← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 116

Sashe 90

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana fita Hajia ta share hawayenta a boye ta kalli Khausar dake ninke kayansa tana hada yan tarkacensu ta ce" Kin ga mijinki ko? Baya so a raba min mutuwa, bayan ya san cewa aya ce, lokaci kawai take jira ta dauka, ta dauki jaririma bale Ni? Ama a kulun idan na kalle shi nakan ji tsoron ranar da za'a sanar masa bana cikin rayayyu, sai dai da Ni da shi da kowama duka lokaci muke jira, Khausar dan Allah ki so TAUFEEK, ya rayu da son ki, ban san me zan ce maki ba, abinda na sani shine abotarku ke kika dauketa abota, shi a soyaya ya dauketa, mai zafin da baya jure ganninki da kowa, ki masa uzuri na nauyin baki da jinkirin sanar maki, kin san kowani dan adam da irin yadda Allah ya halice shi, kar hakan ya sa ki kasa bashi kulawar da ta dace, idan har kika yarda kika aminta da mijinki bayan amininki tabas zai zamto du wani nau'i na farin cikin gidan duniyar da kike iya daga hannu ki roka wajen Allah, ban ziga shi ba , ban kuma kuranta shi ba, haka kuma ban ce maki bashi da Laifuka ba, ta yiwuma ba irin namijin da kike yake ba a duniya, sai dai ina mai rokar alfarmar dan Allah ki bashi dama, in sha Allah zaki ji dadin zama da shi, sannan kar ki zubar da tarbiyyar ki, ki sani itace abu mafi daraja a tare da ke, ki girmama du wani wanda ya girmamaki, zaki ga kamar na takurawa matarsa, sarai na san abinda nake yi, dan Ni san abinda na gani tare da ita, ina mata haka ne dan ta ankara ta gane domin babu mai kwabarta ta wannan sigar, gaba dayanku ina sonku daidai misali da ace yau zan wayi gari in ga da'a a lamuranta da sai ta ji dadin zama da Ni, ama ina mata adu'ar samun cenzawar halaya daga Wadinnan zuwa na alkhairi, ki yi kokarin yin hakuri da halinta kin ji?"

Khausar da kanta ke sade a sanyaye ta ce" In sha Allah Hajia zan kiyaye"
Sai dai a zuciyarta sosai zuciyarta ke cike da tambayoyin da ta san ba zata samu amsarsu da sauki ba, abinda ta sani shine kalmar nan ta shige ta fiye da komai kuma ta mata fashin bakin da bata jin haushinta a ranta, ama kuma bata san a yaya ta dauketa ba

Sunna yar firarsu ya dawo
Shine ya cire nata karin ruwan ta mike da kafarta tana tafia a hankali sunna biye da ita har suka je mota ya taimaka mata ta shiga sannan ya ja su suka nufi gida sunna tafe sunna fira da rikici kamar ba ita ke rashin lafiya ba

Sunna isowa sai da ya maida mata karin ruwan ta ya gama shiga sannan ya tafi bayan ya yiwa Mama salama wace ta zo bangaren Hajiar da nufin zama har Hajiar ta murmure

Sai bayan ya tafi da kamar wasu mintina Mama dake zaune Khausar na murza mata man zafi a kafafuwanta ta dago jin Hajia na gyaran murya tana sauraron Hajiar da ta fara magana tana fadin" Ni Dije na ga abu, wai ba zaki salameta ba ta tarda magidanci? Ina kara sai kin sa na tofa gaskiya ke dai Allah shirye ki, sabon aure ne fa kuma fa na kiya muka dawo ai dan na kula da cutuwa ke sai ki wani riketa?"

Mama ta dan zarro ido tana duban Khausar ta ce" Lah, tashi ki tafi Khausar tashi"

Khausar kam sai ta koma irin Yaren TAUFEEK, ta zubawa Hajia ido tana tunanin yaya zata yi da bakin Hajia? Har sai da Maman ta sake korarta sannan ta mike jiki ba karfi cike da kunya ta gudu

A lokacin da ta bude Falo Yumnah na zaune tana game da wayarta sabuwa
Salama ta yi mata da kula , ba tare da jiran ta gaisheta ba ta ce" Barka da warhaka Yumnah, yaya gida?"

Yumnah ta dan dakatar da abinda take yi ta zubawa Khausar din ido na dan lokaci, sai kuma ta tabe baki tana hanna kanta yayaba mata magana dan a gaskiya ta daku fa shekaran jiya ba zata so a mata irin marin ba, karshema sai ta mike ta haura sama tana harare harare

Ita dai bata ce komai ba bayan ta duba abincin ta ga babu wanda ya mata dan wasu irin girki na yan gayu ne sai ta haura sama ta je ta shige bayi ta shiga wanka

Tsaf ta saka kayan barcinta mararsa nauyi ta dawo saman gadonta ta cenza abin gadon sannan ta haye tana adu'ar barci ta lumshe idannuwanta ta rungume jikinta ta shiga neman barcin dan a gajiya take sosai

Har sai da sha biyu ta gora ta ringa jin ana tashinta

A hankali ta bude idannuwanta ta sauke a fuskar TAUFEEK dake zaune daf da ita sosai

A hankali ya ce" Tashi in baki abinci ki ci"

Khausar ta bi plate din dake hannunsa da kallo, a hankali ta yi dan luuuu da idannuwanta tana maida su dan barcin dake cikinsu murya a shake ta ce" Bana jin yinwa Taufeek"

Hannunta ya sake rikowa yana kallonta da kallon da idan da ace idannuwanta biyu da sai ta tsorata, muryarsa a shake ainun ya ce" Ki yi kokari ki ci ko yayane dan kar ki wahala..........."

Sam bata gane yarensa ba ta komawarta tana lulubewa cikin abin rufar nan

Ajiyar zuciya ya sauke a nutse ya maida plate din sannan ya dawo ya haura gadon bayan ya kashe duka fitilun dakin

A hankali ya shiga janye abin rufar nata, ita kuma ta kasa rikewa saboda barcin da ya ci karfinta

Cikin nutsuwa ya dora hannunsa saman cinyoyinta a hankali ya shiga shafawa har ya kai daidai wajen bude rigar sannan ya bude cikin nutsuwa ya kama rigar ya ringa saukota daga jikin.......😨😨😨😨😨💃🏻💃🏻😨😨😨😨😏💃🏻💃🏻

Mun shiga uku🥹

😂💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻😂😂😂😂😂

[7/29, 9:22 PM] +234 806 191 8478: 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 5️⃣5️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
Chapter 90 · 0% Book details