Sashe 45
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khausar ta dora da fadi " Babu irin abinda bai ce ba a tarayata da shi, har cewa ya yi idan ya aureni ba ni ba kai, haka na so masa biyaya dan aure akace darajar aure na gaba da komai kuma mijina zai zama wanda aljanata zata kasance karkashin kafafuwansa, TAUFEEK babu abinda ban gani ba na tijara a tarena da shi ama na sakawa raina zafin kishi ne idan dai na shiga gidansa ai shikenan, ashe ashe wani abin ke jirana a zamana da shi??????, Taufeek ya min aalkawarin karshen watan nan zai turo, dama shiru maganar bata motsa ba ashe ashe da abinda ke tare da shi? Yau matarsa tamkar zata zane ni, har hijabina ta kama zata cire min a kofar gida, ta zazageni tass a gaban su Mama da kyar aka rabani da ita, TAUFEEK ni na ga tashin hankali karshe dai yanzu baba ya min tsakani da shi wai kar ya kuma zuwa, kuma yanzun ko ya zan samo wani????"
Magangannunta babu wanda bai narka masa zuciya ba, a tarin tashin hankalin da take ji zai iya cewa a yanzu da take fada nasa babu wanda baya ji
Hankalinsa ne ya nemi tashi sosai
What????? Shine abinda zuciyarsa ke maimaita masa a matsayin tambaya
Mikewa ya yi daga zaunen ya nufi ficewa a office din dan sai ya ji ya masa kadan dan bacin rai
Sai da yya fito filin Allah ya iya budar bakinsa ya ce" Matarsa? Ta cire maki hijabin ne?"
......a tarin tambayoyin dake harshensa bai san dalilin da yasa wannan ta fi tsaye masa a ransa ba, ko dan ya san khausar da kafa kafa da mutuncin kai ne? Ya kuma san anguwarsu yadda ta tara tarin maza kala kala ne? Sai kawai ya ji ya fi son jin bayanin nan fiye da kowane
A hankali ta fitar da huci mai zafi ta ce" Sun dai dan ja ama su Maman Abdul Rahman suka rike, kai dai kokowa kamar tashin duniya sai da su isuhu suka kama fa...."
"Suka kama me?"ya fada a dan hanzarce har yana dan saka hannunsa cikin aljihun farar rigar dake jikinsa ya dan jimke hannun nasa yana sauraronta
Khausar ta ja numfashi ta ce" suka kakama tasa da kawarta suka hanata dukana...."
A hankali ya bude idannuwansa dake dan lumshe kasa kasa ya ce" uhum, shine kike kuka ? Khausar tsoro gareki ko? "
"Ni ba kukan dukan nawa bama nake yi, yanzun kukan kuma yaya zan yi naa samo wanin nake yi ai TAUFEEK " ta fada a sanyaye tana rafka tagumi hadi da zubawa kofar dakinta ido
Ya dan dauki lokaci bai yi magana, daga bisani ya ce" Khausar duka dukanki shekarunki nawa ne da zaki takurawa kanki haka? Kin cika saka damuwa a lamarinki Khausar bayan kin san komai lokaci ne ko?"
"A hausa? A shekaruna, a yannayin jikina kaima ka san ai na tsufa ban amsa kiran mai aure ba, duka duka tserayata da kai nawa ne? Kaima ka yi auren nan fa kai namiji bale ni?, Dole na damu Taufeek ""
" Ban ki ki damu ba, ko ba komai shekarunki da kike ikirari sun kai ki damun, ama kar ki manta Allah keda komai, ke kamar wace ta haife duniya in kika tashi zanen namijinmaa da kike so sai ki ce mai mace biyu ko uku haka, mai ya'ya ke ga wace ta gama zama uwar duniya ko?" Ya fada a dan kausashen da ya sakata jin kamar zata saki murmushi du kuwa da halin da take ciki
A hankali ya ci gaba da fadin" ki ci gaba da yin abunda zai fisheki, ki kwontar da hankalinki, idan kika gama wannan aikin daga cen zasu baki takardar asibitin da zata dauke ki, ba zama zaki yi ba aikinki zaki ci gaba da yi domin ko hutun kwana daya ba za'a baki ba......, Ki sani kowani bawa da irin kadarar rayuwarsa, Mujaheed bai kai ya sakaki kuka ba besty......"
A hankali ta ce" ka ce idan na gama za'a bani takardar daukan aiki? Kana nufin daga nan zan samu aiki?????"
Tabatar mata ya yi ba tare da ya ja maganar ba
Da sauri ta mike tana fadin" TAUFEEK kar ka min wasa mana, aiki fa kace? Aiki aiki dai? ....."
Amon muryarta na nuni da zumudin dake cikin zuciyarta, hakan ya sa ya dan rage bada tabacin dake harshensa ya ce" komai ai na Allah ne, akoy kyakyawar fahimta tsakaninsu da Aba, kuma tunda ya sama maki stage din nan yace min kina gamawa za'a kaiki asibitin da taa daukeki, ko nan din ko wani wajen"
"Wayo allahna, INNALAHA MA'ASABEREEN...." Ta furta a sanyaye tana sauke zazafan murmushi mai gauraye da tarin farin ciki
A hankali ta ce" Hakan na nufin, zan samu aikin yi nima, na zo ina taimakawa su Mama ko????????"
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 2️⃣6️⃣
LITATAFAN MARUBUCIYAR
Duk karyar kada
Yar mahaukaciya
Neman na kaina
Bani da zabi
Bak'a ce
Kutkale
Makauniya ce
Mage
Duk nisan jifa
Idan ka raina inda kake
Dutse
Alkalamin kadarata
Bani da zabi
Dakika Biyar
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Wannan karron bai bata amsa ba ta ci gaba da fadin" TAUFEEK, ban san harshen da zan yi anfani da shi dan yi maka godiya ba, TAUFEEK haduwata da kai alkhairi nake ta gani a koda yaushe, ina jinka a raina tamkar dan uwana na jinni, sanadiyarka nna hadu da haske kala kala, TAUFEEK duba ka gani yadda Hajia ta daukeni, yadda Mama ta daukeni, uwa uba gashi yanzu Aba ya sama min aiki, ka ga ko nawa nake samu a wata fa hakan na nufin zan iya kawo baban talafi wa ahalina harma nima na yi kyauta na yi sadaka ko? Irin nima ma'aikaciyar nan har na siyo kaji birjik a yi washa washa a gidan nan ko..?????"
"Khausar" ya fada a cen kasan makoshinsa
Khausar ta dakata daga share hawayen ta amsa itama a cen kasan makoshin nata
TAUFEEK ya yi dan murmushi ya ce" ki daina kukan mana, baki san bana so ba?"
Khausar ta saki murmushi hadi da sakin hawayenta ya gangaro ta ce" To, na daina TAUFEEK....."
Ya yi murmushi ya ce" Bana so na ji wani kukan a kan wancen kin ji?, Sannan a koma aiki gobe bana son wasa da aiki fa"
Khausar ta yi yar dariya tana fadin" in ji wanda baya tsayawa ya yi jarabawa, TAUFEEK jira nake a koma makaranta zaka sha matsi dan ba zan taba barinkaa ka sarara ba sai ka ciyo min takardar nan in sha Allah "
Shima murmushin ya yi yana jin dan sanyi a ransa jin zata dawo normal, watau besty dinsa mai rigimarsa wace shi kadai ne bata tsoro ama sauran al'uma du tsoronsu take
Da wannan suka yi salama, itama har ta je ta samu iyayenta ta sanar masu wani abun farin cikin, wanda ya dan sanyaya zukatansu baki dayansu
Washe gari da sasafe ta yi tafiyarta wajen aikinta, anguwarsu kuwa a ranar wuni aka yi ana shafa wannan labari, guri guri har bayan layinsu sai da zancen ya kai , yawancin mutane fadi suke madallah dama da ta ki aure ai ba wani abu bane dogon buri ne ita likita sai mai kudi zata aura, wasun su ce yawace yawacenta da ya yi yawa ai dama da wahala ta auru, wasu suce sa dai ga karyar boki ita yar boko uba da uwa sun daure mata, daidaiku ke jimamin lamarin da fatan Allah shi kyauta domin irin anguwar nan ce da daidaya ne suka tsira da boko su dinma maza ne, ita din ce kawai ta yi dogon karatu irin na asibiti da bashi da lokaci har ta kai warhaka, a yanzunma da take aiki irin na gadi wanda take kwana a cen an sha ceece kuce, mahaifinta ne kawai mutun mai ra'ayin kansa, ya kuma yarda da yarsa, da ba wannan ba da tunima an saka ya cireta a harkar karatun
Sannu a hankali Khausar ta gama watani ukunta da ta dauka a babar asibiti bangaren emrgency