Sashe 115
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Ke Hamdiya, kirawo min mamanku , Khausara haihuwar ce? La ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi sallalahu alaihi Wasallam yau ga abu, yar nan dan mutun din zai fito yanzu? Wayo Ni rikeni da kyau rikeni" gaba daya sambatu Hajia ke yi tana fadin a riketa bayan hannunta kawai da Khausar ta riko sai tangal tangal take yi
Ba'a wani jima ba da tafiyar Hamdiya sai ga su Maman har sunna rige rige domin da ta shiga da gudu ta samu su Hajia a falo sunna fira suka tambayeta dalilin gudunta ta sanar masu Hajia ce tace a kirawo mama wai Khausar zata haihu, shine abin ya wani irin dakarsu Mamanta ta shiga yi mata fadan wani irin haihuwa sai kace abin wasa wace Khausar din ce zata haihu, ina cikin a jikinta? Bata son iya shege da karyar banza, ita kuma ta sanar mata ita dai haka Hajia tace, shine suka mike suka fara fitowa dan gannin me ake nufi kuma? Dama yanzun tsakaninsu da Yumnah idan ta shigo ta gansu ta gaishe su ta yi gaba, dama yarinyar sun san ba kunya ce da ita ba gwarama Khausar din a kanta dan kiri kiri yanzun take masu kallon raini da gani gani, gaisuwarma ta yiwu ta rainin ce ba ta mutuntasu ba
Karasowar Mama da akwatin Khausar din ne ya saka Hamdiya karba ita din kanta cike da mamakin haihuwa kuma? Gaba daya sunna bin Khausar din da kallo da Hajia dake mata sannu domin ya lafa mata tun dazu
Mama ta yi murmushi ta ce" Hajia ko sai juyi ne aka yiwa yar gidan naki? Na ga ta lafa ko?"
"Wai wani irin ciki, a ina cikin?" Hajia nawarah ta tambaya dan ta gaza yin shiru da bakinta, du kuwa yadda TAUFEEK ya gindaya masu sharuda tsakaninsu da matansa da mahaifiyarsa ba zasu iya ganni su kyale ba,
Mama ta mata banza bata bata amsa ba, ta dai zuba masu ido tana kallon yadda Hajia ke tausar Khausar din domin har yanzu kaffafuwanta rawa suke yi
Hajia ta dago tana duban su Hajia nawarah ta ce" Wai waye ya yi kiranku? Ni fa bana son rainin hankali ku fa kiyayeni yau ba zan dauki tsuguni tashinku ba, ku tashi ku bani waje ko na gwada maku naku rashin da'ar fatiha ce a kan nawa!"
Kunya ce ta rufe su, ba'a taba haka ba, du abinda zasu yi Hajia bata taɓa dizgasu irin na yau ba, ba shiri suka mike suka wuce , kowace na ciki na ciki suka ga shigowar motar TAUFEEK da matsiyacin gudu
Mama ta dubi Hamdiya dake zaune tana jijiga Anmi ta ce" Hamdiya tashi ki kai takwarar Hajia wajen Mamanta ki ce da ita zamu kai yar uwarta asibiti ne kin ji?"
Hamdiya ta amsa ta kama hanyar fita wani ciwon ya sake tasowa Khausar mai zafin gaske , dan har numfashinta ke neman barin gangar jikinta irin Yadda take fuzga ya dagawa harta mama hankali , tana shirin sake buga masa waya ya shigo jikinsa da kayan aikinsa kuma ba shi daya bane harda docter biyu mata suka karaso ya duka yana rike da hannunta irin yadda take gumi a dole suka kamata suka nufi asibiti dan ko ba nakudar bace lalle akoy matsalar da ta haddasa wannan rikicewar tashi dayan ga numfashi na barazana
Ashe wasa farin girki ne, budewar taron ne ya zo da haka, a hankali ta fara fita a hayacinta, ya zamto su kansu wa'inda suka rakata hankalinsu ya fara fita daga jikinsu Bama kamar TAUFEEK wanda a yau sai da wa'inda ke karkashin sa suka tausaya masa dan kai kawo kawai yake yi daga cen office dinsa zuwa dakin da aka kwontar da ita ana aunata ana kuma bin nakudar Tata mai tafiyar wahainiya domin tun safe har dare cenjin ƙalilan ne , har ya fara maganar idan aiki za'a yi mata gwara a yi mata ta huta dan zuwa yanzu ko idannuwanta bata iya dagawa, hawayen kuwa sun dauke cak tunda tanda fara wahala mai sunna wahala, dan ko da mahaifiyarta ke mata addu'a jinta kawai take yi, Mamanta kanta tana wani hali dan ta san irin wahalar da take sha ne yar Tata zata sha wajen haihuwa, daukan ciki da rainonsa basa shan wahala sai haifo shi, ita din kanta an sha sadakarwa ba zata yi ba sai kuma Allah ya budi ido, dan haka ta dukufa da addu'a, mahaifinta kuwa ya kasa zama ya fito ya tafi ake zaman jiran da shi
Wahala kam Khausar ta sha ta, har an fara shirin kaita dakin fashi nakudar ta tashi gadan gadan , nan likitocin nan biyu suka sake dukufa kanta Allah ya bada iko aka ciro baby boy mai girman gaske domin su da kansu sun yi mamakin girman yaron masha ALLAH aka saka shi dakin kula da yara sannan aka shiga kula da ita dan ta samu kari aka dinketa aka gyarata sannan aka maidata kujerar turawa aka turata dakin hutunta wanda ke hade da dakin haihuwar cen ciki aka kuma kai mata babynta aka ajiye gadonsa daf da nata sannan aka ba family dinta damar shiga
Aba na tsaye yana shi mata albarka Hajia na sake hailala da kuma buda yaro sai ta kalli jama'ar dakin ta ce" wa bilahilazi ka ga haihuwa , ɗan nan ai zai yi kilo shida masha ALLAH"
Sai da TAUFEEK ya gaji da kara ya karbe babynsa ya rungume idannuwansa kuwa sun kasa bashi hadin kai dan dauke dubansa daga kan Khausar ko dan sirikai dake wajen, karshe dai dole suka wuce aka bar su da Hajia da shi da baby, Khausar na barcin gajiya har safia ya waye aka sallame su,
Sosai haihuwar Khausar ta ba mutane mamaki ciki harda Yumnah, dan du irin kamewarta a gaban Khausar sai gata zaune tana sake mamakin abin tana tambayar wai dan Allah da gaske haihuwa dai haihuwa? Su Aisha da Rukaya na yi mata daria domin yadda take nunawar irin abin kamar dai wasa? Wai a ina cikin? Har aka yi ma Khausar wanka sosai ta fito tana yi mata murmushi ta ce" Aunty Khausar wannan haihuwa mai sauki haka? Allah ya sa a gama ta lafiya"
Khausar ta zauna da zumbulelen hijab dinta tana murmushin itama ta ce" Aunty Yumnah ke dai a yi sha'ani kawai, ama an ji jiki ba laifi sai dai alhamdulilah ga d'anki nan mai rigima"
Yumnah ta yi yar dariya ta sake leka babyn dake shan barci ta ce" Ai ya sha rigimarsa khalifana, hafizi ne bi izinillah"
Haka dai haka ne firarsu, har kowa ya watse a bar mai jego da mai yi mata zama sai angon karni dake ta kai kawo dan bini bini zai shigo da kansa ne wai dan ya ji yaya jikinta ya kuma dauki Khalifa ya yi ta riritawa, ga Hajia gefe , barci ke maidata bangarenta, tana rike da Elhaji auta kamar yadda ta masa lakabi, dan tana cewa bai tashi zuwa ba sai da lokacin hajji ya zagayo Elhaji auta sunnansa
An ci sunna lafiya, Khausar da TAUFEEK sun tashi da sha tara ta arziki na yan uwa da abokan arziki, Khausar ta samu alkhairi harda na mamaki sanadiyar haihuwar nan , uwa uba ga soyayar mijinta da ta danginsa abin sai godiyar Allah
Bayan sati biyu ta nuna zata je wanka dan take takensa ya fara bata tsoro irin yadda ya fara yi mata wa'azin kwana arba'in al'ada ce ba adini ba sai ya nuna mata a'a ba wannan maganar bai bar yar uwarta ba idan ya barta bai yi adalci ba, a dole ta hakura sai dai ta tarki guduwa bangaren Hajia ko mama ta yi zamanta a duk lokacin da ta san yana iya ritsata, dan dinkinta ba wani gama warkewa ba ya yi, ita tana ji a jikinta idan injin TAUFEEK ya dawo wajen nan yanzu tana iya suma dan azaba shi yasa take tatala lafiyarta kar ya balata