Sashe 50
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
'Harara take ta galla musu sai dai babu wanda ya kula ta, su dai abinda ya kawo su suka yi suka samu waje suka zauna,cike da rashin damuwa da yanayin na ta.
Tun da kuma suka gaida ita dan amsawar ma ciki ciki ta amsa musu ita dan haka bata ƙara bi takan su ba,dan dukkanin su umurnin Ummah suke bi dan ita ke turo su dole daga su har Bilal gaida matan uban na su da sauran matan yan uwan sa koda kuwa ba su so dan akwai inda suke jin daɗin shiga kamar sashen Hajiya Asma'u da sashen Hajiya Ramlat da sashen Hajiya Maryam mahaifiyar su Samir wadda suke kira Hajiya.Ba su damu da halin ta ba sun saba dan ita kai tsaye take nuna musu tsana dan shi kan shi ma Abba ya sani kuma bai takura mata da dole sai ta so ya yan na sa ba wulaƙanci dai ne bai ɗauka ga kowannen su akan ya yan sa da suke ganin kamar ya fifita su da yar guda ɗayar Momcy da ma su Ninah.
Dalilin da ya sa Ummah ta tura su kuwa ganin sun shiga kowanne sashen bayan dawowar su daga shashen Momy da faten waken da ta ce akaiwa Abba wanda Ummah ta karɓa sannan ta ce su juya su je su gaida Hajiya Sa,ada Mamy itama su gano ta kamar sauran.
Dan haka da turin baki suka juya.Abba da bai shige ba tukunna ya yi yar ƙaramar dariya yana jin wani irin kaunar Ummah a ransa duk da ya san Yadda Hajiya Sa,ada Ke rashin kulawa da ya yan Ummah bai taɓa ganin damuwa kan fuskar ta ba kai ita ko abokin faɗa bata dashi cikin abokan zaman na ta dan haka yake ƙara girmama lamarin ta duk da suma sauran ba,a cika kama su ba dan suna yin kishi mai tsafta sai dai duk da haka kowaccen su akwai abun da ke ranta tsakanin Mamy, Momcy.
Sai da suka kusan share mintuna talatin suna zuba wa tv ido sannan Leena ta zunguri Reena da tayi balance dan ta saki jikin ta sai kallon Cartoon take yi da ta sauya ita kuwa Hajiya Leena da take jin ta kamar a ƙaya ta ɗaure fuska ta mau dan tana jin hararen hararen nan har cikin jikin ta dan haka ta kasa ko ƙara kallon gefen da Mamy take zaune.Dan Umurnin Ummah ne ta ce Sai sun tsaya sun ta ya ta fira saboda ita dai tausayi take bata babu wani yaro na ɗebe kewa a sashen ta daga masu aiki sai ita kaɗai dan haka take tura su sosai a sashen sai dai Allah bai saka ma Mamy ƙaunar su da su har uwar ta su ba,duk da kuwa tana da son yara amma bata kula su ko kaɗan.Tun Ummah bata gane ba har ta gane amma duk da haka baiwar Allah sai ta tura su wannan rashin albarka ba su ba har Bilal yiwa take yi dan ta sha barin sa a falo shi kaɗai ta ƙara gaba shi ko ga sharaɗin Ummah dan haka yake zaunawa har a ɗan ja lokaci sannan ya fice,to yau ma sun ci sa,a ta zauna kuma ta amsa musu sallama.
Hajiya sa,ada mace ce irin matan nan masu kaifi ɗaya idan bata son ka bata son komai na ka dan haka saboda rashin kaunar da ta keyi wa Ummah sai ta shafi ya yan ta,Sannan mace ce da bata damu da shiga sabgogin mutane ba sai dai tana da sakewa idan ta ta shi da kuma wanda ta ga dama dan idan ta shiga sashen surukan na ta bama zaka ce ita bace ko a gaban mijin ta,dan suma suna ƙoƙarin bata kulawa Musamman Uwani da ta san zafin rashin haihuwa tun da ta ɗan ɗana itama wanda har yanzu suke cikin raɗaɗin.
(Masu neman haihuwa ido rufe Allah ya basu.Rashin haihuwa tabo ne Babba mai raÉ—adi da ke samun zukatan wayen da suke cikin wannan yanayi,yara abun so ne ga kowa musamman naka kana kallo kana jin daÉ—i,shi ya sa sai inyi ta mamakin Mazan da ko matan da basu son haihuwa abinda wasun su suke nema ido rufe.Suna nan Dare da rana suna kai kukan su ga Ubangiji.Amma sai kaga ciki ya tasa an hana sa shaÆ™ar iskar duniya saboda son rai.Kyautar da kai baka isa ko wanin ka ya baka ita ba.Allah ka bawa masu neman haihuwa,Iri mai albarka.Aminâœï¸)
Miƙewa Leena tayi wanda ya sa Reena kallon ta kafin ta ɓata fuska tana miƙewa.
Dan ta so ta cigaba da kallon ta dan ita fa ko a jikin ta.
Ficewa suka yi bayan sun mata sallama sai dai bata ce musu ƙala ba duk da tana jin Reena na nanata Mamy mun tafi.
Sai da suka fice sannan ta juya ta harari bayan su tana furta " Ya yan Mayu kawai duk zan yi maganin ku har uwar ta ku uwar munafukai ".
Mtsww ta ja dogon tsaki tana kara waya akan kunnen ta.
Suko su Leena suna fitowa Sashen Hajiya suka faÉ—a ganin wata dallaleliyar mota Parkey a gurin wadda ko ba,a faÉ—a ba sun san ta waye har rigen gen suke yi cike da farin ciki da mamakin yaushe ya dawo haka suka an taya Æ™aton falon babu ko sallama,kowaccen su fuska washe babu ma kamar Reena.âœï¸
# 2025
# Hausa novel
# Love,and romance story
# Zumunci mai ban mamaki
*PAID BOOK 1k*
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga Alƙalamin
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Commente,and like pls ðŸ™
_*💋KURMAN ƘADDARA💋*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P_____2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eeh Bg*
☘ï¸â˜˜ï¸â˜˜ï¸