Sashe 93
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Fuskar tasa a haden nan ya ce" Ban fahimci me nake yi a nan ba?"
Yumnah ta sake binsa da kallo, hannunta har neman fara yin rawa yake yi, muryarta na hadewa ta ce" a'a, ganinka na yi kamar zaka shiga wanka, kuma sai na ganka a kofar dakin nan, ga kuma abin duba marar lafiya, ko waye ba lafiya?"
Kansa ya sake maidowa inda take tsaye, yana kallonta ya ce" Ba wanka zan shiga ba, nan din kuwa ko kin manta dakin Khausar ne? Ko bani da ikon zuwa inda matata take? Look Yumnah ki koma dakin ki bana son neman magana!"
Yumnah ta jinginu da jikin garu, a hankali ta dora hannayenta saman kanta tana kallonsa, niyarta ta fashe masa da ihu ne ko kuka? Allah masani,
Akwatin dake hannunsa ya ajiye ya karaso inda take tsaye ya sureta da ɗaukan da ya saka ta zarro idannuwa tana kallonsa
Bai direta ko'ina ba sai saman kujera , rai bace yana dubanta ya ce" Kin rantse sai kin dagawa kanki hankali? Fine zaki samu abinda kike so, ki zauna a nan ki sake bude kunnenki da kyau zaki fi jiyowa jiyowa, tunda baki san cewa rarashinki da nake yi na tsoronki ya saka ba sai ki gyara zama, shirmen banza da wofi!" Rai bace ya fice ya bugo mata kofar da karfi ya sake komawa kofar dakin Khausar ya tsaya ya shiga bugawa wannan karron da karfi sannan ya bude bakinsa ya ce" Rufe dakin kika yi?"
Khausar dake bakin madubi tana tsane kitsonta ta juyo da sauri tana hangen kofar tana kuma jin amon muryarsa kamar ya yi sama sosai
"Khausar da ke nake fa?" Ya sake fada ransa na neman bacewa
Khausar ta tabe baki ta ki zuwa ta bude din, juyawama ta yi ta ci gaba da kimtsa kanta ta karasa ta dauki ledar abincin da ta gani ajiye ta je ta zauna a hankali tana karkacewa ta bude ta shiga ci a hankali tana ta tsaraw kanta irin zaman da zata yi da su baki dayansu daga yau din nan
"Ama ai kin ga lokacin ko? Ina kike so na je na kwana ne?" Ya fada wannan karron a sanyaye yana duban kofar yana ji tamkar ya bace ya ganshi a cikin dakin dan zai so ya rungumeta kamar yadda ya mata alkawari abinnan a bakinsa har garin Allah 6a waye, gashi tuni karfe hudu ce ke neman yi dan bakin ciki sunna neman bata masa rai
Ya jima tsayen nan, da haushi haushi ya ce" Karma ki bude, Khausar nace karma ki bude dakin, aikin banza na tafi!"
Ya yi shiru yana sauraro ko zata bude, karshema sai ya ga Khausar ta kashe fitilar dakinta, wato shi ta bari a titi daure da zani? Lalle !
Da haushi haushi ya yi dakinsa ya je ya zauna ya shiga buga wayar Alhusain
Alhusain dake zaune a daidai lokacin su dare ne ama ba dare sosai ba yana shan shayinsa ya zubawa kiran ido dan ya san yanzu dai karfe hudu ce a kasan su TAUFEEK, dan haka da gagawa ya daga kiran yana fadin " Asalamu alaikum, freind lafiya? Waye ba lafiya?"
"Nine Khausar zata bari a kofar daki daure da tawul? Kuma nine Yumnah zata nemi rainawa wayo? In takamarta ciki tunaninta zata ringa neman shiga hakina bayan Ni ina yin iya yina dan gannin na fita hakinta na kiyaye dukkan damuwarta to karya ne, babu wanda ya isa ya hanna min rawar gaban hantsi a gidana !"
Alhusain ya zarro ido ya mike yana barin inda matarsa ke zaune ya fita filin gidansa ya dafe tsatso ya ce" anma isa, da gidanka a Barka ka kwana a waje?"
Taufeek ya ce" Gashinan ta koro Ni ta rufen daki!"
"To kai ban ce maka ka ringa ajiyar ky biyu ba ko komai sai na yi ta nanatawa zaka fahimta?" Alhusain ya fada cike da takaici
TAUFEEK ya masa shiru yana ta huci
Alhusain ya ce" To ka saurareni in fa ka ringa yi da sauki rikitaka zasu yi, ita dayar in ka yarda ta san ka haukace a kanta ka fa shiga uku,ita kuma karamar nan gaskiya ya dace ka sakata a tsarin da ya dace, domin babu kyau abinda take yi, ko dan lafiyarta da kwonciyar hankalinta ta kauda idonta a kanka da abokiyar ZAMANTA, ko daya kar ka daya damar yi maka irin haka, gidanka ne su matanka ne, kana da damar leka daya idan ka yi niya dan k ga lafiyarta , kana da ikon kwonci a dakin matarka in ranar girkinta ne, ka kula da freind kar su fi karfin ka su haɗaka da ciwon kai!" Ya idasa fada yana watsa hannu dan gaskiya ba zai so a masu raini ba, ehe ba fa zasu dauki haka ba, kuma yana bayan boyewar da TAUFEEK ke yi na soyayar Khausar dan ba ita daya yake aure ba in har ta gane tana iya yiwa Yumnah wani neman fitina, dan mata komai tsufansu ba zaka raba su da halin yarinta ba, ita kuma Yumnah gaskiya abinda take yi bashi da wani anfani, dan shi tunda ya fada masa ta fadin nan ranar tarewar Khausar ya nuna masa ya fa yiwa tufkar hanci dan tsaf zata hanna shi zaman aure da Khausar dan ta ga tana dauke da ciki
Sosai ya sake saka TAUFEEK hawa ya yi zamansa a dakinsa yana jin sun cuce shi, rana irin wannan ce zasu masa irin wannan zasu kula masa wannan kulun? Lalle mata ana ce masa yana da aiki bai yarda ba sai yanzu,, ita Khausar ko tausayin kanta bata ji ko? Ya gode
Da wannan ya dan rintsa, gari na wayewa ya fito ya shirya tsaf ya fice bangaren Hajia
A bangaren Yumnah kuwa a halin da take ciki mahaifiyarta ce ta tabatar mata zata zo ta dauketa su tafi gida, ba zata iya ba, da kuka ta kwana yanzu haka a kwonce take kanta tamkar zai rabe biyu, idan ta tuna hasashen ta kuwa sai ta ji kamar numfashinta zai dauke
Khausar kam ta samu barci, domin ta sha panadol ta kuma yi kokarin ajiye tunaninta waje daya, garin Allah na wayewa kuwa bayan ta sauka daga saman salayarta ta sake komawa ta gasa jikinta sosai har sai da ta ji tana iya hada tafiyarta , ama ba zata iya yin doguwar tafiya ba
Kimtsa kanta ta yi cikin riga da sket sannan ta dora hijab bayan ta daura dan kwali ta fito sai zuba kanshi take yi da kyar take tafiyar fa, ama bata jin zata iya zama hajia na cen ba lafiya, kuma tana so ta yi kiran gida yau kwananta nawa bata ji mama ba, su kuwa ko su nemeta irin sun yayetan nan ta tafi ko?
A nutse ta karasa bangaren Hajiar
Da salama a bakinta ta shiga bangaren na Hajia kanta a kasa tana kokarin kiyayewa idannuwansa, sai dai tana duban wajen hajia a lokacin da take kokarin dukawa idannuwansu suka sarke da junna
Gabanta ne ya yanke ya fadi, da sauri ta rike kujerar da Hajia ke zaune kan TAUFEEK a saman cinyarta sunna fira ko nace tana masa fira shi kuwa sai hade rai yake ko um baya bata amsa
Hajia da kula ta ce" Kula yar nan kar ki ruftu a kasa in gaza daga ki, tashi dauko tuwon cen ko zo ki ci , a frij din cen kuwa akoy maganin zahin nan dauko ki dankari isashe kin ji? Allah dai ya miki albarka cire hijabin mana kin ji yar albarka?"
Yau ba wani gardama ko nuna jin nauyin nan mai girma Khausar ta cire hijabinta ta ajiye nan ta nufi frij din da Hajia ke magana
Hankali kwonce ta dauko galan din ta dawo ta ajiye sannan ta dauko abincin ta zo ta ajiye ta kuma nufi kicin dan dauko plate
Da sauri Hajia ta yi wuf ta duko dubanta dan ta ga inda TAUFEEK yake kallo, da sauri ya rintse idonsa a ransa ya ayana' kai na shiga uku Ni TAUFEEK '
Hajia ta dago kanta tana tabe baki ta kama kansa dake saman cinyarta ta karkata hanyar da TAUFEEK ya yi ta ce" Kai dila Ni ban san gidan ubanda kake kallo ba bayan nan ta bi"
TAUFEEK ya rintse ido yana ji kamar ya fashe da kuka, shi ina zai saka ransa ne?, Sam Hajia bata son zaman lafiya
A hankali ya idasa bin Khausar da kallo bayan ta zauna ta zuba abincin hankali kwonce bata ce da shi ci kanka ba ta shiga ci
Baki ya tabe yana neman abinda zai sa ta mai magana, ita kuwa ta hare ta kuma ki kallonsa dan ba zata iya kallon nan nasa ba gaskiya, kunya na iya hannata rawar gaban hantsi bayan ta yi niyar da yardar Allah sai dai ta ci galaba a kan game din!
Tsumin dake cikin galan ta zuba ba tare da ita ta san ko menene ba, TAUFEEK kuwa yana gani ya gane menene dan a gabansa ma Hajia ta dafa
A hankali ya tsinci bakinsa da fadin " Baki cika kofin ba"
Hajia ta yi tsuru tana kallonsa
Baki ta tabe tana cire kai tana gunguni , so take yi ta yi magana ama ta ki yi dan yau tunda ya zo ta ji jikinsa zafi, bata so ransa ya bace a dole ta hadiyi maganarta
Cen ta ce" Ni wai yaushe Khausara zata koma bakin aikinta?"