Sashe 75
Kurman Kaddara Book 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Idanun sa ya lumshe tare da sauke ajiyar zuciya ta gajiya.Ya na ƙara shigewa cikin seat.Tare da yin balance yana untighting necktie ɗin sa.
Har suka isa haka yake hakimce bayan mota kamar wani Babba ɗan shekara talatin.Ya sha kyau matuƙa yau kamar ka sace shi ka gudu komai na sa a kallo ɗaya zaka san mai tsada ne.
Nima dai nace Nimên hoa ma (How are you All )👋🚴🚴🚴
Wân ãn..(Sai da safen ku)
Allah ya bamu alkhairi.
Wai me yake damun Ayya ne ?
Me take nufi da kalaman ta hmmm ðŸ¤
Ya kamata wani ya samo muna inda ta dosa haba.Ace jikan ki guda kike tsangwama gaskiya ayyah akwai zama 🥺😔
Inda ku ka ga kuskure ku yi haƙuri wallahi cikin bacci na yi editing ɗin sa.🥺
Kumin Addu'a Allah ya bani ikon kammala book one kafin mu fara exams nan da 15 sept dan na kusa tafiya Hutu,na ma yi jinkiri saboda ku a wannan karon,amma in sha ALLAH ina hanya🤗🚴🚴za,a É—an yi jira na.âœï¸
Wannan labari na kuÉ—i ne akan Naira#800
# _FA'EEH BG CEâœï¸_
Book one free
Book two paid N#800 an samu discount.
Mun kusa kammala Book one masu niyyar biya sai ku biya.
*PAID BOOK 800*
Bayan an haÉ—a document kuma za,a same sa 1k
8069059746
Opay
Faiza Almustapha
Payment receipt
08069059746
Daga AlÆ™alaminâœï¸
FirstLady 🙌
Gimbiyar taskira 👑
Fa'eeh💞
Like,react,share,and Comment,Vote PLS ðŸ™ðŸ¥ºðŸ’”
_*KURMAN ƘADDARA*_
_©®Faiza Almustapha Murai_
_FA'EEH BGâœï¸_
P________3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
*BOOK ONE*
_FREE._
*TASKIRA WRITERS ASSOCIATION*
*Channel link*
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Posting group link*
https://chat.whatsapp.com/L1d9rxjzfMM0pagtLNRfqn?mode=ac_t
*Follow me on*
*Wattpad@Faizamurai*
*Arewabooks@Fa'eehbg*
*Facebook@Fa'eehBg*
Cikin farin ciki Abbu ya kira shi bayan sanar da shi da Mubarak ya yi.
Fitowar shi wanka kenan yana tsane jikin shi.Ya ji ƙarar wayar sa tana fitar da sauti mai daɗi kuma a hankali cikin sauti mara tashi.A hankali ya sauke numfashi mai haɗe da ɗan murmushin gefen baki yana furtawa a kan Leɓen sa Abbu.
Wayar ya saka a speaker sannan ya cigaba da goge jikin sa da tsaftaccen towels na sa.
Gashin sa ya fara drying da na'urar busar da gashi.
Kafin a hankali ya danna wa Abbu wani kira bayan kiran na sa ya katse.
Cike da farin ciki yaji Muryan Abbu ta ratsa kunnen sa yana masa sallama.
Amsawa yayi shima muryan sa É—an sake alamar babu wata damuwa a tattare dashi a wannan lokaci.
" Congratulations,an kawo mini albishirin yaro na ya goge wa sinawa da turawa Hadda ".
Murmushin da bai yi niyyar yi ba ne ya suɓuce masa.Jin furucin Abbun.
Jin saukar murmushin sa da Abbun yayi ya ƙara tsintar kan sa cikin farin ciki domin abinda ya faru jiya ya saka masa waswasi da tsoron kar ya hana MAHAJ ɗin gudanar da abun da ya dawo da shi school ɗin yi.Dan haka koda ya kira Mubarak ya ji ya su ke ya sanar masa da lafiya lau,gashi har MAHAJ ɗin ya shirya zasu tafi.Addu'a kawai yayi masa kawai dan yanzu idan ya kira sa ya ji yanayin Muryan sa zai ji babu daɗi dan ya kasa cire damuwar a ran sa.
" Kayi ƙoƙari,Allah ya taimaka,I'm so proud of you ''.
" Thanks you best father ".
Ya furta a hankali kamar bai son wani ya ji.
Murmushi Abbu yayi kafin ya ya É—anyi jin sannan ya furta.
" I hope baka saka Damuwar wani a bu a ranka ba game da Ayyah " ?
Shiru MAHAJ yayi duk da ya ji zancen Abbu É—in.
A jiyar zuciya Abbu ya sauke sai ya ji dama bai masa maganar ba ganin Damuwar ya ɓoye ta amma yana son ya rage taushe ta ne ya na rage zafin zuciyar sa idan ya na sanar wa wani.
Shiru ne ya ƙara ratsa tsakanin su.
Abbu ne ya katse shirun na su ta hanyar chanza magana,yana furta.
" Yanzu yaushe zaka dawo ? ya kamata kaje ka duba yanayin aikin nan ka ga gashi Ramadan na gabatowa ba lallai ka iya zuwa lokacin ba,Gara ka je yanzu kaga yadda komai yake tafiya ".
Ajiyar zuciya MAHAJ ya sauke kamar wanda ya sharɓi kuka.
Dan Maganar Ayya da Abbun yayi sai da ya dakatar da duk abinda yake yi dama mai ne yake ta faman shafawa jikin sa dole ya dakata yana kallon wayar da idanun sa da suka sauya,jikinsa na yin sanyi domin ya san cewa Abbun yaji abun da ya faru tsakanin sa da Ayyah wannan zancen na sa shine tabbacin hakan,kuma shi ba haka yake so ba dan duk abinda zai saka mahaifin sa damuwa baya so kamar Yadda baya son komai ya shafi Ayyah ɗin sa.Ya san tabbas jiya Abbu ba lallai ya iya bacci ba,sai yanzu ya gano dalilin ƙin kiran sa da bai yi ba da safe.
Abbu da ya ji saukar ajiyar zuciyar ta sa ne ya ji wasu irin hawaye suna neman zubo masa.
Haɗiye su yayi jin MAHAJ ɗin na furta " Zan huta Abbun na ɗan lokaci zuwa kafin a zumin zan shigo na ƙarasa Hutu na Nigeria ".
Murmushi Abbun yayi jin ya sauke numfashi na doguwar maganar da yayi.
" TOH Allah ya bada iko,ka kula mini da kan ka Kaji É—an Albarka ".
Kai ya gyaÉ—aa kamar yana gaban Abbun tare da É—an sakin fuskar sa.
Kasancewar Abbu ya san yana buƙatar hutawa hakan ya sa babu wata fira yayi masa Sallama.
" Komai ya kusa zuwa ƙarshe MAHAJ zaka samu farin ciki in sha ALLAH ".
Abbu ne yayi Furucin yana ƙawata fuskar sa da murmushi wanda yake fitowa daga ƙasan zuciyar sa, Murmushi ne mai cike da ma'anoni da ban daban da shi kaɗai ya bar wa kan sa sani.
A ɓangaren MAHAJ kuwa Jerarrun Ajiyar zuciya yayi ta sauke wa bayan yanke War da Abbu ya yi,tun ɗazu yake son sauke ajiyar zuciyar na abun da abinda yayi masa tsaye a maƙoshin sa.
Dai dai ya gama murje jikin shi ko ina tare da saka manyan turarukkan sa masu tsada da suka riƙa bedroom ɗin na sa da duk wani abun amfanin sa da yake taɓawa yau da kullum idan yana ƙasar.
Wani wando ya saka mara nauyi kamar na jersey sannan ya haye gadon sa bayan ƙara gudun Ac da yayi tun daga kan sa har ƙafafun sa ya rufe da tattausan duvet kafin yayi addu'a bacci yayi a won gaba da shi.
Kamar yadda MAHAJ ya sanar da Abbu haka kuwa aka yi domin kuwa sai da suka sha hutun wata É—aya sannan ya haÉ—o kayan sa tare da Mubarak suka dawo Nigeria.
* " Wallahi ni dai Ban yafe ba,duba ki ga yadda ya tulɓe mini fata,Wallahi Allah ya isa na ".
Ta kai ƙarshen zancen tana jan majina fuskar ta tayi Jawur ba kowa bace kuwa face Shatou da ta yi fashin islamiyya malam Abu ya zane ta,wanda su su Inna ni ba su ma san cewa ta yi ba dan tana fita da zummar zuwa makaranta,wanda su sai yanzu suke jin ashe laɓewa take yi bakin makarantar bata shiga dan haka yau da dubun ta ta cika malam Abu ya kama ta ya zane.
Inna ni dai zuba mata idanu tayi fuskar nan Tata cike da damuwa ganin yadda take kuka kamar za,a zare ran ta ga Allah ya isa da take ta jifan malam Abu.
Numfashi ta sauke kafin ta ce " Ai shine dai dai dake dan uban ki tun da baki jin magana ta,bare ta mahaifin na ki da yake É—aure Miki yake bi dake ta Rarrashi,ai Ni ya ci Ni goro,ungo Habibullah kai wa malam sadaka,Allah ya biya shi ".
Ta miƙawa Bibu Naira dari biyar ɗin tana jan ƙaramin tsaki tare da haɗe fuskar ta.
Baffa na dan guntun murmushi kawai yayi jin furucin Inna ni kafin ya kamo hannun shatou dake cigaba da kuka tana ƙara masa giya Saboda kalaman Inna ni da suka bata haushi.