Sashe 75
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan fitarsa Khausar ta jima tana kallon hanyar da TAUFEEK ya fice, dan yana fita ya mayar da kofar ya rufe wanda ke tabatar mata cewar sai kuma ya bude da kansa koda zata iya fita
A tsorace ta maido dubanta kan hotonsa da yake matsayin zane a jikin garu ta zuba masa ido kirjinta na sama yana kasa
A birkice take tambayar kanta *ME KENNAN?*
OHO☹️
*Promotion dinmu dai ana Tata yi, ana ta karba, ana ta yi, yauwa da 1k dinki za'a baki baki daya nvls DINA yar uwa, garzayo ki amshi naki ki more in sha Allah,😍😍😍😍😍😍😍💓💓💓💓💓💓💓🙃🙃🙃*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 4️⃣6️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
' Matarsa bata da lafiya, cikine da ita? Wauh, masha ALLAH , to ama me yake nufi da yana tsoron Laifina ne? Bayan wannan a kan me zai rufeni ya yi tafiyarsa? Me yasa wai ya cika takura min da shigata bayan ina shigar kirki? Walahi TAUFEEK yana da damuwa, me yasa ya cika haka ne? Ni ga abinda nake nuna masa'
Kasancewar wayar da ya ajiye mata ba wani damunta ta yi ba, batama san yaya zata yi aiki da ita ba sai ta bar masa abinsa nan saman table din ta koma saman cafet ta zauna tana ta tunanin rayuwa da abinda ke zagaye da ita, tun tana iya rike yinwar dake kwakular hanjinta har ta ji kuwa na dibanta, a hankali ta silale ta yi kwonce ta yi matashi da hannunta tana lumshe idannuwanta da Adu'ar Allah ya sa aikin da zai yi ba mai daukan lokaci bane
A kala sun dauki awa bakwai, dan tun karfe tara na safe sai hudu da rabi na yama kunnayenta suka ringa tsinkayo mata alamun bude office din
A hankali ta bude idannuwanta da suka fada ta bi takun sawayensa da kallo har zuwa hannunsa mai dauke da wasu manyan ledoji biyu
Idannuwanta ne suka hango mata saukar rigarsa da sauri ta maida idannuwan nata ta rufe ta juya ta bada baya tana Turo baki cike da haushi da takaici
Sai da ya maida kayansa sannan ya dauko ledar mai abincin ya karaso inda take kwoncen nan a Nutse ya zuba mata ido
"Sai na tsumata iya tsumi, sai na bata tsumi ta yadda du wanda ya dauka zai san ya dauki mata, sai na......" Da sauri ya cire kansa a wajen da idannuwansa suka sauka yana a'uziya a kasan zuciyarsa sakamakon tuno magangannun HAJIA a lokacin da take bayanin KHausar din
A hankali ya ce" Tashi mana kin fa san na shigo ko?"
KHausar ta sake hade baki tana ji inama zata iya jan mahaukacin tsaki jama'a ko zai fahimci kololuwar bacin ran da take ciki, sai dai ta san ko firar arziki suke baya son tsaki , dan haka ta masa banza tana tunanin ta yadda zata iya mikewa ta je ta samu dan abin sakawa bakarta dan tana kyautata zaton tsaf take iya faduwa idan ta mike tsaye
Murmushi ya saki ya yi zaune , irin zaman nan na mike kafa, hankali kwonce ya fitar da manyan kwalayan pizza din da docter ta amso masa ya ajiye da jusss masu dadi ya ajiye , hankali kwonce ya bude guda , kanshin abin kaicop din da naman kazar nan da nan suka je hancinta, ba wata damuwa a tare da shi sai tarin sakewa kamar yadda ya saba, idan har yana tare da ita a inda take yana iya zama koda kuwa a dandar kasa ne ba tare da ya share wajen ya ko damu ba, shi dai tun bai iya cin awara da dambu ba itace ta koya masa kuma a leda a daure na arba'in da tarin yaji da mai, tun idan ya dandana yajin na goge masa lebe har ya zama ɗan gari ya iya ci hankali kwonce, a yanzu haka yana fitowa kafin a fitar da wanda aka yiwa aikin ya da docter ta amso abinci, aiki yake yi ama ya san cikin Khausara na cen yana kugi
Hankali kwonce ya saka yar wukar ya fitar da gefe guda ya dauko a hannunsa ya dan sake yin wajen fuskarta da shi kanshin ya shigi hancinta da kyau sannan ya janye ya kai bakinsa ya cira yana lumshe ido da gangan kasa kasa ya furta" Dadihhhhh"
A zabure ta dago kanta , tun tana Hanna kanta juyowa har ta mike zaune idannuwanta a kan hannunsa da kuma kwalin pizzar
A hankali ta samu kanta da hadiyar yawu tana kallonsa , ta ga ya sake saka yar wukar ya yanko wani dan mitsil ta kai bakinsa
A hankali ta gyara zama ta tana kallon dayan kwalin, sai kuma ta kalle shi tana kai hannunta wajen kwalin
Murya a raunane ainun ta ce" TAUFEEK wancen nawa ne?"
Hannun nata ya riko ya dage daga saman kwalin kafin ya girgiza kai , na hannun nasa da ya ciro ya kawo wajen bakinta da shi yana kallonta ya ce" Wannan ne naki"
Pizzar ta karewa kallo, karama ce fa, to wannan ai ba haka take loma ba ita, ama kuma gudun kar ya cinye abinsa sai ta budi bakin ta amsa
Dan murmushi ya saki yana sake binta da kallo ya ciro wani irin wancen
Wannan karon ido ta zubawa pizzar sai kuma ta shiga takwaf takwaf da fuskarta ta Ce" TAUFEEK, ban fa karya ba na zo, kuma yanzu karfe biyar , dan Allah bani wancen din ko in je in samo wani abin in ci ni dai"
A ransa yake dariyarsa, dama ya san da wahala fushin ya yi nisa, dan haka ya miko mata
Hankali kwonce ta bude ta saki wani murmushi kafin ta mika hannu ta dauko jus din ta ta gyara zama a Nutse ta shiga cin abinta tana jin ruwan jikinta na dawowa, sai da ta kusa rabi ta dago dan yi masa maganar da ta fado mata a ranta, sai ta ga ita yake kallo da kwalbar jus dinsa a hannunsa, shi baima wani ci da yawa ba ya tsaya yana Binta da kallo
A hankali ta dan dauke kanta kasa kasa ta ce" Wai me yasa yanzu kake son daukan dabi'ar kallo bayan ba dabi'arka bace?"
Shiru ya yi mata, maimakun ya dauke duban nasa sai yake dan basarwa ama kuma yana sake dubanta
Gaba daya ta ji ta shiga hali na takura da wannan yannayi
Baki ta Turo ta dago ta zuba masa ido ta ce" Wai MEYE wai? Ni fa Bana son kallo ka fi kowa sani, kaima ai Inaga abinda ke cikin tsarinka ba kallo Ni ka daina kallona"
Murmushi ya yi ido cikin ido ya ce" Ina kiyaye duban abinda yake haramun a Wajena ne ai KHAUSAR"
Sai da ta ji tamkar ya gwaura mata mari ne
Da sauri ta so juya idannuwanta dan jin abin na neman fin karfinta, sai dai ta kasa tana kallonsa ta ce" Me yasa kake sha'awar gannin ka dagan hankali ne? Bama wannan ba MEYE yake damun Yumnah kace laifina ne? Kuma TAUFEEK dan Allah mu daidaita yadda zamu fuskanci su Aba kan maganar nan ka ji?"
Sai yanzu ya dauke dubansa a kanta, maimakun ya bata amsar tambayoyin nan sai ya mika hannu ya janyo dayar ledar ya bude yana ciro wani yadi mai nuni da hijab ne manya biyu, milk da baki
Bakin ya miko mata yana fadin" kin kuwa san wannan zai fi maki kyau?"
Hijab din ta amsa bayan ta tura wata pizzar a bakinta ta goge abin fulawar kadan ta bude hijab din tana kallonsa sannan ta dago tana kallon TAUFEEK din ta ce" Na MEYE wannan?"
TAUFEEK ya ce" Naki ne, na zuwa aiki "
KHausar ta tabe baki ta nade ta ajiye masa a gabansa ta ce" Ka ga Ni na kurce fita da ire irin Wadinnan ko aure na yi, dan rufe jiki ai ba dole sai da hijab ba, Larabawa hijab irin namu suke sakawa ne? Abaya ce da nikaf"