← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 116

Sashe 114

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Masalaha aka samu sosai ,

Mahaifiyarta cike da tausayi take kallonta, lalle ta yarda da maganar da Akilah ta fada wani lokaci cewar, Mama, ki bi Yumnah da addu'a, domin son da take yiwa mijinta ya fi wanda shi yake yi mata, ki yi kokari ki ringa kwabarta kina nuna mata ta yi hakuri ta kuma iya zama da mijinta, shine kawai zai fisheta, domin ko aurenta ya mutu ita zata wahala, na riga na gane tana sonsa fiye da tunani bata iya rigima da zuciyarta a kansa, hakan ya sa take tunanin ta fi kowa sonsa, idan har zata samu ko mahaifiyarsa kar ta rabe shi, kin ga kuma son kan ya yi yawa abin zai haifar mata da damuwa, mafi a'ala shine a nuna mata TAUFEEK miji yake a gareta ba yaron gidanta ba, ba kuma abinda take kiwo ba, dole ta mutunta ahalinsa
Ajiyar zuciya ta sauke ta mike ta bi bayan mai kwanoni da yace ta zo a kaita gida, Akilah kam nan zata zauna

Baki daya suka dadaka suka nufi bangaren Yumnah banda Mama wace ta wuce nata bangaren dan ba zata iya binsu ba, ga Hajia ga Khausar ga Akilah ai ko menene sun isa, TAUFEEK ne ya wuce bangaren Khausar dan daukan kayan da zai mata anfani da su dan yi mata dinki

Sosai ta ci azabar ɗinkin nan, du kuwa da ya kashe wajen ama waje ya riga ya fara hucewa da zafin fitowar kan d'a hakan ya sa ta sha kuka da ihu na azabar ɗinkin har ya gama mata sannan ya janyota jikinsa ya rungumeta yana share mata zufar dake tsatsafowa a goshinta

A raunane ta dora kanta a kirjinsa tana shaƙar kanshin jikinsa

A tausashe sosai ya furta" Allah ya maki albarka , ya raya mana Anmi, Allah ya baki ladan daukan ciki da dawainiyarsa ya sa Anmi ta zamto mai jin kan iyaye ce"

Ajiyar zuciya take saukewa tana amsawa da amen , tana ji kwarai ta so cutar kanta, da kulawar da ta fi wannan ce zata samu , sai gashi ta yi sake da damarta, ama kuma ta godewa Allah da ya sa ta gane da wuri ta bada hakuri

Sai da dare ya yi sosai suka tafi shi da Khausar, Hajia dama tunda aka gama ɗinkin ta tafi tana fadin zata je dan ta tashi da wuri a fitar da hatsi a yi gumbar kunnu ta mai jego da sauransu, sosai Akilah ta sake yi mata nasiha bayan an saka baby a nono tana fada mata ta yi ta adu'ar Allah ya sanyaya mata zafin kishin nan ta zauna lafiya da mijinta da danginsa da matarsa

Washe gari bayan ya fito daga wajen su Yumnah ya dauki Khausar a mota ya nufi asibiti da ita

Docter A'isha ce ta mata hoton cikin, ai kuwa ikon Allah sarautar Allah baby kwonce a mara gaba daya halitarsa an gama ama uwarsa bata san da shi ba bale mahaifinsa, ita da kanta docter aishar sai da ta yi godiya ga Ubangijin talikai da ya nuna mata haka, sun sani akoy irin haka ama basu gani ba, a waima suka dauka sai gashi ta gani, Khausar ta mike rasss ta mayar da hijab dinta tana kauce irin duban da TAUFEEK ke Binta da shi har docter A'isha ta gama ta fice a office din

A nutse ya janyota jikinsa yana kallonta hadi da shafa mararta
Kasa kasa ya ce" idan ina tune da kyau , ranar da na haye nan na bada ajiyar ko?"

Khausar ta zarro ido ta juyo tana kallonsa ta ce" na shiga uku, me ya samu bakinka yake magana haka?"......

Dariar yannayinta ya yi ya ce" zuma ya sha"

Ai kam yanzu sai ta yi gum dan kar a kuma fada mata wace zata saka ta wuni bata dago kanta ba dan kunya

Sannu a hankali take tafiyar da yannayinta, mahaifiyarta, mahaifinta, mijinta, Hajia sai mama suka san tana dauke da junna biyu har aka yi sunna aka gama aka ci gaba da wankan jego tana nan tana rainon cikin da ya shige watansa na tara har take tunanin wai fa tana iya haihuwa itama nan da satitika gashi cikin bai kumbura ba sosai irin na masu ciki, ya dai dan tasa ama ba wani tasawar a zo a gani ba, dan har ta gaji da lamarin Hajia da shan dariyarta ko zama ta zo yi sai Hajiar tace ta zauna a hankali kar aje kan d'an a duwawunta yake dan nan dinma sake budewa ya yi da cinyoyinta, sai taunawa da suke yi a kwanakin nan

Da rashin kuzari yauma ta nufi bangaren Hajia tana jin kamar ana sukanta a dukkan gaban jikinta, babu inda baya yi mata ciwo ga mararta kamar tana fama da zaki irin yadda ta daure mata take ciwo sosai

Tana zama ta samu kiran TAUFEEK, yana fada mata zai shigo da wuri fa yau a dole tace bari ta mike ta sama masa wani abin domin yau girkinta ne tuni yumanh ta zubda wanka ta koma girki kusan sati biyu kennan ,

Mikewar da ta zo yi ta ji gaba daya jikinta ya kwashi rawa,
A hankali ta shiga yin addu'a ko zata iya mikewa, ama kamar an saka wani ice an tokareta kuma an shiga nausa mata shi a gadon bayanta, wani irin ciwo mai wuyar fasara ya sakata sakon hailala tana zaro ido lokaci daya tana neman yadda zata yi ta zauna

Hajia dake tankade maganin zaki na khausar din ce ta yi shiru tana saurarawa sai kuma ta mike ta fito tana fadin" Kamar ana salati, Khausara miye ke lafiya?" Hajia ta fada tana nufota da sauri gannin ta gaza tsaye ta gaza zaune numfashinta na sama sama tamkar zata sume

"Hajia bayyana, marana, Hajia cikina wayo Allahna ciwo Hajia " Khausar ke fada tana rike hannun Hajia

Hajia ta zaro ta ware murya ta aniya fadin"
[8/18, 7:36 AM] Maman Aslam: 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 6️⃣6️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Chapter 114 · 0% Book details