Sashe 104
Da Ciwo A Zuciyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauran kuwa du sai abin ya sake basu mamaki, bale matan cikinsu
Docter Umaima ta ce" Docter kawo jakar na rike"
TAUFEEK dake gaisawa da mazan a nutse ya dan girgiza kai ya ce" Ta madame ce Zan rike docter, thank you"
Daga nan ya karasa da ido ya mata alamun ta yi gaba dan haka ta juya ga yi gaban tana lumshe idannuwanta dan hanna kirjinta dokawar nan ta fara shigewa lft din shima ya shiga ya danna ya rufe su sannan ya yi sama da su
"Professeur aure ya karra ne?" Docter ta tambaya cike da mamaki
Docter ya ce" Eh matarsa ce, haka dai ya fada min ranar da aka kawo Hajia"
"Wauh ashe mugun dan soyaya ne? , Ka ga a irin yadda baya sakarwa matan wajen nan fuska ban yi zaton zai iya zuba soyaya harda rikewa mace jaka ba" docter Aliyu ya fada yana murmushi, har ga Allah ya manta cewa Docter Mufeeda na fama da kai kawo irin na soyaya a zuciyarta na ogan nasu, sai da ya ji ta ja tsaki ta yi gaba da jakarta ta nufi bangaren da take aiki wato itace shugabar su KHausar din ta barsu a nan ne ya zarro ido a ransa ya ce" Toh fa"
Sai da ya Bala mata boturan rigar kaf sannan ya barta ta tafi wajen aikinta bayan ya yi mata kashedin karfe goma sha biyu maza ta hayo ta ci abinci ko me take yi zai tanadar mata abincinta ya bata ky din office din koda baya nan ta bude ta ci ta koma
A lokacin da ta sauko ta je stf dinsu tuni an shiga aiki, sai dai tana zuwa yau din ta hadu da aiyuka harda na mamaki, domin tarin yan pansamar da aka yiwa aiki ne ke jiranta ba sakin fuska ba komai docter Mufeeda ta umarceta kan ta hau aiki bayan ta mata fadan dora lokacin da ta yi gaban kowa ta dizgata da fadin ba fa zata dauki irin wannan abin ba, ta kula aiki ya kawota ba biye biye ba
Sosai Khausar ta tsorata da yannayin docter, dan bata taɓa ganninta tana masifa haka ba, hasalima bata san menene laifinta ba ama gudun karawa kanta wani laifin sai ta shige dan dakin ta shiga aikin ba ji ba gani a tsaye ne ba a zaune ba
A kala ta kai awa uku tana aikin nan dan asibitin ba karamar asibiti bace, yan fashin kuwa ba iya na haihuwa bane
Tana gamawa ko ruwa bata bari ta sha ba ga abokan aikinta ga komai sunna zaune sunna dan hutawa da yar fira docter tace" ki je dakunna ki duba duk wanda karin ruwansa ya kare ki cire in an karra masa wani ki kara in ba za'a kara ba ki masa bayani"
Da dan mamaki Khausar ta ce" Docter duka dakunnan ?"
Docter Mufeeda ta ce" Eh, akoy damuwa ne?"
A hankali ta girgiza kanta ta je tana harhada kayan aikin tana jin juwa na dibanta sosai, sai dai ita ta san ba wai dan ta yi wannan dan aikin bane domin wanda ya samu horon hospital urgence karya ne aikin tsaye ya saka shi juwa
Tana gama hadawar sister Humaira ta mike tana turo abin turawan nan ta ce" Dora mu je sister"
"Ita kadai zata yi!" Docter Mufeeda ta fada tana gimtse fuska ta ci gaba da aikinta
Gaba dayansu hakan ya matukar basu mamaki, kowa sai ya saka a ransa ko laifi Khausar din ta yi? Ciki harda mazan domin daya sai da yace" Docter ko sister Khausar ta yi laifi ne? A gafarceta abu da bako?"
Ama sai docter ta masa banza ita kuwa Khausar a haka ta fice ta shiga aikin nan cike da kula da mutunta marar lafiya
Wannan zagaye sosai ya saka ta gaji, ko dan ta kwana biyu bata yi bane? Ko menene? Koma dai menene gaskiya ji take yi kamar ta kifa ga wata juwa dake janta sosai, a haka ta karasa office din nasu ta ajiye chariot din sannan ta daura alwallah ta shiga sallah dan a lokacin tuni an yi azahar
Tana gamawa ta fito da nufin zuwa ta ba docter hakuri ko wani laifi ta yi? Ba dan ta ringa sakata aiki ita kadai bane, ko daya, yannayin fuskar na docter ne ya sakata a damuwa, dan bata saba ganninta tana masu haka ba sam, eh lalle mace ce mai kamewa ama ba har haka ba, karrara fuskarta na nuna kamar tana jin haushinta ne
Tana fitowa wani ikon Allah ko damar ta je cin abincin ita yau Docter ba zata bata ba da wani daure fuskar ta ce" Ki je daki mai numbar ashirin da daya ki goge amai patient din ya yi"
Da dan mamaki ta zuba mata ido, gugar amai kuma? Gugar amai fa?, Yaushe asibitin ta fara hade hade ne kuma bayan akoy wa'inda wannan din ne aikinsu ita likita me ya hadata da zuwa gugar amai,
Da kula sosai da kuma girmamawa Khausar ta ce" Docter gugar amai? Babu masu yi ne?"
Docter ta dago da mamaki tana dubanta ta ce" Sai babu masu yi zaki yi? Ko ban isa sakaki ki yin bane?"
Da sauri Khausar ta dan girgiza kai tana sada kanta ta ce" Ki yi hakuri ba haka nake nufi ba, bari in je in yi, dan Allah idan na yi wani laifin ne ki gafarceni docter"
Docter zata yi magana aka sake dan kwankwasawa dan haka ta dago a dan fusace ta ce" Com in, wai wanene dan Allah!"
A nutse ya murza kofar ya shigo yana sauke dubansa a kan docter Mufeeda wace ta zuba masa idon itama zuciyarta na dokawa da abubuwa masu yawa a cikinta
Da kula ya ce" Barka da warhaka docter"
Da kyar ta iya yakar bakinta har ta iya fitar da furucin bakin nata sada dubanta a tausashe tana kokarin boye damuwarta da kuma girmamawa a gare shi ta mike tana fadin" Professeur Barka da rana, ka yi hakuri dan Allah ina cikin aiki ne sosai shi yasa na amsa a haka"
Bai ce mata komai ba sai Khausar da ya kalla, a nutse ya sake kallon Docter Mufeeda sannan ya kuma kallon KHausar
Ledar dake hannunsa ta take a way ya mikawa Khausar din a tausashe ya ce"Ba nace karfe 12 ta maki a office dina ba Wifey????"
Da sauri Docter Mufeeda ta dago ta zuba masa ido, Khausar kuwa da ta amshi abincin ta rike a hannunta ta kasa koda kallonsa ne dan idannuwanta sun ciko da kwallah ta dan sauke ajiyar zuciya a hankali ta ce" Aiki ne nake yi TAUFEEK, yanzu zan zo"
Wani sake zarro idon Docter Mufeeda ta yi jin gatsau wannan ta kirayi Professeur da sunnansa?
A nutse ta kai ledar ciki ta fito ta karasa wajen abin sharar nan ta dauki bokici guda da kayan aiki ta juya da nufin tafiyarta
A dan daburce Docter Mufeeda ta ce" AM, sister Khausar dawo ki ci abincin mana"
Khausar ta ja ta tsaya , ta juyo tana kallonta sai kuma ta kai kayan ta ajiye ta koma ta dauko ledar ta fito
Da kyar ya iya budar bakinsa da ya wani irin dafkewa da bacin rai ya ce" Ki je office dina"
Khausar ta gyada kai ta wuce, ita ba abinda ya fi damunta irin juwar nan ta nufi sama
Da mamaki ya zubawa docter Mufeeda ido yana kallonta ya ce "
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 6️⃣2️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicé
Lait de nuit
Parfums désodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waɗannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai💃💃
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuɓi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata💃💃💃💃💃