← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 116

Sashe 98

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yaya zan yi ne? Yaya zan yi na iya kauda kaina a kansa? Yaya zan yi ya so Ni fiye da kowace mace?, Ta yaya za'a yi ya iya min so daya tak da babu Mahadi?" Yumnah ta fada a sanyaye tana rike kanta dake sara mata, a daidai lokacin ne TAUFEEK ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya juya ya nufi dakinsa zuciyarsa cike da tausayinta da kuma jin eh lalle ko dan yayarta zai ci gaba da Binta a hankali har ta gane su zauna lafiya
A hankali ya rintse idannuwansa sakamakon wani hasashe da ya yi a zuciyarsa
Ba komai bane sai tunani da ya yi , ace Khausar ce ta auri waninsa.....eh lalle da ciwo , dole zai yiwa Yumna uzuri ya kuma nuna mata so

Mikewa ya yi dan nufar bayi, a hankali ya yi murmushi yana tuna cewar wai tana tunanin ba zai iya dubanta ba dan Khausar ta fita sittin saba'in? Uhum mata kennan, zai so kwarai ta kwontar da hankalinta, kuma zai raba masu gida ne domin shi da kansa zai so kowace ta samu sakewa a gidanta, ama idan har Allah ya bashi ya'ya masu yawa zuwa gaba zai hade su ko ya haɗa zumunci mai karfi ta hanyar kawo ya'yan wannan wa wannan , shi kam baima san yaya zai dauki lamarin nan ba, zai fi bada karfi wajen fadawa ALLAH har ya samu daidaito a lamarin

A bangaren Yumnah kuwa yayarta ci gaba ta yi da kwontar mata da hankali, ta hanyar nuna mata idan har tana son kwonciyar hankali to ta ringa sowa yar uwarta abinda ta sowa kanta, ta kuma daina dagawa mahaifiyarta hankali a kan abin son zuciya, idan har da cutarwa ta fada mata itace zata tayata yaki ba kowa ba! ( Dan uwa kennan, mai dadi, Allah ya karra lafiya my second mum💓😍😍😍😍😍😍😍)..

Bai tashi nufar dakin Khausar ba sai da dare ya tsala sosai, a lokacin yana kyautata zaton ta jima da yin barci ma dan da ya fito asibiti ya juya kiran gagawa sakamakon wani aiki da ya yi kuma mutumen bai farka ba har lokacin da ake tunanin zai farka din ya wuce sosai, shine ya koma ya duba shi ya sake daukan wasu awannin dan duba shi idan bai farka ba kuwa sai addu'a kawai!

A gajiye, zuciya cike da bege, da rauni mai karfin gaske ya karasa saman gadon da take kwonce idannuwanta lumshe tana barci hankalinta kwonce

A hankali ya kwonta gefenta yana kallon fuskarta, a zuciyarsa kuwa yana tunanin to ita dazu fushi ne ta yi ko mene?......
[8/2, 7:47 PM] +234 708 653 0343: 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 5️⃣9️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO

A hankali ya shiga zagaye fuskarta da yar yatsarsa yana kallon reaction dinta

Murmushi ya yi gannin sai zumbura baki take yi, karshema ta bude idannuwan tana ganninsa ta idasa yin takwaf takwas da fuskarta ta fashe da kukan da sam bai zaci ganninsa daga idannuwanta ba

Tashi daya zuciyarsa ne ta shiga bugawa , ya Allah, kar dai duka wannan din bacin ran yace sai ta cike kwanakin da ta san sarai yana da saura tare da ita ne?
A hankali ya ji zuciyarsa na neman rufewa da wani rauni, shin shima zai kuma dasa wani sabon jinyar zuciya ne bayan ya jima yana ciki? Shin zai ringa wahalar son wace ba zata bashi kulawa ba? Ya Allah mene hakan kuma?

"Kukan bakya son ganina a gefenki ne Khausar?" Ya furta cen kasan makoshi yana jin zuciyarsa na dokawa da karfin gaske

A hankali Khausar ta juyo tana facing dinsa, what? Kukan bata son ganninsa yake magana? Lalle TAUFEEK, idan ta ki son ganninsa ta so gannin wa a duniyar ta?
Chapter 98 · 0% Book details