Sashe 55
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Ya dan jima zaune sunna dan tataunawa kafin ya mike gannin har tara ta gota kuma ga ayyukan dake gabansa ya juya yana kokarin tafia Elhaji ya kirayi sunnansa yana kallonsa
Juyowa ya yi dan kiran yana masa ya shiga magana
Da kula ya ce" Shi rike kashi a ciki bashi da wani anfani, Ni kuwa nan da ka ganni bana tunanin in zan iya hakurin jure kallonka a wani yannayi na tsayin lokaci, idan har baka yi kokarin ganin ka samawa kanka mafita ba nine nan zan sama maka ita da yardar Ubangiji, ka ji da rigingimmunma ya isheka ba sai ya hadu da rikicin zuciya ba, mu wuni lafiya"
Tsakani da Allah a yadda ya zubawa abansa ido , ido rufe so yake ya gane inda ya dosa, sai dai sam bai bashi damar haka ba ya sake daure fuska ya cire kai daga dubansa , a dole ya fice yana ta tunanin me magangannun nan ke nufi? Fadanma da ya yi tunanin zai masa bai masa ba sai wasu yare gasunnan dai...., Ajiyar zuciya ya sauke kawai ya ci gaba da HULDODIN gabansa , a dole ranar bai je asibiti ba dan abubuwa sun masa yawa wuni ya yi yana aikin dukiyar mahaifinsa har yama ta yi sannan ya sake yin wanka ya saka sasaukan yadi mai ruwan madara tassss ya fito a nutse ya nufi Masallacin anguwar
Bayan an fito daga sallah ya samu kansa da sake gwada layinta, still dai yana a rufe...., Wani abu mai zafi ya tsaye masa a wuya, dan haka rai bace ya nufi ciki ya karasa bangaren Hajia dake turara turaran jiji a filin gidanta ya dogane da yannayin nan nasa mai kamewa sosai da tsari a lafuzansa ya ce" Dauko hijab dinki ki rakani"
Hajia ta dan zuba masa ido ta shiga duniyar tunani, ina suka nufa to? Sai dai tunawa da ta yi da ai mai kwanoni na gari ta je ta dauko hijabinta dogo irin wanda yake so tana sakawa ta zumbula ta shafa turarenta dan dure sannan ta dauko carbinta da wayarta ta fito ta karasa wajen motarsa ta bude ta shiga tana sakin murmushi ta ce" Ina muka yi magidanci ko gidan zoo?"
Bakin nata da ta ambaci zoo din ya kalla ya cire kai a ransa ya ayana' ai kecema zoo din , da daren nan dan mune aljannu zamu je gidan zoo mu yi me'
A bayane kuwa sai ya girgiza kai bai ce mata komai ba ya ringa tukinsa hankali kwonce har suka karaso anguwar
Baki Hajia ta washe ta kalle shi ta ce" Sai kace wajen Khausara zaka kawo Ni mu yi zumunci, Allah sarki Khausara yarinyar kirki shiru shiru abinta bata cewa komai, Allah ya nunan aurenta na tsumata na tsumumuwata na maka mata magungunan nan na yaran mata ta jiku iya jikuwa ta ringa zubar da........."
"Idan baki yi shiru ba kin san Allah zan sauke ki a tsakiyar titin nan na yi tafiyata, ke wai bakinki baya fadin magana mai dadi sai magangannu irin na gasunnan dai? Ki fa kiyayeni in ba haka ba ina kan bakana sai mun shige cikin samudawan nan na bace maki su dauka su tafi da ke kowama ya huta!" Ya fada a zafafe bayan ya taka birkin motar
Tsitttt Hajia ta yi tana kale kale, idan ba gizo gizo Bama idannuwanta ke maga a gefen cen ai taron samari ne bata gari da karnukansu, yanzu idan ya zubar da ita a nan ai shikenan ya tonawa mai kwanoni asiri, gwara ta yi shiru su je su dawo ita kam yau mai rabata da shi sai Allah
A nutse ya karasa kofar gidan ya tsayar da motar sannan ya sake fuskantar ta
Yanzun a tausashe kadan ya budi bakinsa ya sanar mata ainahin dalilin da ya da ya daukotama ya zo nan din da ita
Kallon da take masa kamar wani wanda ya aikata sabo
Da kyar ta iya budar baki bayan ta tabe ta wani cira kai ta ce" To da bata yi haka Bama sai na san yadda na yi da ita, da kai macuci ne Magidanci? Yanzu Khausararma ka cuta to waye zaka bari? Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, dole ya ta gigice ta fita hayacinta, ka ce yanzun ba makiyinta sama da kai kawai?"
Kansa ya mayar ya jingina da kujerar ya lumshe manyan idannuwansa a hankali ya hadiye sawun dake makogwaronsa ya shiga tunanin anya ba ya tafka kuskure da ya zo da matar nan ba kuwa? Yanzun fa ya fada mata yana so ne kawai ta yiwa yarinyar cen fada komai ya wuce, ama ji abinda bakinta ke fada
"Kai, lah, buda ido kalli ikon Allah kamar khausara da kato?" Hajia ta fada tana jimko hannun TAUFEEK
Tsakani da Allah wani irin sarawa da kansa ya yi lokaci daya hadi da wani irin kamewa da kirjinsa ya yi masa bai san lokacin da ya bude idannuwansa ya zuba su a inda Hajia ta nuna masa
Lokaci daya ya sake zuba idannuwan nasa har Hajia ta fice bai sani ba
Yana nan zaune yana kallon dukawar da Khausar ta yi ta gaisar da Hajia da kuma shima wanda suke taren rage tsayinsa da ya yi yana sosa kai da abin ky din hannunsa yana ta sisine kai Hajia kuwa na magana har dai saurayin ya fice ya tafi sannan suka shige ciki ita da Khausar shi dai yana zaune idannuwansa a kafe a dokin kofar gidan
Bai san irin lokacin da Hajiar ta dauka a ciki ba, bai san me da me ta tafka masa ba, yana nan zaune a motar Ac na yi dan motar a kunne take Har Hajia ta fito Mama na biye da ita, KHausar kuwa dauke da kwano rufe ta karaso wajen motar gabanta na faduwa kanta a kasa ta bude bayan motar ta ajiye kwanon saman kujera a hankali ta dago dubanta ta saci kallon gaban, ai kam idannuwansu suka shige cikin junna, nata idannuwan da abin hawaye hawaye, nasa kuwa sun yi wani irin jajajir din da bata taɓa ganninsu a haka ba sannan yana mata wani irin kallon da zata iya fasara shi kamar wanda ke jin haushinta , dan haka a hankali ta sinne kanta ta ja numfashi sannan ta rufe motar ta dawo ta shige gida bayan ta yiwa Hajia salama, Mama kuwa da Hajia a nanma sun dauki sama da minti biyar sunna zantawa kafin Hajia ta karaso ta bude tana kallon TAUFEEK ya gaisar da Mama muryarsa a cakude, maman ta dube shi da kula ta ce" Ashe shiriritar da yarinyar cen ta tafka ko? Ai zata hadu da Ni ne, ana katse zumunci ne dan kawai iya shege? Ka yi hakuri ka ji, in sha Allah zama ta nemeka ne ta baka hakuri!"
Shi dai bakinsa gaba daya ya masa wani irin nauyin da bai san dalili ba
Yana kallon Hajia ta dauko kwanon ta rungume a gabanta ta ce" Ka ga rashin sannin darajar koko, a baya ta dingile shi salon Ya zube na yi asara?, Ja mu je na bada maka maganin mugun ci ka sha ka raga min na sha nima"
Mama kam tana murmushi tana kallo ya tashi motar suka tafi sannan ta koma gidan
Ranta bace ta karasa dakin Khausar ta nemi waje ta zauna ta ce"
............ku taimaka ku yiwa sajidale solidarity😌😌, ga promotion din, sai na ji ku😔😔😔😔
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 3️⃣3️⃣

Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*