Sashe 84
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zagayeta ya yi ya yi tafiyarsa, ba zai iya ba sam, baban takaicinsa da yace mata yana iya Bara mata gidan tsaf ta hada taron iyayensa aka tabatar masa ko gidansa zai kaura da ita zai je, sai kawai ya sarewa duniya ya san ita din wata rikicin duniyarsa ce
Da ido ta bi shi har ya bacewa ganninta ta tabe baki ta tura kofar ta shiga tana haki da katon kwondon nan
Tana shiga ta ringa salama sama sama, sai a kan kunnen Khausar wace take zaune ta cika taf tamkar zata fashe ta mike tana amsawa ta dauki mayafinta ta yafa ya rufe kanta da jikinta sosai sannan ta fito ta sauko yana amsawa hadi da sakin fuskarta sosai ta duka tana gaishe da Hajia
Hajia ta zuba mata ido, sai kuma ta dafe haba cike da takaici ta ce" Aikin banza da na san garas kike babu mai sakani yi miki abincin safe, ku dai an yi shashashu walahi, na tabata bai ji gargadina bane, yaron nan so ake a shiga gabansa, dole in tashi tsaye, in ba lalaci ba irin na magidanci yau kwana bakwai da aka zarga maka nace har mace a wuyanka ama ka iya kwontawa ka tashi ras tana tafiya lafiyar Allah a gaban ka? Ko dai bashi da lafiya ne Ni dije?"
KHausar ji take dama kasa ta bude ta shige ta huta da lamarin Hajia,
To ita me zata cewa Hajia ne jama'a? Innalilahi wayo wayo tashin hankali
"Kin yi shiru khausara,, kin ga taso karya in ji ke din wani lalaci ya sa kika zuba masa ido bayan halal ne kuma wayo ne mace ta nuna ta san ciwon kanta ? Maza karbi ci in ji " Hajia ta fada tana loda mata abinci a plate, ba tare da ta damu tambayar inda Yumnah take ba, dan kwata kwata bata saka a ranta cewa zata samu arzikin gaisuwa daga yarinyar ba, domin kuwa du irin mugun kallon da take yi mata bata boyewa a kan idannuwanta ne, shi yasa gaba daya yarinyar ta fice mata a rai, ai ko ba komai sai ta girmama tsufanta, ama tana abu kamar babu manya a gidansu ko ba'a koya mata bin na gaba ba, walahi bata taɓa tunanin mahaifin Yumnah yana da mutunci har haka ba, ko a jiya fa ta san abinda zai faru kennan da bata yi yade yaden maganar nan ba, ama tunda Baba ya sanar mata mahaifin Yumnah na so a zauna sai ta saka a ranta shima zai zo ya ki sauraron kowa ne ya zubda rashin kunya, shi yasa ta zo a shirye a jiyan sai ta ga mutun mai mutunci da daraja wanda ke so y'arsa ta yi zaman aurenta cikin salama, fatanta Allah ya daidaita wannan lamari, ama bata tunanin zata iya jituwa da fitsarar Yumnah sam, kuma ta tsaya tsai a kan kaffafuwanta sai inda karfinnta ya kare a zamantakewar magidanci da Khausar, dan ita ta jima da Sannin cewa Khausar itace zuciyar jikanta, abinda bata sani ba shine menene dalilin da ya sa ya kasa neman aurenta a kulun sai dai ya je ya zube saman kujerar ta ya yi ta huci idan wani abu da ya danganci soyyayar Khausar din ya shiga kunnensa,
Khausar ta karya daidai misali, Hajia ta shake mata tsumin da ta hada da kanta ta mika mata tana fadin" Maza shanye maganin basir da maiko maikon mara ne , in kana shan wannan fa da kika gani ko al'ada zaka yi baka jin ciwo "
Khausar da mamaki ta ce" Kai Hajia? Wannan din? Kin ga kuwa nakan ji ciwon al'ada sosai magani nake sha du idan zai zo"
Hajia ta gyara zama ta wani saki murmushi ta ce" ke magungunan nan ai sai su tarun maka ciki , ya zamana ko wani wata sai ka makari magani ko zaka iya mikewa? Daga yau ga sauki Allah ya kawo sosai ki sha kawai ki kuma ajiye daf da gadonki ki ringa sha ga kuma madara sabuwar tatsa kin san magidanci na kiwo a bayan gida ana kawo min kulun da asubahi shine na yan maki"
Zuciya Na son mai kyautata mata, Hajia yada zango ta yi suke fira hankali kwonce da Khausar tamkar jikarta ta jinninta har goma ta gota sannan ta mike ta yi tafiyarta bangarenta
A bangaren TAUFEEK kuwa a fitarsa ya gana da mahaifinsa sannan ya samu Alhusain dake bangaren baki dan a nan ya kwana ya yada zango suka shiga fira kadan kadan sunna fitar abinda ya shafe su sai kuma Alhusain ya yi murmushi cike da shakiyanci ya ce" Yaya kwanan Besty dinmu?"
TAUFEEK ya zuba masa ido, sai kuma ya dauke ya masa banza
Alhusain ya ce" A jiya, da aka hanna mana Besty dinmu yaya zaka yi? "
TAUFEEK ya yi murmushi yana girgiza kansa ya ce" Rigima kake nema?"
Alhusain ya girgiza kai ya ce" wane mutun, Ni in nemi rigima da mai fuska biyu? Kai fa ka ga a wajen aiki aikinka kala biyu ne, a gaban Aba kai yannayinka biyu ne domin a gabansa salihi marar fada haka kake ama a waje idan ka samu wajen yi har tubewa kake yi, kuma ka ga haka besty dinmu ma kake mata a gabanta kai besty ne ama a zuciyarka ba hakan bane, kai kam kana fama, Ni ina zan iya , ba zan iya ba ko kadan man!"
TAUFEEK ya sauke ajiyar zuciya , a hankali ya dafe gaban goshinsa yana rintse idannuwansa da tuna irin fargabarsa da tashin hankalinsa
A hankali ya ce" Nima na kusa mutuwa Man"
Alhusain ya zarro ido yana kallonsa ya ce" Mene?, Rashin lafiya ka yi ne?"
TAUFEEK ya yi murmushi mai daci yana gyara zamansa daga kafa daya kan daya ya maida kaffafuwan a kasa yana kallonsa ya ce" Man, da ban mutu Bama da na hadu da jinya, ka san saura kiris yarinyar nan ta auri wani ko habu ko Murtala? Ni sunnan bace min yake yi dan a kulun in ta fadi sunnan sai in ga kamar wani la'antacen sunna"
Dariya Alhusain ya fashe da ita, dan walahi irin yadda TAUFEEK ya yi harda dantse lebe ya tabata da ya hadu da wannan mutumen a yanzuma sai sun raba hali
Yana dariya harda saukowa daga saman kujera yana kallonsa ya ce" Kana da akida mai tsauri abokina, tunda ka gabatar min da ita na gane nima halin da kake ciki, na rikitaka ainun ama ka ki ka fada mata, duba ka ga ranar aurenka ka yi kiranta murya a shake , burinka ta zo daf da kai, ka ga tunda na ga ka iya sakama kanka irin wannan rikicewar zuciyar na san du wanda ya taboka tsaf zaka hargitsa shi, why zaka rayu da ciwo a zuciyarka tsayin shekaru?"
"A kanta ina da tsoro mai girma Man kaima ka sani, tsorona daya ne tall a wayi gari dan na kasa rike abinda ke raina in rasa zumuncinta, ka san yarinyar nan kallon sako take min?, Kuma tana iya zama ta fada min sirinta, na shaku da hakan ainun, kai bari ka ji da an aura mata wani da mun yi mutuwar kasko !"
"Abokina idan akoy boyayan mutun bayanka ne, ka dai bi min besty a hankali!" Alhusain ya fada yana sake yiwa TAUFEEK dariya
Taufeek ma ya yi yar dariya yana girgiza kai ya ce" Ya danganta , kuma ka daina ce mata besty, babu abota tsakanin namiji da mace sai Ni da ita kadai!" ( To ba kun ji ba?)
.......................im sorry people ina busy ne ga weekend
Na gode 😍😍😍🙄
[7/24, 10:04 AM] +234 816 049 3429: 💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 5️⃣3️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
A nutse Husaini ya yi masu takaitaciyar nasiha irin wace ya dace ace ya yin a matsayinsa na aminin kusa da TAUFEEK din