa wayen nan tambayoyin sai dai babu mai bashi amsar su.Duk iya dogon tunanin sa ya kasa gane inda aka dosa.
Kan shi ne ya fara sara masa hakan ya ƙara sanya jikin shi yin sanyi idanun sa ya rufe cike da tunani iri iri.Kiran Sallahn Isha ne ya tayar da shi daga wajen.
A ɓangaren Ayyah kuwa sai da ta gama wayar ta gama yaɓa maganganun ta sannan ta lura da wanzuwar Abbu a wajen da ya shigo tun kafin ta ɗaga kiran ta fara mita.
Da farko har ta nuna alamar ɗan razana sai kuma ta taɓe bakin ta tana kallon ƙwayar idanun sa da suka sauya daga fari zuwa jaa ɓacin rai da baƙin ciki da damuwa sun mamaye su jijiyoyin kan sa sun miƙe kamar yadda na MAHAJ suka ɗaga saboda yadda zuciyar Shi ta motsa.
Yafi mintuna shida wajen tsaye a gefen ta yana kallon ta kafin ya ji saukar furucin ta.
" Ka É—aga mini akai kar ka jagula ni,haka kawai ka saka wa kan ka damuwa har ta kai ka da hawan jini ina dalili,ka san kai kaÉ—ai nake gani ita wacchan gantalalliyar daÉ—i miji ta bar ni nan dan haka ka natsu ka samu lafiya,shi wanda kake ji ma tausayi bai ji ma kan sa duk wata magana tawa bana ganin tasirin ta gare shi,É—an neman mai zuciya irin ta uwar shi ".
Ajiyar zuciya Abbu ya sauke domin wani irin Tausayin ɗan sa da ya saukar masa dan a gaban sa ya fara maganar, maganar ma na da ko shi da yake mahaifin sa ba kullum yake samun irin haka ba ya rasa wace irin ƙauna MAHAJ yake yiwa Ayya da ya kasa share lamurran ta duk da musgunawar da take masa.
Yadda ya ji Muryan ɗan na sa cike da ɗan farin ciki yake gayar da Ayya ɗin hakan ya ƙara karya masa jiki domin a handsfree Ayyah ta saka wayar abun ka da tsufa sai tace bata ji sosai.
" Ayyah ba ya da laifi na sha faɗa Miki,daga shi har margayiya Zainab Basu da laifi,nine ɗan ki mai laifi,Ayya me ya sa ba zaki haƙura ba naga dai ta tafiyar ta fa,sannan ko Allah muna yiwa laifi ya yafe muna,bare Ayya ba laifi Margayiya zainab ta Miki ba,me ye lafin ta ƙaddarar ta ce haka,ko ince tamu,shin wani laifi ta yi ne, babu fa,na roƙe ki Ayya ki saurarawa MAHAJ haka ".
Baki da hanci Ayya ta saki tana kallon sa kamar irin tana sauraren sa maganar na shigar ta aiko yana kai aya ta aza masa kuka wiwi bai son ta ya fi fi ta ta da É—an sa da matacciyar matar sa,wai har ita zai dinga wa faÉ—a saboda É—an sa lallai zainab tayi nasara dama ai dangin tsafi ta fito,dole a rina,shi yanzu ko Tausayin ta bai ji bata da kowa sai shi.
Wayen nan kalamai su suka ruÉ—ar da Abbu har bai san ya kai kusa da ita ba ya rungumo hannayen ta.
Hawayen ya fara share mata kafin ya rarrrashe ta da ƙyar yana taushe wani irin dutse mai ɗaci a maƙoshin sa na damuwa da ɓacin rai da ɓakin ciki.
Sai dai bai da abun yi akan wannan ƙiyayyar da Ayya ta ɗaura wa MAHAJ babu wani ƙwaƙƙwaran dalili.
Da ƙyar ya yi shiru hakan ya sa bai ƙara furta komai ba bayan kalmar haƙuri ya fice daga bedroom ɗin na ta sashen ma gaba ɗaya..
Zarya ya ke ta yi bayan ya koma bedroom É—in sa yana son kiran MAHAJ É—in sai dai ya san shi ba zai iya taushe yanayin da yake ciki ba,ya san MAHAJ zai taushe amma shi ba zai iya ba take raunin sa da Damuwar sa zasu iya bayyana.Haka yayi ta tunanin abun da ya dace yayi inda
Daga ƙarshe dai ya haƙura da kiran na sa har zuwa da safe.
Haka Ammah ta same shi zaune cikin damuwa da ƙyar ya iya ce mata babu komai sai dai duk yadda ya ke ƙokarin ɓoyewa ta gane komai dan haka bata ce komai ba ta ja bakin ta tayi shiru cike da tunani a cikin zuciyar ta,dan ko abincin da tace aka wo masa saboda bai ci abincin dare ba cewa yayi aa dan haka ta zuba masa ido daga ƙarshe ma wanka ya faɗa bai daɗe ba ya fito a gurguje ya kimtsa ya yayi addu'a ya haye kafcecen gadon sa yayi kwanciyar sa cike da damuwa yana rufe idanun sa.
Am mah inda saboda ta saba da wannan É—abi'a ta Abbu a lokuttan da yake cikin damuwa hakan ya sa cikin rashin nuna damuwa itama tabi sahun mijin na ta kasancewar a shirye ta shigo dama tayo Sallama da ya'yan ta dan kayan bacci ne jikin sa.
Tun da suka haɗu bayan anfito Sallah ya san cewa akwai matsala ganin yanayin fuskar ta sa, ta ƙara chanzawa ta haɗe irin na mugun izzar nan da iko da kuma yar damuwa da take bayyane. Cike da tausayin sa haka ya bishi da kallon har ya ɓace wa ganin sa kafin ya bi bayan sa.
Bai same shi ƙasa ba dan haka shima ya wuce sama.
A chan ya same shi sai dai ya saka lock a ƙofar bedroom ɗin sa duk yadda Mubarak ya so na'urar nan ta cire masa makullin ta ƙi haka ya juya yana fatan komai ya zo da sauƙi dan ya san duk ya sha shishar nan da yawa yadda yake hasale haka zai iya yiwa kan sa illa ta kai shi kwance saboda
Illar hakan a jikin sa.
Shishar kuwa ya ke sha dan gani yake ita ce maganin kawar da Damuwar sa,haka yake ta zuƙar ta kamar yadda ya saba sai da ya ji ya fara tari sannan ya ajiye.
Wani locker ya buɗe ya janyo sweet mai ƙamshi ya jefa bakin sa yana sauke Numfashin ajejjere.
Sai da ya ja yan mintuna kafin ya miƙe ya saɓule kayan jikin sa ya faɗa da ɗan toilet ɗaure da ɗan ƙaramin towel da yayi masa ɗaurin a zaz zarge kamar ya faɗi.
Bai jima ba ya fito ɗaure da wani sabon towel ɗin a jikin sa,ga danshin ruwa a jikin sa,da alama wanka ya ɗauro,sai kam sa na ɗauke da ƙaramin towel white kamar na ɗaure a ƙugun sa.Kayan barci ya saka masu taushi da santsi maroon color da suka ƙara bayyanar da hasken fatar sa irin na turawa..
Turaruka ya fesa masu ƙamshi sannan ya haye gadon sa yana jingina bayan sa da kan gadon yana sauke numfashi.
Ya daɗe zaune haka kamar mai wani tunani kafin ya yi addu'a ya rage haske da ƙara gudun A.c.
Lallausan duvet ya rufa jikin sa da shi yana lumshe idanun sa..
Mubarak da ke ta faman zagaye sai da ya tabbatar da yayi bacci babu motsin sa sannan shima ya shige.
A hankali a hankali bacci ya kwashe sa mai nauyi.
Asuba ta gari É—an Abbu jikan Ayya...
Sanye yake cikin Suit blue and white ya sha kyau har ya gaji farin madaran fatar sa sai ƙara kashewa masu manyan guntayen mutanen nan ido yake yi,da jajayen fata,Ga kan shi ya sha gyara Masha Allah sai ƙamshi yake zubaawa.Miƙa masa hannun da ake ta yi ne inji manyan mutanen da aka gayyata a wajen presentation ɗin suna jinjina masa na da nuna irin ƙwazon da yayi,Musamman kasancewar sa ɗan Nigeria dan ba su cika samun yan Nigeria a irin wannan presentations ɗin ba wannan ne karo na biyu dan haka ya samu jinjina wa matuƙa dan tunda ya fara har ya gama tafi ne ke tashi na nuna jinjina da yabawa.
Duk yadda yake daurewa da hayaniyar wajen abun ya gagare sa, dan haka ya zubawa Mubarak ido da ke ta washe baki kamar shi yayi presentation ɗin nan ya ji daɗi matuƙa dan yadda ake yabon ɗan Abbu abun farin ciki ne a gare sa ya san Abbu zai ji daɗi matuƙa idan ya san cewa Ɗan sa ya yanke kowa shi ya zo na farko.
A ward ɗin sa ma Mubarak ya karɓo sa tare da na makarantar ta su inda su suka yo na farko a cikin gaba ɗaya presenter ɗin kuma shi ya zo na farko.
Kallon sa Mubarak yayi dan shi ba yanzu ya so su wuce ba har sai jama'a sun fara ragewa masu taya sa murna.
Amma ya san halin uban gidan na sa hakan ya sa ya miƙe shima yana gyara Suit ɗin sa baƙi kamar na sauran mutanen da ke wajen dan suma mafi yawa duk baƙi suka saka Abin kamar haɗin baki mahaj ne kawai mai sanye da blue and white.
Taro yayi kyau matuƙa.
Ficewa suka yi daga Ƙaton Hall ɗin na gwamnatin China da aka gudanar da taron..
A gajiye ya zauna bayan motar da mubey ya buÉ—e masa yana jin kan sa na sara masa ga kasala ta gajiya da ta saukar sa,da doguwar maganar da yayi,duk da taÆ™aitaccen bayani ne yayi,Sannan Gashi Surutun wajen yayi yawa musamman na Chinese É—in da ke tana faman yawo da shin shin😂âœï¸âœï¸