Sashe 51
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta dauke idannuwanta ta zuba a saman fuskarsa
Yannayin fuskarsa sam ba walwala a tare da ita, tana fadin tun jiya kamar hankalinsa a dan rabe , kuma yanzu sai ta ga yana kiran matar da ta yi tunanin ko ta tabata ne? Watau an yi baram baram ne? Dan kuwa an jima bata ga kiranta a wayar mijinta ba
Ajiyar zuciya ta sauke mai zafi a lokacin da ya gama sha ya nuna ba zai iya karyawa da wuri ba zai dan fita, sannan ya mike yana daukan rigar dake ajiye mai ruwan ashe color ta vst ya dan rayata a hannunsa na hagu da dayan hannun nasa ya dan talafota a lokacin da ta karaso tana kokarin dane damuwarta
Fuskarta ya dan zubawa ido kadan, kasa kasa ya ce" Ki yi kokarin wuni a wajen hajia yau Yumnah...."
Cikinta sai da ya juya daga tsayan da take, ta zata ya manta da maganar cewa ta je 5 gaisar da Hajiar da ya mata, sai gashi abin ya ce za zani harda su ta wuni a cen?, Wuni? Ita da matar nan? Tap to ita ta wuni a yaya kennan? Ai ta tabata tana iya wuni ne cikin ukuba da tsoro, matar da kowa tsoronta yake a gidan? Bale ita da ta tsaneta ƙarara? ..... gaba daya sai ta rasa kuzari har ya fice a gidan ba tare da ta tabuka abin kirki ba
Saman kujera ta zauna tana sauke numfashi bayan ta dannawa mahaifiyarta kira
Kamr ko yaushe jajen Khausar ne suka yi, mahaifiyarta cike da mamaki ta ce" Wai a yanzunma da yarinyar nan ta fita a makarantar su ba zata rabu da shi ba?, Alakarsu ta fara bani tsoro Yumnah"
Yumnah ta share hawayen da suka tarun mata a gurbin idannuwanta a sanyaye ta ce" Mama, sai kin ga kamar ba ita a duniyar da sai kuma ki ga tana nan daram a duniyar tasa, kin ga dai an dan jima ban ji duriyarta ba, kuma bata zo gidan ba tun wancen zuwan da wancen tsohuwar ta yayabota, sai kawai dazu na ga yana ta danna mata kira da safiyar nan, Ni kam ban san wannan wace irin maya ce ba!"
Mahaifiyarta ta yi dan tsai, a dan kausashe ta ce" kema sai nake gannin harda laifinki, ta yaya zaki bari yana maki kiran wata a lokacin da kike tare da shi? Wannan fa saken ki ne ba komai ba, kuma yanzu ki zo ke hankalinki a tashe nima kina tayar min da hankali, a gaskiya wannan din saken ki ne!, ya dace ki san mace kike in ta laluma ko ta tsiya ki kwatantawa mijinki idan yana gabanki kece a gabansa ba wata banza ba koda matarsa take bata da wannan hurumin in yana gabanki naki ne ke daya!, Ama sai kina wani abu kamar wace ke jin tsoronsa, in na baki shawarwari ki nunan kin dauka ama in na tambaya sai ki nunan baki yi ba zaki yi, mazan nan na zamaninmu ma ba wani cika kiyaye hakin iyali suka yi ba bale na yanzu!, Na fada maki da kirsa zamu rabata da shi ama kuma wani abin sai mun dora doka irin tamu ta mata, ki sani mace fa sarauniya ce in ta yi wasa kuwa tana iya zama bola, kuma du namijin da yace shi karya ne babu macen da ta isa ta juya shi ko wani abin karya yake Yumnah, bai dai hadu da mai juya shin ba, kar ki yarda TAUFEEK ya fi karfinki ta yadda zaki dawo kina kuka da barin jiki idan ya yi magana Ni dai na fada maki, kuma maganar zuwa wajen kakarsa ban ce ki wuni ba, ko daya ban saka ki ba, ki je ki gaisheta sama sama ki dawo dakinki ko uwarsa ban saka ki sakin jiki da ita ba bale wata kakarsa da ba sonki take yi ba ni kin ji maganata!"
Daga haka ta kashe wayar tana ta bambaminta, ta bar Yumnah cikin wani dogon tunanin da sake daurar damarar yaki da duk wata halitar da zata iya zamtowa matsala a duniyarta da mijinta ko wacece!
Da wuri ya iso asibitin, domin yau aikin ba iya na takarda bane na aikace ne wanda yake saka tsauri sosai a cikin lamarin
A wajen ajiye motocinsa na asibitin dake gefe daban da sauran motocin manyan ma'aikatan cikin asibitin ya ajiye motarsa a hankali ya sake daukan karamar wayarsa a kasan zuciyarsa yana tunanin me kennan? Me yasa take kin daga kira harda numbar da bata sani Bama?, Bai san me yasa fushin nata ya masa katutu a cikin zuciya ba
Iska ya fitar mai zafi daga bakinsa a hankali ya juya da niyar daukan bak'ar jakarsa dake ajiye dan ya fice zuwa ciki, domin tuni vigil biyu ke jira ya fito su amshi kayan hannunsa idan yana da su, ya dago dubansa a hankali dan bude motar ya fito nan ya dakata da sauri yana ruko idannuwansa ya zuba mata ido
A hankali ya sake dan kifta idannuwansa yana sake dubanta dan tabbatarwa ko dai ba ita bace? , Sai dai a lokacin da ta dan dakata tana laluba yar bakar dake hannunta ta ciro karamar bak'ar wayarta ta duba kiran da shine ya yi mata shi ta katse kiran ta jefa wayar a jakar ya tabatar masa lalle wannan baiwar Allahn dake tafiya zuwa cikin asibiti da shiga irin ta riga da sket daidai da jikinta, kanta da dan karamin hijab fari kal mai dan kwaliya, sai kuma dan mayafinta siriri fari kal a gefen kadarta ta yi yafe da shi, yafe jama'a ba ta bude shi ta rufe jikinta ba, harda yar agogo siririya a hannunta baka sidik wace ta kama hannun nata ya mata wani irin sassa gwanin kyau
Bai ankara da kallon da yake mata ba har sai da ta bacewa ganninsa
Da mamaki ya dan dafe goshinsa a hankali ya furta" me kike nufi ne Khausar?, Baki isa ba!, Hakan ba zai taba yiwuwa ba, dan kina fushi da ni ba zaki fito a haka ba sutura ba!"
😔😕 Inaga dole sai mun hadashi da Hajia ta ce igiyar uban wa ke wuyanta? Ni dai ba luwana🤣🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 3️⃣0️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃
Cike da jin haushin ta ya yi kyaftu ya zauna nan ba tare da ankara da yannayin lokaci ko yannayin da yake ciki ba, shi ba aiki ba, shi ba tafia gida ba, karshema sai ya danna buton ja dake nunin idan yar fitilarsa ta bada kar a shigo office dinsa baya bukatar gannin kowa
A lokacin da Khausar ta fito sauri ta ringa yi wajen saukowa daga kasa, cikin sauri ta nufi bangaren su ta shige dakin su na mata sannan ta yi bayinsu da sauri ta shiga ta rufe kafin ta karasa ta dukar da kanta jikin abin alwallah ta ringa sakin nishi a jajere a jajere, sai kuma hawayenta suka bale tamkar an bale mata
su ne
Bata san dalilin da ya sa take jin dacin abin har haka a ranta ba
Ko ba komai ai ya nuna mata a kan aikinsa yake, kawai abinda ya sa abin ya mata ciwo ainun tunanin an wulakantata ne, an wulakanta iliminta da hankalinta
A kan abu daya ta ajiye kusancin da TAUFEEK ya kirkira tsakaninsa da ita dan ta zamto balagazar makaranta wace ta san kowa take hulda da kowa ba ruwanta da ta birgeka ko ta mata kwaskwasa dan ka sota, kana iya yin firarka a gabanta dan ba abinda ya shafeta, haka mu'amalarta da malamai du irin yadda duniya ta lalace ita dai da su ido ne domin ko kucakin malami ba birgeshi zata yi ba a yadda ta gudanar da rayuwar makarantarta