← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 116

Sashe 100

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO

TAUFEEK ya gyara zama, a ladafce ya ce" Aba dama na kula akoy takura a zaman ne nake cewa ita Khausar din a kaita wancen gidan ma shigowar gari ita kuma Yumnah sai ta zauna a nan din idan har ba damuwa?"

Hajia ta zuba masa ido, sai kawai ta zauna daf da Mama ta shiga magana kwallah na taruwa a idannuwanta ta ce" yanzu daukanta zaka yi ka kaita nesa da Ni bayan na san in dai tana cen kana cen ne? Inma daukewar zaka yi ka ɗauke ita yamar mana a bar min ita KHausarar? Haba magidanci ko laifi na maka ai sai ka sanar min in baka hakuri ko?, "

Dubansa ya maida kanta, kasa kasa ya ce" Na ce zan tafi in barki ne? Me yasa kike son rigima?"

Hajia ta kikifta ido tana share yar kwalarta ta ce" Ahyo sai ka yi bayani da Yaren da zan gane , sai kace zaka dauke Hajia da khausara ba wai Khausara kadai ba ko?"

Baba da mamaki ya gama kashe shi yana kallon Hajia da TAUFEEK ya ce" A'a, ya dauke ki fa Hajia? Ni fa?"

Hajia ta zuba masa ido kafin ta dafe haba ta mike tsaf ta koma gefen TAUFEEK ta riko hannunsa tana kallon baba da mama shekeke ta ce" Haka kawai iyayen wane kakanin wane zaka ce wani kai fa, yo goyaka zan yi ko me zan maka fisabililahi, yaro zan bari shi kadai ya je nesa da zama duniya cike da makiyansa in saka ka a gaba nai maka wata tsiyar? Gaskiya ka cenza tunani dan wannan din sam ba tunanin mutanen kirki bane, Ni kam ka ga tafiyata bari in je in yiwa Khausarar dumame an ceba lafiya ta yiwu baiwar Allah ta jigatu, ga jiki irin na ya'yan hutu jikin nan na Khuausar ba wata wahala ya sani ba fa, ka daina ganninta haka kadan zai iya rikitata bale da yawa Allah dai ya sa magidanci bai yi aiki na son rai ba!"
Ta fada ne tana neman hijabinta ta zumbula ta yi gaba tamkar zai tadeta ta fadi

Kansa a kasa yake tunda ta fara bayanin ta, bai iya dagowa ba dan tsabar jin kunya da nauyin maganar kakarsa har ta bar wajen da kamar mintuna biyar shiru ne a wajen, dan kuwa ya gama tsarguwa da kansa ne , Hajia ta gama watsa shi a gaban iyayensa bayan bakinsa da nata basu yi maganar ya taba Khausar ba, wannan wani irin neman magana ne

"Kana ji?" Aba ya fada shima bayan ya yi yaki da nasa jin nauyin da kyar , dan kuwa a bayanin mahaifiyarsa ba boyewa cewar wani abu ya shiga tsakaninsu da matarsa ne, dan mama Hajiar na tafia ta yi ciki tana kaye kayen abubuwan da ba'a sakata ba

Da kyar ya dan iya dagowa

Baba ya ce" babu fa maganar ka ɗauke min uwata gaskiya, kiri kiri ka kwacen uwa, kuma Allah ya hada jinninta da Khausar, so ka zaba ko ka tada wani ginnin daga cen wajen Khausar din ta koma, ko kuma ka maida Yumnah din wani gidan idan har hakan ya zama dole, dan gaskiya babu inda zaka kai min uwa tunda ba gidanka zan ringa zuwa ina zama ba ko?"

TAUFEEK ya gyada kai cike da jin kunya, Baba ya mike yana daukan hularsa ya ce" Bari in leka gidan malam Anas in yi zumunci"

TAUFEEK ya ce" A dawo lafiya"

Mama dake ciki ta fito da dan sauri tana miko masa wayarsa ta ce" Allah ya tsare"

Daga haka aka bar Mama da TAUFEEK a falon

TAUFEEK ya ja numfashi yana yin kwafa hadi da dane lebe ya ce" ina dalili mata ki matsa min, gaba daya Maman iyayen gidan nan bata jin magana!"

Mama ta sake bude ido tana kallonsa ta ce" TAUFEEK uwar tamu ce bata jin magana?"

TAUFEEK ya zubawa mama ido sai kumaa ya dan matso daf da ita ya ce" Yanzu dan Allah matar mai kwanoni kina ji kika kyale ta min ba dadi?"

Mama ta kawo hannunta ta zungureshi da karfi tana sakar masa harara ta ce" Ka fa kiyayeni fa, ka fa kiyayeni, Tom, tashi Ni ka bani waje kuma na fada maka kawata ta kawo yaronta wai aikin da za'a masa jaka dari uku, gaskiya ka yi wani abu ba zai yiwu ba ko ka biya ko ka saka a litafina na asibitin"

TAUFEEK ya yi murmushi ya ce" To in sha Allah an gama"

Har ya mike mama ta yi kiransa ya dawo ya zauna
Chapter 100 · 0% Book details