Sashe 101
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A nutse mama ta ce" TAUFEEK, ina so in tunatar da kai, ko me kake yi ka kamanta adalci tsakanin iyalinka, ka ga a lokacin da ka zo min da maganar wai Khausar ta matsa maka ta dage sai ka auri Yumnah tunda tana sonka fisabililahi na yi maka tambayar au ita Khausar din ba soyaya ce kuke yi ba ka budi baki ka ce min a'a zumunci ne na fada maka cewar idan har da wani abu tsakaninka da Khausar ka yi gagawar tabattar da shi kar ka bari ta yiwa kanta gurbin wata a duniyar ka, ka nunan ba komai ai itacema ke son alakarka da Yumnah shi yasa zaka yi, to ka sani a yanzu babu maganar alfarmar wance , magana ce ta matanka, kowace nada haki a kanka, wanda idan ka tauye Allah zai kamaka da shi, ka kula ka rufawa kanka asiri ka fita hakinsu, nima na fi so ka raba din dan hadewar wani lokacin bata da wani fa'ida, sai a rayu a takure babu yadda za'a yi, ama in har da halin rabawar a ba kowace filinta ta yi rayuwarta da mijinta da tsarin gidanta ka ji?"
TAUFEEK ya gyada kai yana tuna ranar nan da mamaki ya hanna shi sukuni dan tashi daya mahaifiyarsa ta nuna masa ta fa fi shi Sannin kansa, sai da ya jajirce ya kade mata wannan tunanin sannan ta kyale shi, ashe dai tana tune itama
Sosai Mama ta masa nasihar da ta dace sannan ta sallame shi
Sai da ya biya wajen hajia ya dauki abincin sai harararta yake ita kuwa ko a kwalar rigarta saima da ta hada tace su je ne ya dakatar da ita yace ba inda zata sannan ya yi tafiyarsa
A falo ya ajiye abincin ya dauki plate mai kyau ya zubawa Khausar isashe ya je dakin nata ya ajiye mata domin barcinta take yi har yanzu , karin ruwan nema ya ci rabi, kawai wanda zata ji karfin jikinta ne dan har ga Allah ta wahala iya hawala
Daga nan dakin Yumnah ya shiga ya fitar da ita suka sauko ya zauna ya sakata zuba masu abincin sannan ya sakata ci yana kallon tv hadi da dan jefo mata fira kadan kadan tana bashi amsa har suka gama ya bata damar komawa dakinta
Sosai ta ji wata salama na sake shigarta a lokacin da ta koma dakinta, haka kuma a kasan zuciyarta tana jin zata iya jurewa in har bata gannin Khausar din!
Sai da ya sake yin wanka ya koma dakin
A hankali ya hau saman gadon da wayarta wace ya saka mata sim ya kunna ya ajiye gefenta kadan sannan ya shiga shafa gefen fuskarta yana kallonta har ta fara bude idannuwanta
Rinanun idannuwanta ta sauke a saman tasa fuskar, a hankali ta rintse ido tuno irin wahalar da ta sha a hannunsa....ashe TAUFEEK baya tausayinta? Shine zai kasheta ko? Lalle
Murmushi ya yi gannin yadda ta turo baki a hankali ya ce" Morning wifey"
Khausar ta sake bude idannuwan nata tana kallonsa, sai kawai ta shagwabe fuska ta narke masa ta fara kukan shagwaba
A hankali ya sakata jikinsa bayan ya cire nata karrin ruwan
A hankali yake shafa bayanta kasa kasa ya ce" Na yi laifi, i'm sorry, ama kin ga zaki saba ai ko anmatana?"
Ita dai ajiyar zuciya take saukewa kuma bata son matsewar wajen dan ta kula kamar yarensa na cenza salo ne daga rungume rungume, ita kuma a yadda take jinta in har ya sake gwada wani abin tsaf yake iya aikata summan da ba dawowa, ita dai a wannan abu bata tunanin za'a saba Allah ya taimaketa ba ita kadai gareshi ba, har ga Allah har ranta sai da ta ji tana tausayawa Yumnah, da kuma gannin kokarinta na rigima dan an kawo mata wace zata tayata raba wannan tashin hankali mai saka mace kuka( uhum ki dai saba sai ki ji kema Hajia Khausarar Aba)
Kasa kasa TAUFEEK ya ce" Na kira maki Aba ne zaki daina kukan?"
Da sauri ta dago tana kallonsa lokaci daya ta saki murmushi hadi da gyada kai ta ce" Eh, dan Allah ka kira min shi da kuma Mama da su Aisha da kuma rukaya, ka kaini na ga Abana *YAYANMU*"
Dankari, wato yau bakin Khausar ne ke kiran TAUFEEK ƴaƴansu? Lalle TAUFEEK din Hajia ya yi aiki irin na rashin arziki , murmushi kawai ya yi bai barta ta gane ƴaƴansu ta kireshi ba ya danna numbar Aba ya miko mata a wayar Tata
Wayar take kallo iphone ce dankareriya irin tasa ce wancen, bata san Tata bace itadai tunda ya zo da ita da daren nan ya barta a nan ta ajiye masa gaban sif
A raunane Khausar ta amsa salamar da abanta ya yi mata, murya na rawa ta ce" Abana, shine kace zaka zo ama baka zo ba? Abana shine kace zaka kira baka kira ba, kuma kace ana yin kwana guda za'a kawo Ni har yanzu shiru, haka kuma Mama ko ta leko Ni, su Aisha ko su zo inda nake, hakama auta ko nemana baya yi?"
Aba ya saki yar dariya yana kallon Mama dake tankade ya ce" yar gidan Aba duka wannan din laifin da na yi ne? To a yafewa Aba kin ji Khausar Aba, ya gida, ya yayanku da iyayenku yaya Hajia uwata?"
Khuausar ta saki yar dariyar itama ta ce" Aba, kowa lafiya, sai dai Hajia ta yi rashin lafiya, ama ta warke yau dai ban lekata ba, Abana yaushe zaka zo?"
Mama da ta dakatar da tankaden ya saki murmushi hadi da jin damuwarta ta ragu, dan har ga Allah tana cikin damuwar hakayar y'ar Tata, takan yi tunanin kar dai aje tana cen tana zuba shirme?
A hankali ta ce " Abansu bani ita mana"
Aba ya yi murmushi ya mikawa mama yana fadin" Khausar din? Bakya jin kunyar yau?"
Mama dai ta kyale shi dan haka yake sakota a gaba wai tana kukan ta aurar da Khausar har a gaban auta yi mata yake yi wai ta kasa cin abinci tana tunanin yarta
Mama na murmushi jin Khausar ta ce" Ina fatan kina zaune kalau da kowa? Bakya raina kowa kuma bakya halaya kamar na wace bata da wayo?"
Khausar ta kalli TAUFEEK dake ta murmushi ta ce" Yayanmu wai ka ji mama ko?"
Da Maman da TAUFEEK din a tare suka zarro ido, mama ta ce" Lah ila ha ilalahu ke Khausar!"
Tana fada ta mikawa Aba wayar da sauri ta shige daki, Aban kuwa me zai yi banda dariya har dafe haba yake yi ya ce" Khausar ta buya ai maman naku kin san yanzu kunyar TAUFEEK take ji kamar sabon bakonta, bani shi mu gaisa"
Itama Khausar din sai ta ji wani nauyi ga kuma kunya, dan har ga Allah da tace ya ga mama ta fada kamar yadda maman ke raba su rikicinsu a gida ne, yadda suka saba firarsu normal, sai yanzun da ta tuna yanzun fa miji yake a gareta sirikin Mama sai ta rufe fuskarta da hannayenta tana jinsa yana fira da Aba hankali kwonce har suka yi salama "
Yana kashe kiran ya shiga wajen hoto ya dauketa hoto a yadda ta yin nan sannan ya karasa yana kallonta ya janyota jikinsa a hankali ya ce" Open your eys Baby"
Khausar ta dan bude idannuwan tana zarowa jin ya ce mata baby
Wata irin matsananciyar kunya ce ta kamata gannin yadda rigar nan ta mata, rigar ruwan hanta ce kuma mai santsi ce, ga wata tsaga da gareta wace ta fitar da cinyarta waje, da ta yi haka din nan hoton sai ya balakin kyau harda zanen kunshinta radau ga fara kal din hular dake kanta
Sai dai hoton wani irin kunya da ya bata wace ta so wuce misali
A hankali ya dago fuskarta da take boyewa kasa kasa ya ce" Na jima ina adu'ar ganninki a haka a matsayin halalina"
Idannuwanta ta bude a hankali ta zuba su cikin nasa
Ba jin kunya bale nauyi ya sake dubanta ido cikin ido kasa kasa ya ce" Na jima ina son ki yar Aba, na jima ina wahalar hakan "
A hankali Khausar bayan ta boye fuskarta a kirjinsa ta ce" Me yasa ka ki sanar min? "
Rungumeta ya yi a jikinsa kasa kasa ya ce" Kina tune bayan kin amince mu yi zumunci wani lokaci a kasan shukar aunty mai dambu muna cin dambu ake maganar wata da ta auri wani ko salif ko me, wanda shekara hudu ne ya bata , kina budar baki kika ce a duniya kina mamakin mata, sunna da wani tunani marar anfani, ke yaya za'a yi ki taba son yaro? Ko mai mace daya ke ya maki kadan sai tsoho gaskiya, idan kina tune na fara cin dambun kennan na mike na yi tafiyata ban shiga jarabawar da za'a yi ba har kika min fushi saboda haka, kina tune?"
Da sauri Khausar ta dago tana kallonsa, ya Allah, kwarai an yi haka, a lokacin yar ajinsu ce ta auri saurayinta yake dukanta kuma kowa ya sani, ita da ta budi baki ta yi maganar nan ai kowa ra'ayinsa ne yake badawa a lokacin, kuma ita da ta fadi hakan gani take yi ne ina dalili mace ta tashi ta auri yaro har ya ringa dukanta? , Kasancewar ta tashi da yannayin jikin nan nata ne ita bata taɓa sakawa ranta zata auri saurayi ba, ko yaro ba, saima ta fi sha'awar gidan yawa a ganninta cen ne zata rayu ba tare da an wulakanta yannayinta ba
A hankali tana kallonsa ta ce" Ina tune, ranar za'a yi mana jarabawa na yi ta kiranka da wayar abokinka ka kyale Ni, wanda da ka dawo ka ki nemana sai da na je na nemo ka, to ama me na yi Ni?"