Sashe 58
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
" Sirrin ki naki ne yana nan ɓoye bana son ki ƙara mini magana akan sa,Babu wanda zai taɓa zargin ki koda kuwa ya ga wata alama mun toshe kowace ƙofa,ki yarda da mu, ba zamu taɓa bari aikin shekaru da dama ya tafi a banza ba,kin mance sharaɗin mu da Sarkin Aljannu muddin muka kuskure su ɗan duna da ɗan duhu suka halaka akan wannan aiki Ni dake duk mun halake dan haka ba zan taɓa wasa da wannan aikin ba na toshe kowace ƙofa "
" Na yarda da ku Dan Baiwa,Kawai dai wata rana sai nake jin kamar akwai wanda yake da wani sani akai kuma yake cikin kokwanto akan abun wanda wata rana kaÉ—an zan fallasa,Yanzu dai shi kenan bari na tafi dan dama wata yar dama na samu na fito sai na sake dawowa ".
Kudade ta ajiye masa masu yawan gaske kafin ta miÆ™e tana zagin sa yana zagin ta sannan tana juyawa ta É“ace É“att kamar yadda ta saba yi kullum idan ta zo shima É“acewa yayi kamar bai taÉ“a zama wajen ba.âœï¸
Ta Baiwa 🥵
Ta baiwa 🥵
Ta baiwa 🥵
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P________2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
_____________" Umma Ya Samir ya dawo "
Reena ce tayi zancen tana washe bakin ta kamar gonar audiga.
Ita kuwa Leena zama tayi tana haÉ—e rai kamar wacce aka yiwa mutuwa.
Murmushi Ummah ta saki kafin ta ce " Masha ALLAH,yau ya samu zuwa kenan,shi kam kamar ana korarar sa da gida shida Soja ko hutun basa son zuwa ".
Ta yi zancen tana kallon Leena da ta ke shiru.Hannun ta ta riƙo tana furta " Wa ya taɓa wannan kayan ita kuma ta shigo min haka ".?
Dariya reena ta ɗan yi wadda ke ƙara wasar da idanun ta da suka fara ɗan sauyawa dan tun shigowar su Ummah ta lura sai dai ba ta tambaya ba kawai tana jiran su faɗa da bakin su,amma ta lura ba faɗar za,ayi ba dan giwar a cike take.
" Yaya B ne ya ɓata mata rai "
Kyaɓe baki Umma tayi a hankali kafin ta ce kunfi kusa cikin zuciyar ta tana Murmushi amma a fili sai ta ce " Kai BILAL bai kyauta mini me ya sa ya taɓa mini yaaa yaushe ma aka shirya bamu sani ba ".?Takai ayar zancen tana jiran amsar su fuskar ta sake.
Baki Leena ta tura gaba ita kuwa Reena dariya ta saka ganin yadda Ummah tayi da fuska tana kallon Leena. Cike da É—an irin mamaki.
" A ina kuka samu yin magana da shi ne " ?
" A Wayan Yaa Samir ne "
Reena ta bawa Ummah amsa.
" Ku bar ni da shi zamu garwaya ba faÉ—a masa bana son yana takura wa ya ya na amma naga alamar bai jin magana sai na fara zane shi da bulal.. ".
Ai ko kafin Ummah ta kai ƙarshen zancen Leena ta fashe da dariya haka Reena dan sosai suka dinga dariya wai sai Ummah ta zane shi garsheshen ƙato dashi har ta hango Ummah na dukan shi yana kuka.
" Ummah kina iya zane sa,yafi ki ƙarfi fa " ?
Leena da ta saki fuskar ta tayi zancen tana kallon Ummah da fuskar ta ke cike da murmushi na farin ciki ganin yadda suka saki fuska lokaci ɗaya musamman Leena da ta haɗe ta gabas da yamma wanda ko bata tambaya ba ƙara ce ta kawo mata shi ya sa aka shigo aka yi mata zugumm kamar kurma yayi faɗa,dan ta san dole zata tambaya in ita bata faɗa ba Reena zata faɗa.
" Sosai ko har yayi kuka harda karya sa ma zan iya a ƙafa ".
Dariya Leena da Reena suka ƙara fashewa da ita kafin Leena ta miƙe kamar wadda aka tsikara ta fara tafiyar gurmunta ta irin in ƙafar ka na ciwo haka tana nuna yadda ya B ɗin zai yi idan Ummah ta karya sa.
A wannan karon Ummah sai da ta dara kaÉ—an tana girgiza kan ta dan shashancin su Leena abun dariya ne har yanzu basu yi wani mugun wayau ba kullum yan jiya suke koma mata,kamar lokacin da suke cikin zane.
Shiru tayi bayan wani tunani da ke shirin kutsowa a cikin ƙwalƙwalwarta na abinda ya faru shuɗaɗɗen lokaci hakan ya sa ta miƙe daga zaunen da take tana cewa " ku tashi ku je kuyi Sallah kafin Abban ku ya dawo naji yana neman ku kafin ya wuce masallaci "
Cike da dariya kuwa suka miƙe suna cigaba da yin tafiyar sai dai itafa Reena dariyar ce kawai take amma tasha alwashin sai ta fadawa ya B kar ya zo gida Ummah zata karya shi.
Ita kuwa Leena wani irin nishaÉ—i take ji jin Ummah zata rama mata kuma ta san tana iyayin hakan dan haka ta saki fuskar ta take ta manta da abunda akayi mata.
Ummah sama ta haye da sauri tana É—aukar kiran da ya shigo wayar ta tana Murmushi da dariyar su Leena.
" Haba B tin yaushe nake kiran ka baka ɗagawa bana jin daɗin abinda kake mini samm wallahi,sai ka riƙa ware Ni kamar ba yar uwar ka ba nifa ina kiran ka ne mu gaisa amatsayi na na yar uwar ka,zuwan da kayi kwanan baya har na shirya na zo gidan aka ce ka koma,Wallahi banji dadi ba,na so mu gana ".
Shiru yayi bayan jin ta aje aya tana Sauke numfashi dan tun da ya É—aga wayar take ta uban surutu ko gaida shi bata yi ba ta fara zuba masa zance.Dama haka take bata ko gajiya da kiran na sa.
" How is Hamida and Momma " ?
Shiru tayi kafin a hankali jikin ta mace jin bai ma bata amsa akan maganar da tayi ta zuba wa ba kamar an buÉ—e famfo sai ma tambayar Hamida da Momma.
Wani takaici ne ya turneƙe ta sai dai ta san halin sa hakan ya sa cike da wani irin haushi ta ce Tace " They are fine,Amma B baka ji abinda nace ba,duk maganar da nayi "?
Uhhm ya ce kawai dan har yanzu bai jin dadin jikin sa tun ruwan da suka dake sa a toilet yanzu haka koda ya fito sai da ya sha pain relieve Dan wani irin ciwon kai ya taso masa da sanyi da ya saukar masa yana son ya huta ita kuma uwar nacin son zumunci tana son addabar sa dan shi duk da ya fahimci inda ta dosa duk da bata taɓa faɗa masa ba yake ƙokarin kawar da faruwar wata magana a tsakanin su yafi son ta bar shi a matsayin Zumuncin take bi.
" Samira ina jin headache pls I want to hang up the call,want to sleep and rest "