Sashe 80
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***A ɓangaren Shatou kuwa yau tun safe ta tashi da fitina dan abinda bata taɓa yi ba yau shi ta yi dan tun gama ayyukan gidan na su da suka zama na ta ne ta shirya ta fice makaranta,makarantar da aka fita da Haushin malam Abu,da Haushin faɗan da Inna ni ta yi mata dan Bibu ta samu ta narka abinda bata taɓa yi ba tun fara wayon ta ko kan ta ta hana dukan Bibu bare wani yau sai gashi daga kawai ya tsokane ta da wasa ta fara jibgar sa bayan kai shi ƙasa dan ma ta shan ma ce sa ne dan Bibu Badai jiki ba yana da ƙirar ƙarfin sa gwargwado,shima da abun ya bashi mamaki sai ya sakar mata jiki ta yi ta kilma da ya ga dai abun na yi ne hakan ya sa ya saki kukan azaba ta yadda Inna ni da ke kusa ta jiyo ta yo kan su cikin mamaki take kallon su kafin ta ɗaga Shatou jikin sa ta na mata faɗa cike da ɗaga murya da ɓacin rai da tsoron da ya dabaibaye ta na wannan sabon abun da ya faru.
" Daga kawai na ce mata nan gurin Shanaye bai sharu ba shikenan ta hau ni da bugu,kuma ma tsokanar ta nake yi ".
Inna ni kai ta girgiza bayan gama sauraren Bibu da ya kai ƙarshen zancen yana Shesshekar kuka.
Ita kuwa bata ce ƙala ba har Inna ni ta gama faɗan ta kafin ta bar wajen,ta wuce ɗakin ta tana kumburan baki.
Inna ni kuwa da ke jin kamar ta riƙo ta ta kai mata bugu ko ta jibge ta kai kawai ta girgiza dan ta san ba lallai shatoun ba ce haka kawai jikin ta ke nuna mata kamar ba asalin shatoun ta bace sai dai bata da ikon yarda da hasashen ta dan haka ta Rarrashi Bibu ta taimaka masa ya shirya ya wuce makaranta dan yau bai ko tsaya jiran Shatou ba Inna ni tace ya wuce,ita kuwa tana gama shiryawa cike da kumburin ta,ta bar gidan ba tare da tayi wa ko Inna ni sallama ba,sauƙin ta ma an gama mata ayyukan ta.
Dan shi Baffa na yau da wuri ya fita kasancewar yau ranar kasuwa ce.
Wannan kenan.
Tunda ta isa makaranta bata kula kowa ba har su Amina duk yadda suke ƙoƙarin jan ta jikin su amma abu ya ƙagara dan haka suka zuba mata ido ganin abun bana wasa bane kamar harda cika take tana batsewa kuma hasale take rigima take nema ido rufe dan haka kowa ya sha jinin jikin sa cikin su cike da tsoron abinda zai je ya dawo.
Koda aka tashi tara ƙin fita tayi ta hakimce akan yar kujerar su koda suka dawo su Amina ta cinye kusan filin mutun biyu kuma fuskar nan a haɗe babu alamar zata iya sauraren maganar wani,dole suka bar mata seat ɗin gaba ɗaya.
Malaman su duk wanda ya shigo yayi Magana bai samu kulawa ba sai su fita iskan ta.A haka aka tashi makarantar sai dai koda aka tashi duk itace ta Æ™arshen fita su Amina bayin Allah kusan Æ™arfe uku haka suka zauna zaman jiran ta kamar abun dole.âœï¸
Update zai riƙa sauka a koyaushe harmu kammala Book iñ sha ALLAH.
Sai kunyi haƙuri yanzu yadda kuka san mai Aljannu barci haka nike kamar kar mu gama exams da ciwon da na tashi wallahi yanzu da anyi sallahn isha Bani kai 😹🥺labari sai barci dan haka kuka ji shiru shekaranjiya.Wayan ma sai dai mother ta kwashe ta in kwana ya debeni ba ayi hakuri da duk yadda page ɗin ya zo naso ace yafi haka yawa.
Ina alfahari da ku.💃👌ðŸ¤âœï¸
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
*_©®Faiza Almustapha Murai_*
_*FA'EEH BG*âœï¸_
P________3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
*_FREE_*
_*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*_
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
🕳ï¸ðŸ’•🕳ï¸ðŸ’•🕳ï¸
Koda ta fito haka ta yi gaba ta bar su tsaye kafin cikin shakkar ta suka bi bayan ta,shima Bibu kasa tafiya yayi,har sai da Shatou ta fito sannan ya bi bayan ta abun ka da É—an uwa sai gashi ya jera da ita har ya manta abun da ya faru É—azu kallo É—aya tayi masa ta É—auke kan ta.
A gida kuwa hankalin Baffa na da ya dawo ya tarar babu kowannen su gida kasancewar lokacin tashi yayi hankalin sa ya tashi,dan koda yayi wa Inna ni zancen rashin dawowar ta su su biyu da wuri wanda itama tana cike da tashin hankali musamman da ta san yanayin da Shatou ta fita sai dai tayi ƙoƙarin dannewa tana kwantarwa da Baffa na hankali.
Har fita yayi niyyar yi zuwa nemo su Inna ni ta hana tace suna hanya.
Su Amina kuwa jikin su a sanyaye suke bin bayan Shatou da Bibu da Tayi masa kallo ɗaya ta ɗauke kai kamar taga kashi tunda ga lokacin jikin shi yayi mugun sanyi dan haka ya haɗe dariyar da ya zo da ita da murmushi a haka suka cigaba da tafiya kafin kuma yaji ta ja tsaki ta ja burki kallon ta suke yi dan tunanin abun da zata yi kafin su ankara ta yanka a Guje sai dai ƙurar ta kawai suka hango Bibu haɓa ya riƙe sai dai bai yi mamaki ba dan ba yau ne farau ba sun saba sai dai yanayin na ta akwai ban mamaki da tsoro a cikin sa dan ko magana bata yi da kowa ba tun wadda suka yi da safe ta koma Kurman karfi da yaji.
Su Amina ma da su jawairiyya basu yi mamaki ba sai dai su Abin ya basu dariya mace kamar mai Aljannu sai dai yau sun ƙara tabbatar da hasashen su Shatou na da iska akan ta dan gaba ɗaya yanayin nata da masu ƙwankwanmai yayi kama dan haka basu bi ta ba suka cigaba da tafiyar su kafin kowaccen su ta iso kofar gidan su ta shigewar ta rai jagule.
Bibu kuwa shima ta fiyar shi ya cigaba da yi a tsakanake yana mai cigaba da mamakin sabon halin Addan sa Shatou sabon hali man dan bugun da ta masa da safe bata taɓa masa shi ba tun suna wasan ƙasa na yara kuwa bare yanzu da suka fara hankali da wayau irin na manya.
Koda Shatou ta isa gida haka ta faɗa babu sallama tana nishi sai dai tana shiga ta yanke jiki ta faɗi cike da tashin hankali Baffa na da Inna ni suka yi kan ta,Inna ni cikin zuciyar ta kuwa take ayyana dama ta sani sai dai tana fatan kar shatou ta furta komai a gaban Baffa na dan bata shirya Son ya san wani abu ba game da abinda bata da tabbacin shi a yanzu, abinda ta ke yiwa kallon labarin ƙanzon kurege,labarin hikaya,domin kuwa har yanzu kan ta ya kan cigaba da ƙullewa a duk lokacin da ta tuna da zantukan Shatou ɗin sai dai zuciyar ta na bugawa da damuwa a duk sa,a da daƙiƙar da ta tuna kalaman nan taya zata gasgata su,taya zata gasgata zancen Mutanen ɓoye,Halittar da suke da muguwar ƙarya a doron duniya,dan kaso ɗari cikin maganar su kashi biyu ƙarya ce. Numfashi ta sauke mai zafi tana cire wa Shatou Guntun hijab ɗin ta bayan Baffa na ya ɗaura ta akan tabarman da yake kai bayan ya tallabo ta.
Hankali tashe Baffa na yake kallon Shatou cike da mamakin yanayin ta da bai saba gani ba sai yau kuma bai taɓa ji ba ko a bakin Inna ni dan su ɗin ma basa zuwa a gaban sa.
Idanu ya zuba mata yana ƙare mata kallo kafin ya sauke a jiyar zuciya da numfashi yana jin jijiyoyin jikin sa na kuncewa da ɗai ɗai musamman na kansa da tunani yake neman tarwatsawa a dai dai wannan lokaci..
"akwai matsala,Indai har abun da nake zargi ne ".
ya furta a ƙasan zuciyar sa wani irin damuwa na bayyana akan fuskar sa.Addu,oi ya fara tofa mata ganin yadda idanun ta suka kakkafe lokaci ɗaya sannan jikin ta ya ɗauki ciccira kamar mazari.Inna ni wasu hawaye ne take dannewa gudun kar ta nuna damuwar ta fili raunin da take ɓoyewa ya bayyana Baffa na ya fahimci wani abu hakan ya sa ta rintse idanun ta da ƙarfi tana haɗiye ajiyar zuciya ran ta a jagule wata sabuwar damuwa na samun matsugunni a cikin zuciyar ta wadda take ƙara girmama a duk lokacin da Shatou ta samu kan ta a wannan yanayi.A hankali bayan Baffa na ya yayyafa mata ruwan addu,an da yayi yanzu jikin ta ya fara lafawa daga girgizan da yake yi sai dai jikin na ta ya gashe kamar ana rura wuta a cikin sa har hucin yana dukan fuskokin su.
Cike da tausayin ta Baffa na ya shafa ma idanun na ta da suke kafe Ruwan Addu'a kafin suka koma yadda suke sai dai basu rufe ba gaba É—aya suna ma É—an yin blinking kaÉ—an.
" SHATOU wa tahh "
Baffa na yayi zancen cikin sanyin murya mai haÉ—e da damuwa.
Ko motsi bata yi ba duk da cewa ta ji cewar Baffa na ne dan da alama bata dawo hayyacin ta ba har yanzu.
Baffa na ganin haka ya sa ya ƙara furta cikin son tabbatar da zargin sa.
" Wace ce domin na san wannan ba shatou bace zaki yi magana ko sai an É—auki mataki yanzu ".