Sashe 65
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamaki mai tsanani ya saka yan matan dubanta a zabure sannan suka kalli junna, ga yar hayaniyar HAJIA da daidaikun bakin gidansu dake ta kai kawo a tsakar gidan dan kuwa ba wani cika jama'a aka yi ba, Hajiar kanta tun zuwanta bakinta bai yi shiru ba, ta yi nan ta yi cen ne cikin irin nata shiri da ta zo da shi, haƙoranta a fili kamar an mata albishir da gidan aljanna
A'isha ta ce" Aunty , me hadinki da wani cen shashasha kuma ana maki magana ta namiji har namiji Yayanmu a yau Adu'armu ta karbu burinmu ya cika?"
A harzuke , jin maganar rainin dai A'isha zata ci gaba da mata ta dafa ta mike lokaci daya zannin da ta daura saman doguwar rigar barcinta irin mai santsin nan har kasa wace ta kasa cenzawa tunda ta yi wanka sai zani kawai ta dora Mata a samanta ta zurma hijab take jiran zuwan TAUFEEK ko ya fita ya gano mata me ya samu Salis ya kwonce ta kuma ki bi ta kansa ta cire hijabin dan jin wani zafi ya fara ratsa mata jiki da fata ta bude yan yatsunta ta nufi fuskar A'isha zuciya daya muradi daya shine ta saukewa A'isha gigitacen marin da zai sa ta gane me take fada ko zata saita harshenta ta mata magana da Yaren da ta iya ba sakaran Yare ba, sai dai gannin haka da gudu Aishar ta yi bayan Hajia da ta shigo fuskar nan kamar gonar auduga tana salalami da fadin" Aunty dukana zaki yi?"
KHausar rai bace ta ce" Idan ban dauke ki da mari ba ki ce min shashasha, sa'arki ce Ni wai? Ni zaki rainawa wayo ne?"
HAJIA da ta ta yi dibi dibi sakamakon cakumeta da A'isha ta yi dan neman agaji ta yi raf da hannun A'isha ta ce" Ke tsaya ta mareke, in dai rainawa matar MAGIDANCI wayo zaki yi tsaf zan daureki mu zane banza, aikin banza ya zaki saka ta kunce zani tana tiitirniya ki tara mata gajiya? Ke dauko zanninki daura Ni ga galan din cen maza kafin nan zuwa dare shanye min shi tass, yanzun wancen gidan zan je in ga ubanda ya Hanna mattar mai kwanoni zuwa daurin auren MAGANIN gida magajin dukiya alwalin Gawa, dan daura kar a shigo a tsaya kallo wannan sababi hakka Masha Allah "
KHausar ta yi kasakai tana kallon HAJIA, bayanan hajiar na son rikitar da tunaninta fiye da na su Rukaya
A hankali Rukaya ta zagaya ta ja mayafinta ta nufi dakin mamansu a lokacin da Khausar ta matso daf da HAJIA ta ce" HAJIA, wai an daura auren ne? Da Salisss ko?"
HAJIA dake rike da hannun A'isha taf ta sakarwa KHausar harara da jin haushi ta ce" Uban wanene SALIHU kuma ke Khausara? Ki fa kiyayeni yaya ina baki kina roko?, Maganar Magidanci zaki hada da wani shashasha?, Ke amshi nan, nace amshi uwaki, to wa bilahilazi sai in zaneki tas bayan Mamuda ya rike min ke, to ke matar MAGIDANCI kike ba SALIHU ba!"
HAJIA bata san cewa ita ke dauke da kalaman fadi, KHausar ke dauke da abin aikatawa
A birkice KHausar ta zaro ido, lokaci daya jikinta ya dauki rawa
Ƙasa ta silale daidai shigowar Mama dakin da salama a bakinta
KHausar na hada zufa kamar da wasa lokaci daya ta yi wani wiki wiki da ita ta dubi mama muryarta cen ciki ta ce" Mama, kin ji abinda HAJIA ke fada da Yaren nan kuwa? Yanzu fisabililahi wannan maganar a tsakani mutun da ita ce? Innalilahi ina Ni ina TAUFEEK zasu ringa min wani magana daban? TAUFEEK ai haramunane dan uwana ne fa"
HAJIA ta zarro ido lokaci daya ta rike baki ta ce" To fa, yau ga zamanin yan iska!"
"Mama ina Ni ina Besty? Aure? Aure dai aure? Shi auren nan dai aure? Haba Mama fisabililahi idan Salisss dinma ya fasa sai kawai a ba TAUFEEK? Na nawa nema taufeek din ina maganar aure Ni da shi? Aure mama aure? Innalilahi ai ba maganar soyayya bale zaman aure tsakanina da shi ko?"
HAJIA kam ta gaza rike salamamen rashin mutuncin nan ta gyara zaman sabon hijabinta ta riko hannun Mama dake tsaye itama baki bude tana kallon yadda KHausar ke bayani baki bude dan kuwa sai malolowa take yi kamar mai fama da zazafan ciwon ciki ta mirgina nan hannunta a mike tana bayani hawaye wani na korar wani ga kan nan ta kunce shi baima samu gyaran saloon din ba nunawa kawai take tana hawaye ta ce" Kin ga, bari in tare bakin cen dan ba'a rasa yan munafurcin da basa son tarayar nan ba, ita kuma wannan y'a ki san ta inda zaki biyo da ita dan wa bilahilazi a kan auren nan sai in batawa kowa, rainin hankali za'a min? Me take nufi da yaushe aka haifi Magidanci? Allah kawo ki dakinsa sai mu sake zaunawa, dama da wahala dan fari ka ganshi rass da wayo abinsa, ke dai Allah shirya kuma in bata shanye tsumin nan ba na dawo nice nan zan mata wankan rubutu in sauke mata aljannun kanta!"
Cabdijan, watau yar kukutar Aba fa so take ta kankaro mana rikici na kasa da kasa, baki san ainahin waye shi ba yarinya mu karki janyo mana, Meyema to in ba neman rigima ba, bakin cikin cinya sa zaki mana kau? Ta Allah ba taki ba wai SALIHU 🙄🙄🙄
.💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 4️⃣0️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
HAJIA ke cikin fada, bata ankara ba Mama ta kaiwa bakin KHausar bugu tana hade girar sama da ta kasa
"Lah ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi sallalahu alaihi wa Salam, ke me ta maki?" HAJIA ta fada tana tarewa dan Mama abin haushi ya bata yadda KHausar ko kara babu take abu kamar wace ta. Samu tabin hankali, yanzu ta budi baki ita KHausar ta ringa rufi irin wannan? Lalle dan Adam, nan KHausar ke fadin ko waye aka bata tana so, itama burinta ace an mata aure, shine dan wulakanci Allah ya amshi adu'arta yau din itama ta samu yanci irin na mata ama take wani abu kamar an ce an hadata aure da makiyinta?
HAJIA rai bace ta ce" Kul , banda duka, daga fadin nusar da ita da baki da wayo?"
Mama ta sada kanta tana ji ranta na ɓaci ta ce" HAJIA, KHausar fa wani sa'in zuma ce sai da wuta, in ba rashin hankali ba mu sa'anninta ne zata sakamu a gaba da kukan rashin godiyar Allah?, To ta kireshi shi marainin nata ta fada masa !" Daga haka Mama ta yi gaba ranta a bace
HAJIA ta sakarwa A'isha harara ta ce" to ai sai ki bita, ga dukkan alamu in aka bar maku ita tsaf zaku sa kumarinta ya rage, bita bi mamanki kar na rama a kanki"
A'isha ta yi murmushi ta juya ta fice, tana ji a ranta tunda take bata taba jin tsohuwar nan a rai ba irin na yau, lalle matar nan ALKHAIRI ce ita, kuma tana mata Adu'ar gamawa da duniya lafiya, wani gefe na cikin zuciyar Tata kuwa tarin mamakin yannayin auntyn nasu ya gama rike mata wuya, yanzu wace mace ce zata ki yayansu? Menene dalilinta na nuna kiyawarta a lamarin? Allah shi kyauta
"Kin ga, ki rufawa kanki asiri da koke koke, tunda kin ga auren nan dai an daura shi ba kuma za'a kwonce ba da izinin mai sama, kar dan zuwan da zan yi in dawo ta shigo ta dakeki a banza a wofi kin ji? Ba dai Magidancin bane bai maki ba? Ai shan koko bukatar rai ba sai kin daga hankali ba idan ya ji da shi aka daura auren ki rintse ido ki masa jan ido ki ce takardarki, da bakinki sa komai? Yanzu ki daina wani kuka dan bashi da anfani kin ji y'ar albarka?" HAJIA ta fada bayan ta rike hannun KHausar ta tausasa muryarta ainun