← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 116

Sashe 107

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana shiga Bayi Aba dake sintiri ya shigo wajen Mama ya tsareta da ido
Ya so ya yi shiru ama ya kasa a hankali ya ce" Mamansu, wannan magani rabona da na siyo shi tun kina da cikin Auta, ai da kika ce in siyo ni na zata auta ne ya girma tunda ba laulayi kike yi ba sai juwa da cin abinci"

Yar dariya ta yi tana kallon Aba, wai auta ya girma, cabdijan ita yanzu ina ita ina raino, ciki baya bata wahala haihuwa ke wahalar da ita, domin idan tana da ciki babu mai sani sai in ta zo haihuwa , dan tana iya daukan wuni biyu tana fama bata samu kanta ba, yannayin jikinta ke boye cikinta ko shi babansu idan tace tana son maganin nan ne yake gane ta harbu kuma ba zata daina shaka shi ba sai ta haihu, bai sani ba ashe ta taɓa siyawa KHausar din tun bayan wata dayanta da tarewa da ta zo tana jin jirin nan zasu kai A'isha asibiti haihuwa ta siya mata shi ta bata take anfani da shi, to ya kare ne ta ci gaba da aiki da jibdar wajen HAJIA, inda HAJIA kuwa ke faman mata turare tana fadin sai ta yi da gaske juwa uwa wace ake son shiga gabanta?

Shigowarta dakin maman da salama ya Hanna mama idasa fada masa na KHausar ne , tana shigowa ta ce" Mama, wannan abin Walahi yana da amfani, kin ga wanda kika banin nan ya kare ne dole na koma shaka jibda , Yayanmu wai wani Walahi wannan juwar ta fara daga masa hankali sai in je a min Alurai saboda juwa? Ni kuma na kiya nace na yi, ama zan bashi maganin nan ya kawo min da yawa sai in ringa anfani da shi ina ta addu'a har in warke "

Aba ya sauke ajiyar zuciya ya fice a dakin, mama kuwa ta yi murmushi tana mamakin KHausar din, koda yake itama cikin KHausar din sai da ta kusa haihuwa cikin ya fara motsi ta fara tsorata tace ai cikinta ana motsa mata, nan ne fa aba ya kaita asibiti aka basu hoton ciki sunna yi aka ga yaro kwonce har ya dauki watanni takwas ba'a sani ba, to kuwa hakan ce ke shirin faruwa da KHausar dan cikin gaba daya a cinyoyinta ya sake badawa da kuma kirjinta , ya yi ham kamar ya yi magana , cikinta kuwa ba zaka gane tana da shi ba, ita kanta mai abin ba ganewa zata yi ba , yan wahalhalun da take sha a wajen miji kuwa ta dauka ne haka yake da wahala ta iya sabawa da yannayinsa, tana iya yinta dan gannin ta saba din tana kuma addu'a

Ko da TAUFEEK ya dawo daukanta a zuwa na uku ta fito Aba ya bata leda shake da hanta mai zafi ya rakata har kusan motar yana ta Adu'ar a sauka lafiya ya dawo ya zauna zuciyarsa da tunanin yar yarsa kafin ya saka Mama a gaba kan sai ta fadawa Maman su TAUFEEK din dan a je asibiti, domin a irin yadda abin nan ya zama yanzu ci gaba ya samu ba'a wasa da harkar asibiti

Da kunya da jin nauyi sosai Maman ta yi kiran numbar maman Taufeek

Bayan sun gaisa cike da jin nauyi Mama ta ce" Mama dama, dama cewa na yi juwar nan ta KHausar ne, a je asibiti "

Mama dake gyaran kayan Baba mai kwanoni ta dakata dan amsa wayar cike da damuwa ta ce" Mamansu juwar ta tashin mata yauma ko? Nima abin nan na damuna, du yadda na yi kuma sai ta nuna wai saboda juwa za'a je asibiti?, Hajiama cewa ta yi wai in bari ba aikin asibiti bane kin ga abubuwan da ta anso take Banka mata ba dare ba rana kuwa? Turare ne wanka ne, ama in sha Allah gobe goben nan za'a je asibiti nice nan zan rakata tunda idan ta kiya masa ban san yaya aka yi baya takurata ba bayan rashin lafiya ce ba abin wasa ba"

Maman su Khausar ta yi dan murmushi tana matse ido dan kunya je dawainiya da ita a hankali ta ce" A'a Mamansu, ai Bama maganar wani ciwo bane in sha Allah, Inaga karuwa ne kawai dan awo ne nace bari in sanar domin ina kyautata zaton itama bata sani ba"

Wani irin tsam mama ta yi, kafin wani irin farin ciki ya shiga mamaye kirjinta tamkar yanzu ne ta ji Taufeek zai iya sama mata jika

Da sauri ta ce" Mamansu kina nufin ciki ne da KHausar?"

Mama ta yi murmushi cike da kunya ta ce" Kai Mamansu Allah ya bamu ALKHAIRI Ni dai na kashe"
Daga nan ta kashe, ita kuma Mama sai ta kasa ci gaba da aikin nata karshema fitowa ta yi ta dauki hijab din ta ta zumbula ta fice da nufin zuwa ta ga ko sun dawo, Duda tunda suka yi kaurar zuwanta daya tak ta saka albarka , sai take ji YANZUN ba zata iya hakura ba sai ta je ta ganta inma da hali a je asibitin nan yanzu, dan in zata irga da kyau KHausar ta jima cikin juwar nan, hakan na nufin ta wuce watannin da ya dace ace ta fara awo fatanta Allah ya sa sun dawo

Tana kokarin karasawa wajen kofar Muryar HAJIA dake rike da leda baka shake da kayan turare turarenta , Hamdiya rike da katon kaskon wutar ta ce" Wace wannan kamar matar mai kwanoni zata je bangaren sirikai"

Tsam ta yi tana zarro ido, sai kuma ta juyo tana murmushi hadi da sosa keya cike da jin kunya ta ce" Lah HAJIA ina yini, dama dama zan leka ne na ga wai ko KHausar din na nan?"

Hajia ta saki murmushi ta ce" Ki ji tsoron mai sama, ba ta zo ta mana Salama ba? Kar ki dauki hali irin nawa kulun ina bangarenku, iyi sirikan zaki sakawa ido? Koda yake gwara in San na bar baya gwara ki fara zuwan kar Na mutu na bar marayan Allah yan uba su ga bayansa, kama ledar mu je in fada maki kowane amfaninsa "

Mama ta ce"
💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 6️⃣3️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
Chapter 107 · 0% Book details