Sashe 86
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ido ta zarro , shima ya zarro nasa ta mike da sauri tana kale kale shima ya zuba mata ido a dole sai ya ga gudun ruwanta, ai kuwa ta kawar da kai salatinta ya fito fili ta mike da sauri ta yi bayi tana wartar hularta ta ja ta rufe sai zarro ido take yi
Murmushi ya saki ya sauka a gadon ya dauki rigarsa kadai ya saka ya fice shima a dakin hankali kwonce ya nufi nasa dan zuwa Masallaci
Ko da ya dawo daga masallaci ya je dakin Yumnah 6a tarda ita ta koma barci dan bata samu barcin ba duka daren sai ya fito a hankali ya je dakin Khausar din ya bude ya shiga da salama sannan ya sauke dubansa a kanta tana saman salaya da farin carbinta tana ja
Kai ta sake sinewa tana jin wai ita da ina zata fara da abin kunyar nan jama'a? Ya karaso a hankali bayan ya dauko karamar wayarsa ya zauna daf da ita, bai ce mata komai ba ya janyo hannunta ya rike cikin nasa hakan ya sa ta sake sinne kai shi kuma ya ki yin magana har sai da ta gaji da kyar ta iya budar bakinta yana rawa rawa ta ce" Ina kwana"
Murmushi ya yi ya ki amsawa, sai da aka jima ya ce" Lafiya, "
Wajen ya sake daukan shiru, a hankali ta dan dago dan yin magana wayarsa ta katse mata maganar ya daga a tausashe ya yi salama a nutse ya gaisar da Mama ta hanyar fadin" Barka da safiya matar mai kwanoni"
Mama ta amsa shi ita dinma a nutse sannan ta ce" Dama, dan na ji ne idan da hali ka zo ka duba min Hajia da na zo gaishe da ita na sameta ba lafiya "
Wani irin firgita ya yi daga yannayinsa na nutsuwar nan yana wara idannuwansa da dan sauri ya ce" Hajiar? Me ya sameta? Ganinan zuwa"
Daga nan ya mike da gagawa yana fadin" Ina zuwa Hajia ce ba lafiya"
Mikewar ta yi itama ta take masa baya tana fadin " Subahanallah yaushe?"
Shi kam gaba daya magana ya kasa saima da ta tuna masa bai dauki abin dubata ba sannan ya nuna mata dakin nasa kan ta dauko dan sai ya kasa komawa saman
Da saurinta ta karasa bangaren Hajiar a lokacin TAUFEEK na zaune a saman kafet ya dora kan Hajia saman cinyarsa yana rike da hannunta daya cikin nasa yana tofa mata addu'a, gefe daya kuwa Baba ne ke kai kawo da carbi a hannunsa kana kallonsa zaka gane hankalinsa a kololuwar tashe yake, sai matansa biyu dayar na ba yaronta nono dayar kuwa tana zaune da carbinta a hannunta
Khausar ta shigo ta gaishe da kowa a jimulce daidai lokacin da Mama ta fito daga dakin na Hajia ta gyara shi tsaf ta dubi TAUFEEK da yan kurumcin suka tashi sakamakon ciwon Hajiar ta ce" yauwa dan gyara mu maidata ciki sai ka dubata "
Taufeek ya sake kallon fuskar Hajia, wace idannuwanta ke rufe a hankali ya dago ya kalli mamansa ya ce" *Mama*, ba zan iya barinta a nan ba , kin san da ba hutawa zata samu ta yi ba, bayan mai dauke da ciwo irin nata yana da bukatar hutu lokaci zuwa lokaci na kirki"
Mama ta gyada kai ta ce" To tashi mu kamata a je asibitin ko"
Ajiyar zuciya ya sauke ya sauke kanta a hankali yana kallon KHausar ya ce" Tana da diabete da kuma hawan jinni, nd tana da wani ciwon kai dake tasar mata lokaci zuwa lokaci"
A hankali Khausar dake gyara mata hijabinta ta gyada kanta ta gyara Mama ta karaso sosai suka kama Hajia wace kuwa ke kwasa idannuwanta kuwa a rufe saboda ciwon kai suka talabata ita da Khausar shi kuwa ya shige ciki dan daukar mata abubuwan da ya san bata rayuwa sai da su dan tana iya dawowa da zarar Allah ya sa ta dawo a hayacinta saboda su
Yana daukowa Baba na amsa ne har suka gama fidowa suka shiga Mota daya shi da TAUFEEK din suka nufi asibitin domin tuni su Mama sun yi gaba da direba
Sunna isawa ya tarda tuni an karbi Hajiar an rufu a kanta domin akoy litafinta a nan komai a rubuce da abinda ke kawota asibitin, shi suka fara aunawa sannan aka shiga wasu aune aunen dan haka sai ya samu waje ya yi tsaye kawai yake addu'a zuciyarsa na rawa ainun
Baba dake zaune shima kansa a dafe ya dago ya ce" Wai wani abu aka yi a gidan da ya daga mata hankali ne? Na ga ta jima rabonta da wannan ciwo?"
Mama ta juyo inda yake zaune, sosai take jin damuwarsu a zuciyarta, sai dai ita dinma a cikin damuwar take na ciwon Hajiar, domin Hajia ita uwa take a wajenta Bama sarakuwa ba, a sanyaye ta ce"
[7/24, 10:04 AM] +234 816 049 3429: 💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 5️⃣2️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Da mamaki Alhusain ya ce" what? Babu abota tsakanin mace da namiji? Abokina ama baka da mutunci, ai kai ka yi?"
TAUFEEK ya kare masa kallo ya dauke kai yana duban abinda ake watsowa a tv ya ce" Haramun ne ai, kuma Ni ban ce abota nake yi ba ku kuka ce, man tashi mu je mu dawo mana kar na bar amana ita kadai"
Yanzun kam Alhusain rasa bakin magana ya yi, ya mike ya bi bayansa yana tunanin babu wanda ya raina shi kamar TAUFEEK, ama ba komai shi ya san in dai a kan lamarin Khausar babu wanda ya bari
Sosai TAUFEEK ya wuni cikin sukunin zuciya , sai da yama ta yi likis suka dawo Alhusain da niyar zai wuce ne karfe goma sha biyun dare zuwa kasarsu, dan haka suka yi da amininsa idan suka fito daga wajen su Hajia zai shiga ya yiwa su KHausar nasiha
Sun tafi wajen Mama ya yi mata salama, ta bashi sako ya kaiwa matarsa , daga nan ya yiwa su Hajia salama wa'inda suke falo sunna kallo
Sunna fitowa suka yi bangaren Hajia , wace ke zaune tana gyaran asuwakinta
Sosai suka taba fira ta dauko masa turaran wuta na jiji tari guda ta bashi tana kallonsa ta ce" Kai ashe mace daya ce da kai ko? Ka ga raba biyu kawon rabi kai mata rabi, da su biyu ne sai ka kai mata su raba ama daya kwal uwa rai ina Ni ina dumbuza wannan turare mai albarka?"
TAUFEEK ya karbe yana sakar mata harara ya ce" Bani nan, ke kam Hajia ban san yaya zan yi da ke ba, sai an kai mata dukan , wannan abin mai kauri mema zai yi da shi amshi abinki!"
Alhusain ya rike yana girgiza kai ya ce" Turaran Hajiar ne mai kauri? Ni tunda nake na taba jin turare mai albarka irin wannan? Kanshinsa fa in ya shafi suturarka har a wanke yana nan daram babu inda yake zuwa bani ina son abina"