Sashe 108
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ya jinjina mata cike tabbatar mata da zancen ta ya shiga kunnen sa.
Sai dai tana fatan haka dan wata rana shima ɗan rigima ne,na kwarai da ya shiga cikin yara sai ya zama mafaɗaci a gida kuwa ba zaka taɓa cewa shine haka ba.
Hannuuwan su suka dunƙule suke ware tare kafin suka tafa gwanin burgewa tana furta " promise,and deal "
Shima ya furta " Yes Promised,deal accept d"
Kiss ta sakar masa a goshi sannan ta buÉ—e motar.
Fitowa tayi daga cikin motar ta ɗauko lunch box na sa da school bags ɗin sa kafin ta rufe bayan,sannan ta buɗe masa ta fito dashi ta ƙara taje masa kan sa da ƙara gyara masa zaman necktie ɗin sa.
School bag É—in sa ta goya masa kafin suka yi addu'a a tare suka kama hanyar cikin makarantar suna shiga kuwa yara aka zuba musu ido ana kallon su har da wasu daga cikin malammai ma da suka iso.
Har a jin su Na nursery two ta kai sa ta damƙa sa hannun malamar su sannan ta fito da ƙyar dan kullum haka suke sai yayi kuka muddin ta zo komawa gida.
Kuma haka zai ƙi sakin jiki sai ya ga dama sannan wani lokaci har a tashi baya kula kowa mutun ɗaya ce yake kulawa Chucu sai ya yan ta wanda yake primary one ko su ba sosai yake sakewa da su ba....
Gida ta koma cike da kewar sa dan duk lokacin da zata bar sa wani wajen sai ta ji kamar kar ta bar sa ko wani abu zai iya samun sa dan ita yanzu tsoron duniyar ya shige ta sosai.
Koda ta koma gida Abbi har ya fita Mamma ce kawai a gidan sai masu aiki.
Ita ma É—in Mamma na É—akin ta,da alama ta koma bacci ne.
Bedroom ɗin Asad ta shiga da zummar tayi bacccin ta chan sai dai tarar da mai gyara musu ɗakuna na aikin ta duk da ba wani datti ke a cikin ɗakin ba wanda ana masa gyara uku a rana hakan ya sa ta juya nata bedroom ɗin wanda aka gyara shi tsaf sai wani irin ƙamshi da yake yi mai daɗi ko ina ƙal ƙal ƙal dama kuma a tsaftaccen sa yake kamar na Asad ɗin.
Toilet ta shiga direct bayan ta zare kayan jikin ta ta ɗauro wanka da haɗaɗɗun bath lotion ɗin ta.Masu ƙamshi da tsada.
Tana gama wankan ta ɗaura guntun towel da ya tsaya iya tudun Hips ɗin ta zuwa ƙasan laps kaɗan.
Dogon gashin ta da wanke da shampoo masu kyau da tsada ta ke gogewa kafin ta fito daga toilet ɗin tana jan guntun tsaki jin ƙarar wayar ta dake kan gado.
Bata kula ta ba sai da ta gama busar da kan ta da hand dryer sannan ta murza mayukkan ta masu kyau da tsada skin care product masu kyau sannan ta,taje kan ta da ya ji mayuka masu kyau,na gyaran gashi da ƙamshi,sannan ta sanya masa band mai kyau ƙwaya ɗaya ta kama shi da ƙyar.
Jelar gashin dake kwance a bayan ta buzu iska na É—an kaÉ—a shi kasancewar window na baya dake a É—an buÉ—e da mai aikin ta buÉ—e da zata fara gyaran É—akin,kuma ta manta bata rufe ba.
Kame shi tayi da ƙyar kamar farko ta fara masa kalba tana sauke numfashi da tura bakin ta gaba kamar wadda aka yiwa laifi kuma bada kowa take ba sai gashin na ta wanda kusan kullum haka take akwai lokacin da ta ce wa Mamma zata je ama ta aski Mamman ta hana dan haka take ta fama dashi gashi sai ƙara haukar sa yake yi ga tsawo ga yawa.Sauƙin ta ma ya na da taushi irin na Fulani ne,mai santsi da walƙiya.
Da ƙyar da numfashi aka ɗaure jelar gashin da ya sauka a tsakiyar bayan ta Dan Allah ya mata albarkar gashin kai mai kyau.Dan ko Asad da mace ne da anyi gashi ko yanzu kan sa a cunkus yake kamar ka kama ka kitse abun ka,ɗan shigar da shi tayi kaɗan ya zama kamar an yi mata donut ya kuwa zauna da kyau a ƙasan kan ta dan parking na ƙasa tayi.
Tayi matuƙar kyau kyakkyawar fuskar ta ta ƙara yin sharr da ita kamar wata yar Baby Masha ALLAH jiki duk madara kai daga nin yadda fatar ta ke shinning ka san cewa gyara ne take samu na musamman.
Turarukan ta ta murza masu ƙamshi tun da roll on,body spray,oud masu tsada haka ta bi kowane saƙo na jikin ta da kamshin nan take bedroom ɗin ta ya ƙara haɗewa da ƙamshi ta ko ina.
Babu abun da tayi wa fuskar ta face shafa Kajol da ɗan lipbalm mai kyau da ƙamshi.
Bakin gadon ta nufa bayan ta gama ƙarewa kan ta kallo wanda akoda yaushe lamarin Ubangiji take dubawa bata taɓa saran zata koma haka ba,zata tsinci kan ta a wannan rayuwar ba sai gashi Allah mai iko da buwa,ya mayar da ita haka wanda wasu lokuttan ita kan ta ta kan kasa gane kan ta,shi ya sa a koda yaushe take godewa Ubangiji.
Ajiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi jin wani irin tunani da ya ke kutso kan ta wanda bata rabo dashi a cikin zuciyar ta sai dai bata da madafa akan komai dan haka ta barwa Allah komai yayi mata zaɓi.
Wayar ta ɗauka ta na kallon missed call ɗin.Ɗan ya ƙuna fuskar ta tayi kafin ta " Mayar da kiran ".
Ringing É—aya aka É—aga kasancewar an san halin na ta,sai ta kashe wayan gaba É—aya.
Shiru tayi bayan ɗaura wayan akan kunnen ta " Leesha ki zo school yanzu an bamu Presentation kuma yanzu ake buƙatar mu kammala sa muyi submitting "
" Waye ya bada ".?
Ta tambaya cike da sanyin ta da kuma ko in kula.
" Prof Maitama ".Aka bata amsa.
"Okey I'm on my way ".
Daga haka ta katse kiran.
Bata re da ta jira ko zai ƙara yin wata magana ba.
Shiru tayi tana zubawa ñumban ido wadda tayi saving da Course mate.
A chan ɓangaren sa kuwa yana gama wayar ya sauke ajiyar zuciya domin wani irin sanyi ne ya ratsa shi jin tattausan muryan ta da tayi amo a cikin kunnen sa,duk yadda ta ke nuna masa kamar bata san inda ya dosa ba amma kullum soyayyar ta ƙaruwa take a zuciyar sa.
Ya É—an jima zaune a cikin capterian kafin ya fito yana komawa department na su na LAW dan fara gudanar da aikin na su kafin zuwan ta.
A natse ta fara shirin ta,tana jan ƙaramin tsaki.
Wata Jeans ne ta sanya ƙirar Companyn Dolce and Gabbana sai rigar sa fara mai buɗewa wadda ta ɗan saukar mata baya gaba kuma ta ɗan datse kaɗan.
Masha ALLAH domin kuwa kwalar rigar ta zauna mata haka ma dogayen hannuwan rigar sun yi kyau sosai dan kamar yadda rigar take mai botir haka hannuwan suke.
Black blue jersey veil ta yana a kan ta tare da sanya takalman ta hill masu mugun kyau da tsada wayen da suka ƙara yiwa kafar wani irin mugun kyau kamar dai yadda kuka san turawa na saka su sun zauna musu.
Turarukan ta,ta ƙara saka sannan ta ɗauki wayar ta da duk wani abun bukatar ta ta fito falo bayan ta duba kan ta a cikin madubi da ƙara gyara zaman mayafin ta.
Ficewa tayi da yar Æ™aramar jakar ta a hannu tana tafiya tana baza Æ™amshi.âœï¸
Idan an ga typing error a yi haƙuri cikin bacci na yi aikin.
Kuma ina baku hakuri rashin update jiya,munyi yar hidima ne ta haihuwaðŸ™âœï¸
Book one na ta sallama.💃💃💃
Gobe ne last page namu na free in sha ALLAH.
Kar ku ji wai daga gobe mun gama samun free book one ya ƙare.
Dan haka ku hanzar ta shiga cikin wannan tafiya kar a yi babu ku kar ku bari wannan labari mai cike da abun mamaki nishaÉ—i,rikitar wa,ruÉ—ani son rai ya wuce ku.
Labarin da ban yake kamar yadda salon ma da ban yake.🤗🤗🥰ku dai ku zama cikin shiri kuma ku sanya juriya.
Ban ce ki sayi littafi na ba idan baki da juriyar jiran page page kar ki zo ki Adda be ni ba update yau,yaushe za,a gama ðŸ˜ðŸ¤ðŸ˜… Komai a hankali yake tafiya dole na san komai dade wa inda rai da lafiya zamu kammala labarin nan in sha ALLAH.
Allah ya bamu iko ya ƙara muna juriya da Ni da ku yan ( KK CONVERSATION ROOM PAID & KURMAN ƘADDARA BOOK)Allah ya bar min ku na amana ta.
Saƙon gaisuwa ga duk ɗaukacin member na wannan gida ina muku fatan alheri.
To subscribe yours contact this numbers
0806 905 9746
0808 750 4734
FA'EEH BG CE âœï¸âœï¸âœï¸
SHARE FISABILILLAH.
LIKE,REACT,VOTE AND COMMENT PLS ðŸ™
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________5ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE_*
*LAST FREE PAGE*
Wannan shafi Sadaukar wa ne ga ɗaukacin masoya wannan littafi.📚
Jinjina gare ku,da gaisuwa mutanen kirki..
Maman Abba
Ayeesha Abdullahi(ta kwaran shatou)😜
Na'eemart Collection
H.S
Ammiey Layla
oumm Amjad
Boss Bature
Sadiya ka'oje
Nainarh KD
Zee Dodo
Ibnatu Umar
Oum Zainab (Diamond lady)
Fauziyya yakubu É—an Bello.
Hudatu Umar
Zainab Ishaq.
Hajara kawu gana
Habibah Yusuf
Hausa Novel Audio and documents.(Rewa Novel Bilog).
Maman Abdullah
Mhiz bareemat.
Hauwa Musa yeldu.
Fatima A Bello
Aishatul humaira.
Maman Hanifah
Pretty Minal
Kuna da yawa fa har wayen da ban lissafo ba ina miÆ™a gaisuwa da jinjina.ðŸ™ðŸ™ðŸ™ðŸ’•Allah ya bar tare.
_______________________________________
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
# Asad
# Aleeshat
# Kamal Yarima
# Doctor Mahuta
# Part one ending
# Faiza Almustapha murai#
# Fa'eeh BG#âœï¸
💦💦💦
Turuss tayi bakin ƙofar barin falon jin muryan Mamma da ta fito bada jimawa ba tana furta.
" Breakfast fa ".
Æata kyakkyawar fuskar ta tayi tana É—an juyowa tana kallon Mamma.
Mamma dai guntun murmushi tayi kafin ta ce.
" Haba Hajiya ta dake ɗan naki ban san wanda yafi wani ƙiyayyar abin ci ba,yanzu da haka zaki fita da ciki a kwashe ".
" Dawo ki karya,zaki fi samun ƙarfi a jikin ki ".
" Mamma ba daÉ—e wa zanyi ba ai ".