← Book details Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 116

Sashe 96

Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da kyar Khausar ta iya jan numfashi gannin Yumnah ba magana zata yi ba ta ce" Du yadda aka yanke tunda ai yau nake fita a girki Ni du daya ne"

TAUFEEK ya kalleta da mamaki ya ce" Kamar yaya fa fita a girki yau?"

Khausar ta dube shi, sai kuma ta sada kanta a hankali ta ce" Eh, ai gobe in sha Allah ya kama sati daya cif da daura aurenmu"

Taufeek ya sake zuba mata ido yana ayana'ka ji yar bakin ciki, yau Ni na ga bakin ciki a wajen yar gidan Aba '

A bayane kuwa a nutse a kuma tausashe ya ce" to ai goben ne yake kamawa kwana hudu da tarewarki, hakan na nufin sauranki kwana uku ko Besty AM?"

Yumnah ta dago kai da sauri, yanzun kam sai da ta ji bakinta na fadin" A'a, ai tunda ya kama sati ta fita a aiki sai mu dawo yin kwana ɗaya daya da girki!"

Taufeek ya zuba mata ido, ya sake maida dubansa kan Khausar

Lalle ya gane cewa koda zai bi su a laluma dan zaman lafiya da kuma daukan daraja irin na iyalinsa, sai ya nuna masu kuma shine mijin su matansa ne

Rai hade ya ce"

Ku yi hakuri da jinna shiru rubutu gayanan dai, ina busy ne sorry😍😍😍😍😍

💃🏻💥💃🏻💥💃🏻💥💃🏻💥💃🏻💥

*ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHIN KUNADA LABARIN SHAHARARRA KUMA GOGAGGIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO MAMAN ZARAH SOKOTO IN BAKIDA LABARINTA TO MATSO KUSA KIJI*

*_maman zarah Mai kayan Mata sokoto ta shahara wajan kawo maku ingantattun Kayan Mata masu matuk'ar kyau da inganci ta yadda cikin sauki ba boka ba malam Zaki ja ragamar maigidanki yadda kikeso kayane naji da Fadi da kudi kalilan ki zama tauraruwa 💥a zuciyar mijinki ,ba kalan kayan matan da bamuda shi kedai nemi maman zarah sokoto don gyara kanki ciki da waje karku manta mace Mai gyara kanta Bata boranci,maman zarah sokoto kayanmu daban ne , nememu ta wannan number don samun Karin bayani_* 07034251528

[8/2, 7:46 PM] +234 708 653 0343: 💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

*DA CIWO A ZUCIYATA*

💔💔💔💔❤‍🩹❤‍🩹💔💔💔💔

_MALLAKIN_

*SAJIDA NIJAR*

*FREE BOOK NE* 5️⃣8️⃣

*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*

1: Duk karyar kada

2: Yar mahaukaciya

3: Neman na kaina

4: Bani da zabi

5: Bak'a ce

6: Kutkale

7: Makauniya ce

8: Mage

9: Duk nisan jifa

10: Idan ka raina inda kake

11: Dutse

12: Alkalamin kadarata

13: Bani da zabi

14: Dakika Biyar

15:Wata kokowar

16: Aure yakin mata

17: Ni zan ladabi

18: Daga tafia daukar soja

*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*

Now

*Da CIWO A ZUCIYATA*

*Tallah, tallah, tallah*

*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*

_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_

Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes

*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata

Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃

Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa😔, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥🔥💥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji

Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan

Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa

Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba

Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO

Rai a hade ya ce" Yau kwananki uku a gidanki, saura kwana hudu cif ki fita a girki"
Daga haka ya juya ya kunna tv din nan ya kai tashar labaru ya shiga kallonsa ya kyale su

Kowace shiru ta yi, jifa jifa sai daya ta saci kallonsa ko na yar uwarta har dai suka dan dauko lokaci Yumnah ta mike ta dube shi ta ce" good night yayanmu"

Dubanta ya yi shima , da kula ya sakar mata murmushi sannan ya lumshe mata ido a tausashe ya ce" Har kin gaji da firar?"

Da kyar ta iya gyada kai tana jiran gannin ya miko mata hannu ya rungumata kamar yadda ya mata a kwanakin da Khausar din ta shigo, bata san ya riga ya dauki dukan tsaron da zai ringa yawan saka shi surutu tsakaninsa da su ba, in sha Allah ko a kan Khausar zai yi iya yinsa ya fita hakin Yumnah
A tausashensa ya ce" Good night wifey"

Yumnah ta hadiye yawun dake wuyanta ta juya ta haura sama ta nufi dakinta
Tana shiga jikinta har rawa yake yi ta dauki wayarta ta shiga kiran numbar mahaifiyarta

Yayarta ce ta dauka dan maman nasu ta shige daka dan kwontawa domin bata jin dadin jikinta

A tausashe ta yiwa Yumnah salama wace tana hannun an daga ta fashe da kuka

Yumnah ta yi dif da kukanta tana jin Muryar yayarta dan ta sani ne banda fada babu abinda zata yi mata, domin shekaran jiya cewa ta yi zata zo ta zaneta ko ta fadawa abansu bata kwontar da hankalinta ba

Cike da tausayawa Akilah ta ce" Yumnah kuka ne kike yi? Me yake damunki kanwata?"
Chapter 96 · 0% Book details