Sashe 28
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Galala take rike da takardar baki da hanci da ido a bude a lokacin da Aisha le zuba masa ruwa yana wanke hannunsa sannan ya dauki piyawatan dake gefenta ya huda ya shiga sha hankali kwonce
A dan tsorace da shi ta ce" TAUFEEK? Me nake gani haka ne?"
Hannunsa ya dan daga mata har sai da ya kare ya wani lumshe ido kamar ya sadu da kaza lafiyayiya yankan hausa silalar murhu sannam ya dubeta a nutse ya ce" Ina cin abincin kike so na maki magana ko me?"
Khausar ta sake dubansa, sannan ta miko masa takardar kamar ba san meye ba tan kallonsa ta ce" Kalli fa, takardana ne, a in ka samo? Kalli Wannan fa, hospitall fa?"
Takardar ya amsa shima ya duba kamar bai san me aka rubuta ba, sannan ya kade tunanin ta hanyar dubanta ido cikin ido ya ce" Eh , Aba ne ya bani dazu, Khausar nima Allah ya nunan an amso min tawa haka, jibi rubutun yassss yasss masha ALLAH "
Dubansa take yi kamar bakon halita a gabanta, maganarsa da Hausa yake yi sai dai sam tana neman shige mata, ABA? eh lalle ta san mahaifinsa baban mutun ne mai dama sosai a duniya, sai dai haka kawai take ta tunanin ta yaya? Aban nan fa jiya ya yi taro na mamaki a gidansa, yau sai kawai ace ya amso mata takarda? Bayan wannanma to Aban ko dai yanada wani mukami a fannin asibiti ne? Ko tace siyasa ne? Dan abin ai kamar ya shafi baban wajen ilimin asibitin ne kai tsaye ba wai kasa kasa ba
"Rashin gannin sunnana ne ya saka shi dan bincikawa har cen, daga nan ne na fada masa a biyo da naki takardun" ya fada yana dauke dubansa a yannayinta, a zuciyarsa kuwa yana tunanin me kennan yake fada? Ya zauna yana fadin magangannun da gasunnan dai? Koda yake yana da hujarsa
Farin ciki ne ya mamaye gurbin wasi wasin da ta nemi shiga, harma ta dafa ta mike da dan gudu ta nufi dakin Mama tana fada mata abinda yake faruwa
Murmushi ya yi kasa kasa ya dauke dubansa a kanta ya maida kan wayarsa har Maman ta fito sai godiya take masa shi kuwa ya nuna a daina godiyar haka
Karshe dai kamar yadda ya saba share kafa haka ya yi zamansa , har sai da ya fito daga sallar magariba sannan ya shige mota da niyar tafiya
A lokacin ne da kula ya ce" Besty, ni jiya baki ga wayata karama ba?"
Khausar ta dan zarro ido, sai kuma ta ce" Lah, tana dakin Aba, bara na dauko maka, nama manta da muna fada da kai, yanzu tsakani da Allah Taufeek fada ne ka yi a titi da mutumen da kana ganninsa ba a cikin hayacinsa yake ba? Haba dan Allah wannan sam ai ba wani anfani, bai dace ba, gaskiya kar na kuma jin haka gaskiya"
Wasu hannayenta mundil mundil da take juyawa tana masa kashedi yake kallo, kafin ya tabe baki a ransa ya ayana' To Mama, ke da hajia ban san waye ya fi wani neman kaini bango ba'
A bayane kuwa sai ya yi murmushi yana kallonta har ta shige ciki
A lokacin da ta dauko wayar haka kawai ta samu kanta da dannanwa, daidai tana fitowa take karanta sakon dake saman wayar, sako ne kamar haka *ASALAMU ALAIKUM INSPECTOR, MUN DAUKO MATAR DA KA BADA DAMAR A KAWO ZAKAI MATA TIYATA WACE HAJIA KHADIJA TA KAWO MAGANAR TANA SON TALAFIN NAN TA KUNGIYAR TAIMAKO, MUN MATA GWAJE GWAJEN DA ZAKA TAMBAYA, MUNA JIRAN JIN RANAR DA ZAKA SAKA DA KUMA TREATEMENT DA ZAMU YI MATA KAFIN KA SHIGAR DA ITA DAKIN TIYATAR*
Message din take kallo kamar tana son sake aro yaren ABCD dan ta fara fahimtarsu kafin ta durmiya a duniyar yaren turanci uwa uba ta kai yaren dake saman wayar
A hankali ta dago daga dokin kofar gidan da take tsaye ta zuba idannuwanta a saman fuskarsa, a lokacin shi kuwa jikinsa ya bashi abinda ta gani, sai ya dauke dubansa ya yi alamun ita yake jiran nan
Dan juyowa ya yi da alamun a dan kagauce yake ya ce"
*ALLAH BAI SAUKAR DA CIWO BA SAI DA YA SAUKAR DA MAGANINSA*
Ni ce dai Fareeda Abdallah, na sake dawo muku da tallen magungunanmu da zuwa yanzu bazan iya ƙayyade yawan waɗanda suka dace da biyan buƙata sanadiyyar amfani da maganinmu ba. Alhamdulillah! Ƴar'uwa ki gwada, wataƙila warakarki na tattare da maganinmu.
Haihuwa ce baki taɓa yi ba ko kuwa jinkiri kike samu sanadiyyar planning ko kuma haka kawai? Muna da ingantaccen maganin rashin haihuwa ga mace da namiji, wanda za ki bada sadakar 2k ga matsalar ko wane ɓangare. In sha Allah za ki dawo da godiyarki bayan amfani da maganinmu.
Sanyi (infection) ne yayi miki yawa yake saka ki ciwon mara, zubar farin ruwa, ƙaiƙayi, ƙuraje, ɗauke ni'ima, har ma ya saka mijinki ya dinga miki gani-gani saboda bakya gamsar da shi? Da naira 3k zamu haɗa miki magungunan da za kisha ke da Oga in dai kika yi amfani da su ku da sanyi har abada in Allah ya yarda.
Muna sayar da ingantaccen haɗin sabaya, wanda zai sa nonuwanki su cicciko, hatta fatar jikinki sai ta murje sanadiyyar shan kunun sabayarmu. 2500
bokiti 1litter.
Muna da maganin wankin nono ga mai ciki da mai shayarwa, wanda indai kikai amfani da shi yaronki zaiyi tubarakallah, ba ruwanki da laulayi. Muna da ingantaccen maganin Daji (Cancer), typhoid, maleria, yaron da yayi nauyin ƙafa, da sauran cututtukan da ban ambata ba.
Muna aika maganinmu ko ina tsakanin Nijar da Nigeria, ga masu buƙatar magani da gaske su tuntuɓeni akan lambar wayata 07039080978, ko 09077591726
Noted: *MAI SON MAGANINMU IDAN BA A KADUNA YAKE BA, SHI ZAI YI KUDIN MOTARSA HAR ZUWA INDA YAKE, BABU INDA BAMA TURAWA IN SHA ALLAH.....SAI KUN ZO*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 1️⃣7️⃣
LITATAFAN MARUBUCIYAR
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Neman na kaina
Bani da zabi
Bak'a ce
Kutkale
Makauniya ce
Mage
Duk nisan jifa
Idan ka raina inda kake
Dutse
Alkalamin kadarata
Bani da zabi
Dakika Biyar
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Dan juyowa ya yi da alamun a dan kagauce yake ya ce" Hajia ki bani mana ya haka ina ango sai kin sa na je a lati an zane ni?"
Dariya maganar ta bata, dan haka ta karaso tana fadin" Ka ga wani sako a wayarka, na san wanda ya turo yana cen yana jiran amsa bai san TAUFEEK NAWA ya turowa sakon ba , ba wani ko inspector ko me ba, inspector fa, kai mu dama mu kurayi numbar a mana hanyar ganninsa ka san wane ake nufi?"
Wayar ya cafe dan ya ga number take son fitarwa dan ta yi kira , da yan yatsunsa ya mata alamun ta koma mana, sannan ya tayar da motarsa ya yi tafiyarsa
Komawa ta yi tana zumbura baki , hakan ya saka rukaya saka dariya ta ce" Har an bata ko?, Ni kam ina mamakinku, yanzu za'a ga shawara daya yanzu kowa zai kama gabansa"
Da haushi ta ce" Ke baya jin magana ne, daga cewa a dauki wata numba a wayarsa a yi kira ya wani warce waya, Allah na tuba da ace banida waya sai na ji haushi, sai me wata wayarsa uwa ta munafukai ba komai a cikinta , kin ga banma fada masa turaransa ya dawo ya amsa gobe ba ya bata min rai"
Mama ta girgiza kai tana mamakin itama shirmen Khausar ta ce" To ai goben kwa hadu dole kim manta yace gobe ne zaki fara fita aikin? Kai har gadin abanku nake ya zo da wuri yau ya ga abin arziki, Allah mun gode maka da tarin ni'imomin da ka yi mana, ya rab yadda kake fito mana da hanyoyi ba da tsumi ko dabararmu ba ka nunan auren ya'yan nan lafiya, ubangiji ka sakawa bawan nan naka da ahalinsa da alkhairi, in ba hanya ba ta yaya kai tsaye zamu haka ? Babar asibiti fa, ai kam mu sai yi khausara da allura"
Dariya yan matan suka saka dan yadda Mama ta nuna Khausar din zaune an cire hijab za'a sake alwalar sallar isha
Rukaya ta ce" Mama, Allah ya sa mabudin dukkan wani alkhairinmu kennan"
Mama ta ce" Amen ya hayu ya kayum Rukaya, bi'izinilallah alkhairin kennan"
Da wannan suka cika daren ranar, domin da Aba ya dawo tare da auta aka sanar masa alwallah ya daura ya haye darduma ya shiga yiwa ubangiji kirari da fatan Allah ya nuna masa sauranma sun samu alkhairai a rayuwa ya nuna masa aurensu